NIDA YA AHMAD

4.2K 335 55
                                    

*_AWESOME WRITER'S ASSO..🏮_*
_[Palace of excitation nd pleasant writer's]_

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*IG@BYNERH_AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

**

"Tun lkc da taje duba mommy، koda ma taje ne koh akwai abunda ake bukata,bayan fitar ta koda tafito,bata ga Ahmad hakan baisa ta damu ba tashi motar ta direct sai airport,cikin sa'a tasamu ticket,hakan yasa next day jirgin su ya daga abuja,
"Tun xuwan su lubna ake famar taro lpy lubna alhamdllh yanxu ta rage jin abunda take ji sosai Aisha ke ganin ta rage mata xafin abunda take ji duk da tasan baxa ta iya cire mata radadin abunda take ji,,
"Hakan yasa lubna ke danne duk wani abu da take ji don ganin ita ma tasamu nata farin cinkin
"Duk da ita kadai tasan abunda ke cin xuciyar ta ,tasan ita karshen ta ya kusa xuwa,,,
••••••
"Sosai na dauki xafi da Ahmad ,wada ya share ni haka nima na share shi,haraka ta nakeyi ina danne duk wani abu da nake ji axuciya ta ina kokarin dannewa don ganin ban bada koh ban kofsa ba,
"Duk abunda Ahmad keyi da ka gansa kasan daure ya ce kallo daya xakayi masa kasan yarame sosai,
"Fitowa nayi xan dauki ruwa na sha don shi kadai ake bari na nafito ina kusan sati ban leko parlour ba sakamakon gyaran da ake yimun,
"Duk wani lafiyayen namiji ya kalle ni hum....
"Daidai xan sauko strait wayar da take rike a hannu na tayi k'ara,
"Dam naji gaba na ya buga wanda bansa me ya kawo haka ba,har kiran xai katse nayi picking na kara a kunne tare da yin sallama ,still ina saukowa kasa,
"Gyada shi nayi ya amsa ina jin lkc da ya sauke numfashi,kamin naji muryar sa can k'asa daga gani yana cikin shauki,
"Hajiya ta na matsu satin na yashigo a daura auren nan na gammu manne da j....muna faran tawa juna,
"Koh ya kika gani hajiya ta ya ida mgn cikin sigar tambaya?
"Dagowar da xatayi karaf muka hada ido da Ahmad wanda shigowar sa ke nan,kallo na yake cike da tuhuma kmr yaji abunda aka ce,
"Wani murmushi na saki wanda idan har ka tsaya ka tantan ce xaka gane simper smile ne wanda yafi kuka ciyo,
"Wane shake murya nayi na shagwabe fuska nace nima my pure heart,inaso naga wannan ranar nayi mata tanadi na daban wanda banta irin sa ba Allah ya nuna muna wannan ranar my pure heart,na saki wani numfashi,wanda ya kara sandare mutum biyu,
"Mamaki ne ya kashe mutum biyu nan,sosai isma'il yayi mamakin abunda nace masa yanxu don ban taba ,mgn ta a week din nan dashi bata wuce uhm a'a shi kadai ke xubar sa,
"Sosai dadi ya lullube shi duk wani haushi da matar sa ta kwansa masa mint ago yaji ya kau ,,
"Inda Ahmad tsananin mamakin da yake ciki ya hana shi gaba ba balle ba ya,nan take jijiyojin kansa da wuyan sa suka hirda ,idanun sa suka koma red ,bai xata abun na Nabeela ya kai haka ba,baixa ta hasashen sa ya xamo gsky,,yau yakara tabbatar ma kansa Nabeela bata damu dashi ba bata koma yi dashi,
"Bai ida tsinkewa da al'amarin na ba saida yaga yadda nake mgn ina wani lullumshe ido kmr mai jin bacci kmr kuma mai jin kasala na haura sama banma kalle inda Ahmad yake ba..
"Hakan yaka rasa Ahmad shiga wani yanayi wanda yayi dana sanin shigowa part dinnan yanxu,,
******
"Wasa wasa abubuwa sukayi wa Ahmad yawa ga matsin abbu akan ya bin ciko inda lubna take a dayan gefe koh duk yadda yake so ya cire nabla daga xuciyar sa ya kasa saima wani sonta yake jin yana kara linkuwa cikin xuciyar sa,,wanda yarasa wane irin so ne wannan dake batun halaka shi,
"Yau takama saura kwana ukku bikin Nabeela da isma'il,ida ba wani abu xa'ayi ba daga waleema sai daurin aure,
"Ganin idan har yana xaune gidan nan xuciyar sa xata iya tarwatsewa yasa shi hada ina shi ina shi ya kama hanyar zaria ba tare da sanin kowa ba,direct gidan sa dake zaria,wani xaxxabi yake ji ya kama sa lkc daya wanda bakomi yasa shi wannan xaxxabi ba sai halin da xai shiga idan har Nabeela ta aure wanin sa bashi ba,
"Tun shigowar sa gidan ba inda yafita yana kwance don sosai xaxxabi ya rufe sa idan har ya tuna next tomorrow xata xama matar wanin sa,idan ya tuna da hakan yana sashi yakara shiga yanayi hakan yasa xaxxabin ke kara haura sama,
"Tun xuwan sa gidan gashi yau har kwana biyu inda ya taba lekawa a atakaice ba abunda ke tada shi daga sallah sai wanka,s ai black tea da coffee yake famar lakakkada ma bellen sa,
Hakan yasa ya kasa xuwa gidan baffa , atakaice baima san inda phones dinsa suke ba gashi yau saura kwana daya tal idan,gobe kmr haka Nabeela na tare da wanin sa bashi ba,wasu zafafan hawaye masu dumin xafi suka fara xuba masa,,,yana tausayin kansa da yaran sa yariga da ya sadakar Nabeela ba mallakin sa bace akaro na biyu yayi loosing dinta Allah sarki,, lubna tafado masa arai koh a wane hali take yanxu?
"Nan take yaji gaban sa yafadi,yasan lubna nason sa sosai ,yanxu haka take ji?ta rasa shi ta rasa diyar ta,ga kuma haukace war uwa ,ga iftila'in rayuwa da tagani kala ,dame xata ji ?ya tambaye kansa,
"Nan take xuciyar sa ta tsinke yaji wani abu a k'aro na biyu ya yaji wani abu mai kama da tausayi.......
*****
"Anyi waleema amarya sosai tayi kyau haka ma ango don waleema ta mata da maza akayi sosai Nabeela ke haskakawa saide ni kam banga abokiyar xaman Nabeela ba,,gobe karfe 12 za'a daura aure,
"Ammy kadai tasan Ahmad baya gidan ,taje site dinsa tana son mgn dashi amma koda taje da kukan princess tayi mamaki sosai,bakomi yasa yarinyar kuka ba sai kewar abbie dinta duk da yarinyar nada wata 8amma sosai take dawayo sosai ammy tayi mamaki hade da karba princess tana tambayar koh ina Ahmad din yake nan nanny tafada cewa yace xaiyi tafiya kuma xai iya kawai sati daya,
"Kasa cewa komi tayi sai fita tayi dauke da princess hannu ta tana kokarin boye damuwar da ta shiga lkc daya,haka kuma ba wanda ta fadama,saide ta kira wayar sa a kashe hakan yakara tasar mata da hankali
********
"Tun tashin sallah asuba yakasa iya komawa saman bed sai saman sallaya ya kwanta yana jin wani faduwar gaba,jikin sa har rawa yakeyi,
Gaba daya jikin sa ya sake ,yana son xuwa gidan baffa amma yakasa yana so yaje ya amayar masa da abunda ke ransa amma ya kasa,jikin sa ya sake ,tashi yake sonyi amma yakasa yasan idan ya sanar ma baffa xai iya taimakon sa,me yasa ma baiyi wannan tunanin sai da lkc ya kure,saida ya kawo baya iyayin komi,ya Allah ka kawo min dauki acikin rayuwa ta,yafada yana dafe cikin sa,,
"Ajima ajima ya kan kai kansa ,ya dubi wall watch dake lake a bango ya budi lkc,gashi yanxu karfe 11:39 ,a hkl ya samu ya mike ya shiga toilet yayi wanka yafito daure da towel,direct bed ya nufa ya kwanta yaja duvet yayi covering jikin sa har kansa sakamakon sanyin da yaji ya lullube shi tunda ga kansa har xuwa tsakiyar kansa,amma duk da wannan yanayin da yake ciki bai hana duk bayan dan lkc ya dago ya dube agogo ba gashi yanxu karfe 11:59,
Numfashin sa yake jin na sneezing kmr xai shide,,, adaidai kuma lkc agogo ya buga karfe 12 dot,nan take xuciyar sa ta tsinke ,ya riga da ya sadakar yayi loosing Nabeela a k'aro na biyu ya rasa yarasa nan take hawaye masu xafi suka xobo masa,jan numfashin sa yake kmr xai shide,
"Wayar sa dake gefe wadda ya dauko daxo tayi kara koh kallon inda wayar take biye ba sai rufe idon sa yayi zafafan hawaye na silalo masa,,,

Muje xuwa

Asmerhluv ce💕

Share

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now