LAST PAGE😍

5.5K 354 55
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*LAST PAGE*

"Jirgin su yayi landing a Egypt already Ahmad yasa anyi musu booking room a hotel,koda suka fito daga jirgin driver yaxo daukar su direct hotel din akayi musu booking suka sauka room da aka kama musu mai 2 bed room da 1 parlour sai dining table koh wane bed room da tv d cusion sosai rooms din sukayi kyau ,fresh up sukayi suka canxa kaya inda yanxu yaran suke sanya da riga da wando kayan ma kmr iri daya banbanci nasu na maxa nata na mata ,anyi wa gashin kala ba ansaka beat haka ma princess,
"Ahmad ma riga da wando yake sanye dasu dark yayi kyau irin sosai dinnan,
"Riga ce ta kawo min har gwaiwa baka da wando pencil shima baki sai boy friend jacket purple da na saka,da mayafi purple ,yanxu ni na rikoh princess muka nufe hospital dama hospital din bata da nisa daga hotel so aka sa muke tafiya muna fira duk da ni kadai nasan me nake ji,, aunty Aisha ya sanar ma isowar mu,bada dadewa taxo ba fuskar ta dauke da murmushi muka gaisa kamin ta anshe princess daga hannu na ,bata nuna wani abuba,
Itake gaba da Ahmad suna magana ,ni koma da yaran muna bayan su,
"Murmushi tayi lkc da muka kawo bakin kofa tace let d children should enter first before u guys I want to surprise my sister, bata jira abinda xamu ce ba ta ja hannu su suka shiga,,,
"Lkc lubna na xaune jingine da wall sanye cikin riga da siket da suka fidda ramar ta am still ba inda kyau ta ya tafi saima farin da taka rayi sai veil din jallabiya dake saman kanta,
"Yara kyakkayawa musu mugun kyau taga sun shigo dakin ,idon ta kyam kam macce da tafi girma idan ba gixo Ido kemata ba wannan yarinyar diyar tace,bata san lkc da bakin ta yafurta yumna tana nuna ta da hannu ,da sauri yarinyar ta jiyo jin inda aka kira ta,
Nan take yarinyar ta buga wata irin kara ta runtse idon ta tana Kiran Abbie,
"A tare muka shigo dakin mu biyu muka rikoh ta muna tambayar ta lpy me yake damun ki ......kasa mgn tayi sai rawa da jikin ta keyi tana nuna lubna da hannu,,,tare NIDA YA AHMAD muka kai duban mu inda take nuni ,lubna ce tasa hannu ta ta rufe fuskar ta da tafin hannu ta ,kawar da kansa yayi gefe,lkc har na dauki yumna da still idon ta kulle yake,
"Da Ido nayi masa alama da pls ya lallashe ta ni naje da yumna ina langwabe masa kai alamar lallashi,
Oya les go my babies nafada ina kallo twins,baya na suka biyo baya na muka fita aunty Aisha ma na ganin haka tafito dakin ya rage daga Ahmad sai lubna kujerar dake facing dinta yaja ya xauna ,kallo ta yayi for a mint ,kamin yace kuka name kuma nagade duk wani abu da yafaru laifin kine,menene a ciki don yarinyar da kika so salwantar da ranta ta nuna tsoron ki koh nine xan nuna giye da haka?
"Kmr yace ta kara kukan ta sai fashewa ta karayi da kuka ta Saka kanta cikin kafarta,
*****
"Alkawari ya dauka duk ranar da xai manta da duk wane abu da Lubba tayi sai ya gasa mata mgn da zataji zafin ta ,yasan taji zafin ta tun daga yadda ta nuna ,ya yarda xai xauna da ita akaro na biyu duk da tun lkc da abbu yasa shi sai ya maida ita ya maida ita dolen sa ,saide baxai hade so gidan daya da nabeela sa ba idan ya hade su abubun baxai yi kyau ba don yana jin Nabeela ita ce shi,
"Ahkl ya tashi daga saman kujerar ya dawo saman gado yana facing dinta ya twankwashe kafarsa kmr yadda tayi,hannu sa yasa ya ciro kanta daga cikin labs dinda , murmushi ya sakar mata kamin yace kuka kuma name nene? Yafada yana kai hannu sa saman fuskar ta yana share mata hawaye bakin sa yana furta is ok komi ya wuce,,
"Sheke ke tayi tana kallon sa ganin take she is just dreaming ,is not true ba Ahmad bane wannan,hakan yasa ta kai hannu xata taba shi sai kuma tafasa , murmushi ya sakar mata ,ya jawo ta jikin sa ,a hkl ya furta mata baby ur not dreaming Ahmad dinki ne,,,
"Sosai ya fie
Firgitar da ita yafitar mata da hankalin,oh ranar Ahmad yasha naiman yafiya a wuri lubna,,daga kasan bakomi cikin xuciyar lubna sai nadama,
"Agajiye ya koma gida don saida yayi sallah isha lkc da yakoma duka yaran sunyi bacci,
"Sanye nake cikin wata irin fitinan gown wadda da ita da babu duk daya ce ,jiki na na fitar da sihirtaccen kamshi,door bell dina naji yana kara yasa na fito na bude masa kofa,from up to down yake kallo na , murmushi na sakar masa ina fadawa jikin sa ganin yadda yake kallo na,
"My choice kina so na xauce ne haka wannan wanka kinyi kyau sosai ,bana gajiya da cewa ina sonki Nabeela ina son komi naki yafada yana yana kara manna ni jikin sa ,rungume da juna muka shigo cikin parlour direct room dinmu muka wuce,,wanka yayi ya saka night dinsa,
_______________________
"Kwance nake saman jikin sa bayan komi yagama wakana ,ya shafa gefen fuska ta yace my choice na tambaye ki wani abu ,uhm nafada ina gyara kwanciya ta saman jikin sa,
"Nabeela fadamin me yafaru bayan fita a....me yasa kake son sani na katse shi....I want to know my pure,da can har baxanyi mgn ba sai nafasa na fara bashi lbr abunda yafaru tun daga A~Z na ida mgn ina cewa kasan abunda yafi tsaya mun azuciya kmr abu ukku noorulkalb,girgixa kansa yayi alamar a'a,
Simper smile na sakar masa kamin nace kmr yadda ka shegan ta twins,kmr yadda aka maida ni sex machine dinka ashe rabon princess xata fito ta wannan gefe ,amma fa duk da haka nafi jin ta kansu twins,sa'an na ukku kmr korar mu da kayi cikin tsofo daren ga hadari ba tare da ka duba koh da don yaran ka ba inni har nayi maka laifi,hakan yasa idan na tuna haka nake jin wani bacin rai har nake maka duk abunda rai na ya rayamun ,amma pls forgive me noorulkalb bada son raina nayi ......bai bari na ida mgn ba ya hade bakin mu wuri daya yana tsota kmr lolipop,,
"Saida ya kashe mun jiki sosai kamin ya sake ni ,,,,fur na fesa masa miyon dake cikin baki na saman fuska,,,,hhh murmushi yayi yace shine kika rama anya koh kin yafe mun yafada yana kai hannu sa saman fuskar sa ya lakato miyon ya lashe yace ni komi xan iyayi akan ki ,
"Uhm anyi bance komi ba kawai ban san lkc da nayi hakan..uhm aym ....da sauri nasa tafin hannu na na rufe mai baki,cikin kunnen sa na rada masa let us sleep ina jin bacci..!!!
*****
"Da safe yaran kadai suka je hospital ,don sosai nabla ta lallashe yumna ,tace mata ba abunda lubna xa tayi mata,,,,
"Lkc da taga yaran tayi murna da ganin su ,amma kasan xuciyar ta tana jin babu dadi ganin suka de soka xo tasan hakan xai faru dole ne ta kauda idon ta inba haka ba wahale ne rabon ta,,,,idanun Ahmad kadai xaka kallah kaga dunbin son nabeela a ciki
********
"Ni wallahi na gaji da wannan wanka tun dazo fa abu daya kadai kakeyi ka aje ni xanyi abuna da kai na nafada ina murguda baki na...oh wait abunda nafi so f....kai Noorulkalb nifa wata rana bak..uhm da ban katse ka ba sai kafadi abunda kake da niyar fada koh toh nidai jeka xanyi da kaina,,
Ah tunda dai ni nafara dole abari na ida ladana,,,wankan nan an dauke 1 hour anayin sa kuma duk shiririta ce suke xubawa,
"Koh wannen su daure da toilet suka fito lotion muka shafa kadai a jikin mu ,muka fito parlour daure da towel donyin breakfast ,daga break fast aka fara xoba luv ba kama hannu yaro

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now