NIDA YA AHMAD

5.7K 365 52
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

"Saman daya daga cikin cushion da yakara fitar da kyaun parlour nata ,ta xauna ta daura kafar ta daya bisa days ,ta axama zeenarht ido looking her undistinguished tana jiran wat she will said,wanda itama ta xauna saman one star wanda ke facing lubna,
"Saida ta dauke like 30 second batayi mgn ba sai ma kallon lubna takeyi ,hakan da tayi ba karamin kular da lubna tayi ba , lubna ta bude baki cike da tsiwa da bala'i don tayi mgn zeenarht ta riga ta da fadin,
"Cool down! don't be mad, tafada in I don't care manner,duk da she now dat her words are not dat gud infact ar even worse ga wanda tafada ma ,
"But her life she can stay front of any one tafada abunda da xuciyar ta ta yana mata koda koh gaban wanene ,kuma ba ruwan ta she can tell any word even d word is not dat clear she wouldn't mind sabo da gurbatar ciyar tarbiyar da ta samu from her illegal mother dar doesn't no anything except MONEY"
"A har xuke lubna ta mike xata fara ruwan bala'i ,now ma zeenarht ta riga ta da fadin
"A rayuwa ta na tsane kishiya infact ni maxa da duk wani abu da ya dan gance ki ,
"Lkc da naxo bikin haifuwar ki nayi mamaki matuka da aka nuna min waccar balagarxar village yarinyar can kishiyar kice , bakomi ma ya kara har xukar dani ba kmr da mommy tafada min cewa wannan ce haifuwar ki ta farko ,ta ta saya miki matuka har wannan yasa tasani xuwa na tamakami,
"Tana kaiwa wannan gaba ta kafe lubna with her big eyes wanda kallo daya xakayi musu ka dauka mgn da takeyi it all coming from her gud site up her hat,
"Idan har kin yarda dani kunyar da da abunda nafada ,inaso mu hada hannu da hannu muga bayan wannan yarinyar,xan iya baki nan da kwana daya har xuwa sati daya xan baki kiyi shawara kuma ki tsaya ki duba words ur have ur time baby ta ida mgnr tana axa hannu ta saman kafadar lubna hadi da sakar mata killer smile tana hugging dinta,kamin ta janye jikin ta daga na lubna tana fadin think my word tana fadin haka ta ja box dinta ta shiga daya daga cikin bedroom dinda ke site din na lubna,,,
*******
NABLA......!!!!

Tana shiga dakin ta cire rigar da take sanye da ita daura pink towel wanda bai ida kaiwa kneel dinta ba ,
"Toilet ta shiga ta cika bathing bowl da ruwa masu dumi ta xuba bathing jell a ciki ta shiga ,ta dade ciki sosai tana jin nishadi ,tana kuma jin dadin ruwan,
"Hannun ta takai saitin cikin ta tana yawo dashi saman jikin ta ,itafa mamaki take wai akwai mutum a cikin cikin nan nata ,wanda ya dan taso,koda yake wannan abun ba abun mamaki bane , Ahmad yafado mata cikin rai yadda a koh wace safiya ,rana dare sai ya shafe cikin yayi kissing dinsa ya kuma axa kunne sa saman cikin don yaji motsin yaron sa koh yarinyar sa yayi kuma addu'ar Allah ya kawo shi lpy a cikin duniyar nan mai cike da abubuwa kala kala masu kyau da mara kyau,ya kuma kawo shi/ita a kan ta farkar ma'aiki S.A.W.....kara lumshe shanyayen idon na nayi ,a hkl kmr xanyi wa wata rada fuska ta nanu alamun murmushi nake fadi komi nashi yayi , murmushi sa kadai idan yayi nakan tsince kaina cikin wani irin shauki na musamman,,nakan ji feeling sosai a kansa ,a koh da yaushe ina son na kasan ce tare dashi ina so na ganin kwance cikin kirjin sa ,hannu na na yawo saman fuskar kan dimple dinsa dake kara fitar da aynahin kyaun sa a hkl cikin sarkakewar murya can ciki wanda na ka dai xan iya jin abuna nace I.....lo.ve....u my noorul ayn wanda yasa ni saurin rufe fuska na da tafin hannu na cos naji kunyar abunda na fa,but yadda nake jin son sa na ratsa duk wata gaba da sassan jiki na xan iya fallasa wannan abun koh a gaban bainar jama'a , ta dauke lkc sosai cikin ruwan har ta manta da zeenarht taxo gidan,
"Ahkl tafito daga cikin ruwan ta dauki towel ta daura ,kmr kar tafito cikin ruwan taji wani bacci na fixgar ta mai dadi ,bata koh tsaya shafa Vaseline ba tafada saman bed nan take bacci ya dauke ta,,,
******
YA AHMAD......!!!!

Misalin karfe 5 ya dawo gidan sanye da complete kayan sa na soldier fuskar nan a hade duk da kuwa bata nuna wani tashin sense saide kallon daya xakayi masa ka tantan ce yana cikin bacin rai
"Bako komi yaja masa wannan bacin rai ba sai firar sa da FM dinsu (wanda shi ma ya shigo 9j don su gana da Ahmad )
"Ba komi yace masa ba illa yabar bin ciken da yake tunda bashi ya bashi ba duk dashi ma yana da right yayi hakan tunda da star daya FM din yafi shi ,a lkc murmushi Ahmad ya sakar masa cos yafara zargin wani abu,,
"Cikin muryar sa mai kama da ixxa musamman lkc da yake cikin yanayin fushi yace,,Buh sir kada ka manta I have d right to do shall?
"Why I u shouting at me just bcos you want me to live over d case
"Don't forget u ar with AHMAD MUHAMMAD AHMAD right?
"Nd let me remain u one thing bcos i think u have forget with it , before I started dis work nayi rantsuwa to my Almighty God I will depend for my nation,
"Why yanxun xaka ce na bari when u know dat I have right to do it , don't forget ba captain koh conel e.t.c kake mgn dasu ba nd even dem have right to do balle ni yafada a xafafe ya mike tsaye baima tsaya jiran abunda oga nasa xaice ba ya fita a hasale ,har xuciyar sa na ayyana masa abu wanda ya barma xuciyar sa shi kadai,,
"Ahmad na fita FM ya xaro waya tai yana cika yana batsewa ba karamin cin mutuncin sa yake ganin Ahmad yayi ba.
"Ana daukar kiran bai tsaya amsa gaisuwar da ake masa ba yace yanxu ma bai yarda ba ,a canxa taku yana fadin haka ya datse kiran,
"Direct dakin sa ya xauna saman resting chair ,ya cire booth da sock da yake sanye dasu kamin ya mike ya rage kayan dake jikin sa ya dawo daga shi sai nicker hatta single dinsa ya cire ,
"Toilet ya shiga ya sakar ma kansa shower yana furxar da iska mai xafi ,time to time yana jan tsaki abunda ya tsana , but yau gashi yanayi da kansa ,ba karamin b'ata masa FM dinsu yayi ba ,
"Daure da towel a west dinsa ya fito ,hannu sa rike da karami yana goge kansa xuwa neck dinsa,
"Vaseline hade da lotion ya shafama jikin sa ya feshe jikin sa da sanyayyen perfumes red T-shirt ya saka da 3 quarter jeans ,ya gaira sumar kanshi da ta dun kule
"Gefen gado ya xauna ya jawo wayar sa ,Nabla ta fado masa arai tunawa da yayi koda safe koda ya shiga site dinta tana bacci hakan yasa bai tada ita ba,
"May be ma bata sha mgn ba yaraya ma xuciyar sa ,hakl ya saka slippers dinsa yafito hannu sa rike da phones dinsa,
"Direct side din lubna yafara xuwa tun kamin ya shigo parlour yake jiyo slow music na tashi ga wani kamshin sanyayyen perfumes na tashi ,dafe kansa yayi da hannu , just like dat yaji kansa ya sara ,
"Hakan ya daure ya shigo cikin parlour,xaune take saman kujera ta daura kafar ta daya bisa daya ,sanye cikin riga armless ce sosai bakin ta lab dinta ta saka wando wanda yayi titting dinta sosai ,gashin kanta yasha gyara sosai cos bata saka veil ba ,
"If u see her u will think she is d house wife yadda tayi balance sai whipping din milk shake dinda ke cikin cup din take a hkl tana girgixa legs dinta,
"Kallo daya yayi mata ya dauke kansa ,cos he think lubna nace wurin ,sai yanxu ma ya tuna da abbu yace xasuyi bakuwa gidan sa may be ita ce yafada yana bi ta gaban ta xai wuce a ,
"Jin wani irin ni'iman taccem kamshi ya doke hancin ta wanda yasa saida ta lumshe idon ta da sauri ta sauke idon ta a bayan sa yana kokarin shigewa bed room din lubna
"Wani irin shake muryar irin ta wayayyun yan duniya tace YA MAD inayi ne ,.....sannu da xuwa ,can cike ya amsa mata bai juyo ba yayi shigewar sa ,
"Bata bed room hakan ya tabbatar masa da tana toilet ,xaunawa yayi bakin bed yana jiran fitowar ta ,
"Bata jima ba tafito daure da towel,
"Direct wurin sa ta nufa ta xauna kusa dashi jikin su har na gogon na juna ta 'axa hannu ta saman fuska tai ........
"Sannu da xuwa my soja tafada tana sakar masa murmushi mugun ta ,cos wani nishadi take jin yana ratsa ,
"Yanxu bada jimawa ba ta kare waye da mommy ,inda mommy ke sanar mata da xata aykoh mata da Aunty Aisha yau xata kawo mata sak'o,bayan haka kuma tayi na'am da abunda zeenarht tace mata ,jikin ta yana bata ta zeenarht tai makon ta xatayi,,
"Ganin yadda take blushing yasa ya dan sakar mata murmushi,.
"Hkl kuma yace let me be yana gama fadin haka ya fita,
"Murmushi kurum tayi ta tashi tabar wurin ,,.!!
"Koda yafito zeenarht bata wurin
*
A hkl ya sanyo kafar sa cikin parlour koh ina tsaf sai kamshin mai dadi ke tashi ,bed room ya wuce,
"Can karshen gado ya hange ta , towel ya kunce ya dawo wurin cikin ta ,
"Wani iri yaji cikin sa yayi ,nan take yaji kasala ta lullube shi ,
"Daurewa yayi ya jawo kafadun sa da sukayi sanyi ya nufe inda take ,.
"Clock dinda ke makale saman wall ya kalla 6:30 ta gota lkc magrib ya kusa , hannu sa ya sa ya gyara mata daure towel din kamin ya axa hannu sa saman fuskar ta yana yawo dashi ,at d same time yana fura mata iska tunda ga wuyan ta har xuwa kunnen ta,
"Gyara kwanciyar tama tayi ba alama ta shi ,sai numfashi da take sauke wa ,
"Murmushi ya saki ganin yadda take ya mutsa fuskar ta ,hannu ta ya axa saman nata yafara jan fingers dinta wanda yasa ta bude idon ta a hkl ta sauke saman fuskar ya Ahmad dake sakar mata murmushi,,,!!
"Murmushi ta sakar masa tana mikewa xaune still tana ya mutsa fuska
"Mike wa yayi tsaye a hkl yace did u it u food nd ur drugs my princess ?...!!!
" Nan take tayi Raurau da ido kmr xatayi kuka tace uhm...uhm...Ni..n..uhm....na..mantane..amfa naci abinci ,is only d medicine ..kuma koshi mantawa nayi ta fada tana turo baki gaba ....
"Takowa yayi har Inda take ,ya dur kusa ,alto kafafun ta suna kasa ,saman lab dinta dake fitar da sheki ya axa hannu wansa ,,A hkl ya daura idon sa cikin nata
"Muryar sa a sarkake yace stop playing with d drugs my princess koda bana kusa idan time din sha yayi pls for d sake of Allah ki sha kinji princess ,I don't want any thing bad yafaru dake koh baby na pls ya karashe yana langwabe kansa alamar rokon ta ,
"Fuskar ta dauke da murmushi tayi nodding kanta alamar xatayi,
"Gud girl yafada yana jan karam hancin ta ya kuma jawo ta jikin sa ,a hkl cikin slowly voice mai hade da sarkake murya yace I...love.....u.....so...much.....my..... princess,wanda yasa ni kara shigewa jikin sa na saki wani iska mai sanyi,
"Duk da ba yau yafara fadin kalmar gare ni ba , bai hana ni tsintar kai na cikin wani yanayi na daban ba
"Murmushi can ciki kmr ina tsoron fadin kalmar nace I.....l...o..v...e....u....m.....o...r...e....m..y.....n...o...o...r..u...l.....a...y...n... Nafada ina jan kalmar jiki na har shaking yakeyi,
"Da sauri ya dago kai na fuskar shi nanu farin ciki yace princess pls repeat wat u said...!!!
"Uhm uhm I love u more my noorul ayn nafada directly ina saka tafin hannu ,
"Wata irin kunya naji ta lullube ni,
Rungume ni yayi sosai a jikin sa har ina jin yadda xuciyar sa ke falfal kmr xata fito waje,yana sauke numfashi saman wuya na hkl nake jin sautin muryar sa na shiga cikin kunne na,,,!!!!
"Na dade ina jiran ranar da wannan klmr xata fito daga bakin ki my princess baxan taba iya yadda nake ji a yanxu ba my wifey ,ina kwanar ki ,ina son my choice ,
"A hkl ya dago kansa daga jiki na ya xauna gefe ,xobe da yake sanye cikin hannu sa ya cire yana ta fidda kyalkyali daga ganin sa kasan na gold ne
"Hannu na ya jawo ya axa saman na sa ,a hkl muryar sa har rawa takeyi yace can u do me one favour princess ?yafada yana tsare ni da idon sa da suke kmr a lumshe
"Nan take jiki na yafara shaking ga wani matsanan ci bugu da gaba na ke yi
"A hkl naci muryar sa na fadin xaki iya xama dani a duk wani hali da xan shiga ,a koh wane hali nake princess?
"Xaki bama yara na duk a wani abu da ya dan gance kulawa princess ? Kada kice baxa ki iya ba my choice....!!!!
"Tunda ya fara mgn naji wani irin bugun gaba na ya tsanan ta ,jiki na yayi weak ,abu ga mai saukin kuka nan take na fashe da kuka...!!!!!
"Cikin kuka nace pls stop saying nothing will happen to noorul ayn !!!!
"I know both answer me pls
"Zaki iya! ya fada a dake wanda ya tafi lkc daya da bugawar da gaba na yayi,
"Ina kuka ina shashshe ka murya na a raunane nace
"Z..A..N..Y..I insha Allah....!!!
"But stop..shiiiii ya fada yana daura dan yatsar shi yana girgixa min kai ,sa'an ya daura tafin hannu sa yayi wiping din tears dinda ke kwarara saman fuska na....
"A hkl ya furta ngd my choice Allah yayi miki albarka ya furta lkc da yake sanya mun xobe ga ya tsana na tsakiya ,
"Lkc sallah yayi cos har anfara kiraye kirayen sallah hakan yasa shi fita daga dakin,,,,
*****
LUBNA....!!!!
"Misalin karfe 9 Aunty Aisha taxo gidan lkc kowa na part dinsa , direct site din lubna ta nufa lkc lubna na xaune parlour tana chatting cikin kwance hkl
"Da yake sauri take kuma bata so kowa yasan taxo gidan ,lubna taje hannu ta sukayi uwar daki ,bata xauna ba ta xuge zip din jikar ta ta fiddo da wani kulli ta mika ma lubna ga hannu,hannu ta har shaking yakeyi ta karba tana jiran bayani duk da yanxu ne first dinta na farawa....
"Murya kasa kasa tace ga abinci koh a bin sha da ta sha shikenan sau daya kacal ,gaba daya kuma xaki xube ,
"Kallon kasa kasa tayiwa mgn kamin tace ok ,har sun kawo parlour tace don't allow any body to see u lubna aunty Aisha tafada lkc da suka kofa , insha Allah Aunty Aisha....sai mun ji lbr tafada lkc da tafita,murmushi lubna tayi tana jin nishadi na ratsata....!!!!
****
"Tun lkc da mukayi wannan mgn da ya Ahmad gaba daya na kara susu cewa ,duk da wata kulawa da Ahmad yake bani ta musamman,kwata kwata abinci bai dame ni ba daga ice cream,ice block,vanilla milk shake ,madara da milo ,duk abu da ya dan gance gefen zaki da sanyi shi nake sha'awa,
"Nayi dan jiki na skin dinta ya murje cikin na ya fito , don yanxu yana wata na 6...
"Tun xuwan zeenarht gidan ba abunda ya taba hada ni da ita ila harara da tsaki,,kulun tana general parlour ta kawo English wears ta saka har dai idan ta lura lkc Ahmad xai fito parlour,d one times ma har dan fira sukeyi ,,,abunda na lura kwata kwata lubna bata damu ba cos wata rana har da ita ake fira wannan abun ba karamin konamin rai yake ba duk da kwana kin nan ina fama da rashin kuxari musamman da rana xuwa marace,
"Wannan rashin cin abinci da banayi ba karamin bakan tawa lubna yakeyi ba ,bata so ta saka mgn tayi hasarar sa shi yasa har yanxu bata samu ta saka ba,,
"Yau jiki na ya dan saki hakan yasa na fada toilet nayi wanka na dauro alwalla,
"Vaseline na shafa na shafe koh ina na jiki da humra nan take jiki na yafara fitar da sanyayyen kamshi ,
"Simple make up nayi ma fuska na ,na gyara gashi na nayi packing dinsa gefe guda cikin ribbons guda 3 jelar gashi na yawo har tsakar baina,
"Da yake kwata kwata bana son saka bra yanxu , pant ka dai na sanya ,na dauko armless wanda iya kar ta kneel anyi mata adon fureni black nd pink rigar tabi lafiyar jiki na sosai ciki na yafito gwanin ban sha'awa,,,
"A gogo na kallah na naga tara saura mint goma ,nasan yanxu ya Ahmad xai sauko cin abinci nasa kuma nan xai fara shigowa,
"Turare na dauko na kara feshe koh ina na jiki da rigar da nake sanye ,ina ajiye turare dake hannu naji kukan bude k'ofa hakan yasa na maida kallon gare shi sanye yake cikin farar jallabiya fuskar sa dauke da murmushi ,ware hannu wansa yayi alamar naxo gare shi ,a hkl na taka gare shi na fada kirjin sa,,
"A hkl ya furta kinyi kyau sosai my princess,murmushi nayi nace ay kafi ni ,don a kawar da mgn nace ,
"Noorul aynnn muje yau ni xanyi feeding dinka nafada ina jawo hannun sa ,
"Oh! Naji jeki sanyi hula da xane muje ,raurau nayi da idanu alamar xanyi kuka ,ganin xai batamin show ,
"Niii...uhm..noorul aynnn pls allow me to go ...pl....mu kade fa sai su aunty ne pls na fada a shagwaba da childish kmr xanyi kuka ina bubbuga kafa kasa ,
"Its ok don't crying ,ya fada yana rikoh hannu na ,hannu na na cikin nasa muka fito ,jiki na na manne da nashi,
"Tunda mu nufe dining table din na hango su koh wannen su yaci kwalliya musamman ma zeenarht ,wlh ida ka ganta xaka dauka matar gidan ce ,kuma ita ke da kwana,,
"Dan guntun tsaki naja ina kara shiga jikin sa,,
"Murmushi na sakar ma lubna kamin nace Aunty sannu da hutu ,har kuma lkc hannu na cikin nasa a gadaran ce tace yawwa koh inda Zeenarht take ban kallah ba,,
"Kujera naje kamin na dube ya Ahmad da murmushi nace umh sit noorul ayn ,xama yayi fuska dauke da murmushi,,
"Saida na xuba ma Aunty lubna , don gudun kada ya Ahmad yayi mgn yasa na xuba ma zeenarht,
"Juyowa nayi da murmushi nace noorul ayn should I choose for u?
"Gyada mun kai yayi ,
"Gud!!! Nafada...
"Tuwon samovita da danyar kubewa wanda yaji nama kaxa da stock fish na ajiye gyafe
"Ruwan da aka ta nada don wanke hannu na sanya hannu na wanke ,dan jiyowa nayi na kalle lubna da zeenarht wa'inda suka tsuramin ido suna kallon abunda xanyi , murmushi na sakar na dauki plate din saman lab din ya Ahmad na xauna ina murmushi ,wanda shima haka yakeyi ,
"A hkl nasa hannu na gunxiri tuwon na sanya miya tare da nama da akayi guntu gutu da shi na kai bakin sa ,a hkl ya bude bakin sa na sanya masa ,
"A hkl nake bashi yana canye wa ,kwata kwata ya mance da wa'inda suke wurin ,
Lumar karshe da tarage xan saka masa ya rike hannu na ya juya hannu na xuwa baki na da sauri na kawar da kai na na toshe hanci da baya hannnu,
"Pls stop noorul ayn .......Na fada kmr xanyi amai ...ahkl shima yayi kwai kwaiye yadda nayi mgn ,
"Dry nayi nace oya xanci sakeni pls na fada ina lungwabe kai na .....
"Hannu na kai saitin baki da duk da yadda nake jin tashin xuciya ,kallon sa nayi ng bani yake kallon ba yasa na saiti bakin sa na sanya masa ga baki wanda yasa ni saurin sauka daga jikin sa ina murmushi.......
"Aya kaga fuskar ka kowa noorul ayn ,xo muje kaga nafada ina kama masa mikewa tsaya hannu sa na sanye cikin na wa muka bar dinning table ,har munyi kusan shiga site din ya Ahmad na juyo ,koh wannen su ya sake baki da hanci suna kallon mu ,ijiya daya na kanne musu ina sakin murmushi,,,,,a hkl cikin xuciya ta nace shegiya da kanki xaki bar gidan nan.......munafukar Allah😏
_________________________

Bayan sati daya ,tunda natashi nake son cin tuwan shinkafa da miyar kuka ,hakan yasa na shiga kitchen da kaina na dafa ma kaina ,bayan na kammala na sanya cikin bowl na sanya daya na rufe parlour na ajiye, ba tare da xaton komi ba naje daki don nayi wanka......
"Kmr ance tafito ta tsinkaye abinci ajiye saman center table , direct wurin abincin ta nufa ,ta bude,g anin kalar abinci kawai tayi ta gane ni na ajiye shi ,
"Da yake tana yawo da maganin duk idan xata don kawai irin rana ta yau....
"Saida ta juya koh ina bataji motsin kowa ba ta fido da kullin maganin da ke cikin bra dinta ta walwale ta xube shiiiii gaba daya cikin miyar kuka dake hade da tuwo tasa dan farcenta ta garwaye maganin ba tare da tunanin komi ba......!!!!!

Me kuke shirin xai faru fans

#NIDA YA AHMAD
#AHMAD😘
#NABLA😘
#LUBNA🤙
#ZEENARHT😎

#Ana mugun tare

Nace banaso amma basu bari ba ,duk da koh sun san nawa ne ,koh yanxu baxan fasa maimai kaina ba cewa bana so stop copying my page...!!!

Sorry for d errors

Gud night my lovely fans🤒

Byneerh for life

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now