NIDA YA AHMAD

5.6K 379 22
                                    


*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*59~60*

"Silent a jiyan xuciya na sauke, daya daga cikin pillow dake saman royal bed ,na jawo na daura saman chest dinta,yadda na kankame pillow din xai nuna maka,ina missing family da ma kowa nawa
"wasu irin silent tears suka silalo min saman fuska,
"zame wa nayi saman bed na kwan ta na daura kaina saman pillow,
"baxan iya misilta yadda nake ji a wannan lkc,amma nasan ina mugun kewar iyaye na dama kowa nawa,
"ina cikin wannan hali bacci nauyayye ya dauke ni,
"Misalin karfe 6 peace tabar gida har lkc kuma ina bacci,sai dai sallah asar da nayi na kara kwan tawa,
"Misalin karfe 6:30 motocin su Ya Ahmad tayi parking a compound da ke dauke da gureni masu kamshi,
"A harabar ya amshe briefcase dake hannu daya daga cikin yaran nashi yayi gaba,amma duk da haka saida sukayi salute dinsa kamin su shiga mota subar building din,
"Tafiyar sa yakeyi cikin kwanciyar hankali da izza,tunda yanayin tafiyar sa xaka gane ba karamin mutum bane,,
"door bell ya dan na ya ja ya tsaya yana jiran naxo na bude,
"Cikin bacci da nakeyi naji k'ara bell din ,cikin ma ganin bacci na sauko na nufe parlour direct wurin k'ofar na nufa,
"Kallon k'asa ido yake mun lkc da na bude k'ofar
"ina bude k'ofar nayi k'asa da kai na cos nasan ba wanda xaixo,
"A hkl na dauke ido na da suke a lumshe sun k'ara girma ,wanda da ka ganni k'asan daga bacci na tashi,na sauke su saman kyakawar fuskar sa
"but sai dai what i see yayi mutukar girgixa ni ,in a pure second reaction dina ya canxa,
"Da karfi na runtse ido na jiki na na wani shaking na daban ,kamar xan f'adi k'asa,
"Alkc shima ya dago da da nasa fuska,but ganin yadda jiki na ke shaking yasa shi takowa har inda nake,
"Kamar xai shige jiki na ,har kana iya jiyo sautin numfashin sa dake fitowa slow,
"tsaye yayi yana kallon shi baiyi hugging dina ba shi bai riko hannu ba,
"kamar wanda ke thinking like he want to fine some thing ,yadda yake kallo each part my body,
"Shifa abun yarinyar sometime yana bashi mamaki sosai,some days tayi abu na masu hankali some days sai tayi acting kmr mai jinnu saman kai,
"He wonder d time nabla xata girma tabar wannan acting din,yanxu koh me akayi mata? ya tambaye kansa, bashi da amsa da xaiba kansa hakan yasa shi k'ara matsowa jikin na sosai har jikin mu na gogan juna,
"tafin hannu sa yasa ya jawo ni jikin sa sosai,
"hakan ya jawo ni har cikin parlour ,ya samu daya daga cikin kujera ya xauna,
"ya daura ni saman jiki,har lkc jiki na shaking oly eye dina a runtse gam,
"Hannu sa na sar kafe a cikin nawa,ya axama jiki na,
"kallon yadda twiss dina ke up and down ,tsabar firgicin da na shiga,
"na ma manta da kayan dake sanye a jiki na,lkc da na tashi sallah asar naji kayan dake sanye a jiki na sunyi mun nauhi sosai ,sai na dabe dogowar riga ,na sanya handless vest sai dan karaimin boom short da na saka,
"hannu sa dake sanye cikin nawa yana mirxawa ya xare daya hannu sa ya maida saman rabin twiss dina da suke waje,
"Hannu sa yasa yana shafowa a hkl wanda yasa ni jin wani yarrr ga body structure na,
"Ganin yadda hannu sa ke yawo a jiki na,ga hannu na da yake murxawa,yana kara kashe mun jiki yasa ni bude ido na da sauri,
"tabe fuska na nayi alamar xanyi kuka,gashi har yanxu jikin na rawa yakeyi,
"Duk network din da yafara hawa baisa shi fadin shiiii kada kiyi,mun kuka a nan yafada soundly so serious,
"da sauri na hadiye kuka na,boo jiki na har yanxu shaking yakeyi,
"k'ara manna ni yayi jikin sa,jikin mu ya manne sosai,kamar super blue,
"haduwar jikin mu yasa rawar da jiki na keyi ta ragu sosai,
"kansa ya aza saman wuya na,yana sauke ajiyan xuciya kadan kadan,haka yasa na kara shiga wani yanayi jiki na yayi weak sosai,
"Cikin wani voice ya fara mgn wanda da jin yadda yakeyin ta a matukar buk'ace yake,
"yana mgn yana fura min iska cikin kunne sannu a hkl,yace oya tell me ,me yasa kika kulle idon ki koh naxama dodon ki ne,
"Duk da yadda nake ji a jiki na bai hana ni dan rolling kai na alamar a,a,
"Dauke kansa yayi ya dan cire ni daga jikin sa ya dago da kaina ya axa min idon sa,
"Wanda yasa ni saurin rufe ido na,cos baxan iya kallon eye ball dinsa ba,
"lip dinsa ya na kasa ya kamo ya dan jixa a hkl kamin yace,oya fad'a min me yasa kika yi ,
"Shiru na kasa mgn duk da ina so nayi mgn ,sai na bude baki nayi mgn sai na kasa cewa komi sai famar motsa baki nakeyi,
"Hannu na dake saman nasa ya dan ja k'aramin ya tsata wanda yasa ni sakin silent k'ara na bude ido na nayi ma fuska ta alama tau sayi cike da sakalci da shagwaba,
"Ban san sanda baki na ya furta Allah da xafi,cike da yarinta da saganta,
"Dan guntu murmushi ya saki yana kallo yadda na langwabe kai na cike da shagwaba,
"Ahkl yace koda ma nayi ne don kiji xafi yafada yana jan karan hanci na,
"tabe fuska nayi na juyar da kai na gefe,
"oya fada min, yafada soundly so serious,
"Murya can ciki nace ni wannan kayan ne ban son gani nafada ina nuni da wando k'akin da yake jikin sa,
"kallon jikin sa yayi kamin ya maida kallon sa gare da na turo da baki gaba ina gunguni,
"banyi aune ba naji bal saman lip dina,wanda yasa ni sa hannu da sauri na dafe wurin,ina jin xogin xafi na ratsa lip dina,
"ida nunsa na na kaina,a hkl yace reason soundly so serious
"Duk da har yanxu lip dina nayi mun xogi bai hana ni cewa nima ban sani ba,nidai bana son ganin su,na karashe kamar xanyi kuka,
"rolling kansa yayi kamin yace it will be better for u ki cire tsoron su daga cikin ranki don kina tare da mai su,
"bai sairare abunda xance ba ya dauke ni daga jikin sa ya mai dani saman cushion yabar wurin,
"turo baki nayi nafara gunguni ina murguda baki,wanda na kasa jiyo abunda nabla stubborn baby kecewa,
"kayan dake jikin sa ya subule yafada toilet wanka,yayi yafito as usual yana daure daya yana kuma goge daya daga jikin sa,
"vaseline ya shafa ma jikin sa,ya feshe koh ina na jikin sa da turare,jallabiya fara ya saka ya fitowa xuwa masjid,
"inda ya barni,nan ya dawo ya iske ni,
"kallo daya yayi mun ya wuce xuwa masjid dinsa,
"Saida yafita kmr da mint 5 na mike don gaba tar da tawa sallah,
*****
bai dawo ba sai da ya gaba tarda sallah isha,shigo warsa gida wayar sa na fara ringing mai hade da vibration,
"direct wurin wayar ya nufa ya dauka kanin wanda yake kira yasa shi picking call din,
"Yadda ya Ammar yayi mgn yasa ya gane mgn mai muhimman ci ce ,tunda daga yadda suka gaisa,
"Nan Ammar yafara sa nadar dashi,abunda yasa shi kiran sa,
"saide ya kai full stop kamin gnr Ahmad yafara mgn,,


Vote
Share
Comment
Follow
Pray

Ar all needed

_Asmerhluv 💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now