IFTILA'IN RAYUWA TA

4.1K 375 59
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

_but Whatsapp nd wattpad naga comment dinku ,masu cewa sun tsane buk mai boka da masu cewa bai kamata ba da wa'inda suka ce kaddara ce duk na gani kuma na yaba ma don fa wani comment dariya yake bani ,koh yanxu hkr xan baku rayuwa ce kowa da yadda Allah ya tsara masa ita_

Ana mugun tare fans ina mugun kwanar ku Allah ya barmu tare💖💖💖💖💖

*93~94*

BAYAN SATI DAYA....!!!

"Komi na rayuwa ta ya dur kushe idan , cikin satin nan daya na raneme sosai ,duk lkc da na dauki waya don na kira daya daga cikin yan' uwa na sai na kasa idan har na tuna wa'innan kalamai na ya Ahmad,
ki kula da kanki ki kula min da abyan ,abyaz da yumna ,nasan xaki iya ina kwanar ku sosai my choice kudin wani jigo ne na rayuwa ta,ina sonku,
"I duk lkc da na tuna da wannan kalmar nake tsintar kai na cikin yanayin da xan kasa tun karar wani don nafada masa abunda ke faruwa dani,,,,
"Yanxu haka xaune nake saman bed,idona Kur kan yara na dake bacci su hankali kwance,,,idan nace mi nake tunani koh me nake tunawa nayi karya sosai ,nasan sunake kallo amma gaba daya hankalin bai gare su,,,
"Knocking dinda akayi ne ya maida ni cikin hankali na,
"Silapas dina na saka na fito na bude kofar,
"Good afternoon ma'a! Shine abunda wadda tayi knocking tafada
"Maimakon na amsa mata na mayar mata da can I help u?,
"Yes ma'a!.
"Sir said I should kindly call u ,u should meet him in his parlour..
"Ok ! U can go shine nafada
"Dama sanye nake cikin doguwar riga material sai Hulu dake kaina hakan yasa ban koma ciki ba na nufe side din ya Ahmad,,
"Xaune yake saman cushion sanye cikin white t-shirt sai 3 qauter trouser , sanyayyen kamshi turare sa na tashi a jikin sa kallo daya xakayi masa ka gane yana cikin halin rayuwa,,
"Lubna na xaune saman lab dinsa tana shafa fuskar sa , fuskar ta dauke da munafikin murmushi,,
"Duk wannan abunda takeyi gaba daya hankalin sa baya gare ta infact bayama jin dadin abunda take masa,
"Wasu dunbi da suka xama jigo na rayuwar sa yake son tunawa amma ya kasa ,da ya fara yake jin wani yanayi na bacin rai ya turnuke shi,,
"Ba abunda yafi daure masa kai ,har yake jin ya tsane kansa kmr idan ya kama hanya xuwa gidan iyayen sa ,ya kasa ida xuwa ,saima yaji idan ya tafi me xaiyi musu?,
"A kullun sai sunyi waya fiye da sau 2 da iyayen sa musamman ma ammy,amma yanxu koh guda da Kerr sukeyi ta koshi ya matso basuyi sallama ba,,
"Kallo daya nayi masa na dauke kaina ,cos yanxu wani mugun tsoron sa nake ji ,
"Sallamar da nayi ce cikin siririyar murya tane yasa shi datse tunanin da ya afka ciki,
"Dara daran idon sa da suke a lumshe ,amma yanxu sun k'ank'ance tsabar masifar da yakeyi,
"Murtuke fuskar nan tashi yayi kmr wanda aka saukowa da sakon mutuwar sa,yake jifana da wani kallo irin na tsana,
"Wanda yasa naji gaba na dan bugawa,kasa zama nayi can ciki nace gani ina kokarin danne hawayen da naji na kokarin sauko min saman fuska,
"Kallo na yayi a shekeke yana jin wutar tsana ta na k'ara ruruwa a cikin xuciya sa ,ya kuma kasa gane me yasa yake jin haka,yasan da yarinyar batayi masa komi ba me yasa yake jin tsanar ta kmr haka ?
"Yana cikin wannan tunani yaji lubna na fadin my man gata nan fa,ni bacci nake ji kafa da mata matsayin ta a gida tafada tana saka hannu ta cikin rigar sa tana shafa kirjin sa,,
"Cikin muryar sa mai nuna baya jin dadin furucin da yake baya kwanar ma ace daga bakin sa yake fitowa yace daga yawo ke xaki dinga yiwa my baby abinci da duk wani abu da xata bukata exist clear yafada yana k'afe idon sa akai na alamar yana jiran yaji abunda xance,,
"Hawayen da nake kokarin kafe sune suka sulalo saman fuska ta,
"Ya Ahmad dake kwana ta yake so na yau shine ke fadi da bakin sa na xamo yar aiki ga matar sa ,wanda idan yaso daukar house help guda 100 yau dinnan xai samu amma yace ita xata yiwa kishiyar ta aiki,,da sake wai dan kaza ya haifi dan zakara,,
"Ni wlh koh wani abu xan iyayi amma wlh baxan iyawa wata kutuwar banxa aiki ba ,lalle ma , nafada ina shashshe kar kuka,
"Ay nan take lubna ta hau salati,kamin ta fashe da kuka my man kaji fa abunda tace nice katuwar banxa,,,lahh sai takara fashewa da kuka,,,
"Nan take Ahmad ya hau lalla shi ,kukan nan da takeyi kmr ana kara hura masa wutar sonta,
"Kallon inda nake tsaye yayi yaga nabar wurin kamin ya maida hankalin sa ga lubna ,da ker ya samu ya lallashe ta ,da alkawari nabla xatayi mata duk abunda take so,,
***
"Wai ni Allah me yake faruwa dani wa xan kaiwa kuka na ni nabla,Allah wata xuciyar ta tafada mata ,itace hanya mafi sauki gare ,hakan yasa nayi na'am da wannan shawarar na tashi na shiga toilet na kai kuka na ga mahalaccina,,
****
"Abbu ne ke hamar lallashin ammy wanda tunda safe take kuka , jikin ta yana bata wani abu na faruwa da gudan jinin ta,mafi soyuwa gare ta ,yawan dream dinsa da takeyi mara kyau akan sa da kuma yawan faduwar gaba da takeyi,infact gaba daya bata jin dadin jikin sa ,,,,
"Abbu shima da kansa daurewa yakeyi ,amma yasan yaron nasa na cikin halin rayuwa,amma baya so ya nuna mata gaxawar sa ,,
"Da Kerr ya samu ya lallaba ta tayi alwalla ta fara kai kukan ta ga mahalaccin ta,,,
***Wasa wasa har akayi 2 mouth abu kara damewa yakeyi inda yanxu duk da kin yin aikin da lubna ke cewa sai nayi ,amma idan Ahmad na nan don dole na sai nayi shi inba haka ba nasha na jaki,.
"Lkc Abyan da abyaz sun fara taka k'asa ,lkc kuma yumna na da 2 hadda rabi a duniya,,
"Gaba daya rayuwar lubna ta canxa sometimes ma a waje take kwana,motoci kala kala take bugawa kaya kan ba'a maganar su,,
"Inda kuma zeenarht ke kara dur kushe rayuwar lubna don ta gina ta rayuwa,,
***
"Wat is wrong with u Ahmad?gaba daya rayuwar ka is turn to some how meke faruwa ne ,Ammar ya fada fuska dauke da damuwa,
"A hkl ya mike cikin takon sa na maxa musu jini a jiki ya nufe desfenzer ya xubo ruwa cikin cup dinda ke a jiye wurin cup din ruwa sa'an ya dawo kujerar dake fuskan tar ya Ammar ya xauna ,
"Saida ya sha ruwa kadan ya ajiye cup din saman center table kamin ya maida hankalin sa ga Ammar,
"Lumshe idon sa yayi ya k'ara bude su a hkl cikin muryar sa yace
I don't know Ammar ,all wat I want from is to pray for me ,dat is just wat I can tell u,yana fadin haka ya mayar da idon sa ya kulle,
"Allah gamu gare ka Ammar ya fada ,
"Ba abunda yafi damun sa irin yadda yake son yaga ammy amma da ya taka k'afa don ya shiga gidan ya kasa wace irin rayuwa ce wannan ya tambaye kansa?,,,
"Knocking dinda akayi ne yasa shi mi kewa daga saman cushion dinda yake ya koma xuwa ainahin kujerar da yake kamin yayi ma Ammar alama nan take kuma ya gane abinda yake nufi cos dama shi ya kawo sa,,
"Yes come in yafada cikin husy voice,
"Salute dinsa yayi , bai kalle inda yake ba yace allow her to enter kawai yace ya cigaba da abunda yake,,,
"Duk da takun tafiyar ta da ya kauraye office din baisa ya dago kansa ba da turaren ta da ya baibaye office din nasa baisa yayi gixo ba duk da yadda yake jin wa abu na masa yawo ga jiki,
"Jin turaren na kara goso shi yasa shi dago dago da kansa ,sanye take cikin riga da wando English wears sunyi matukar fidda surar jikin sa...sai karamin veil da ta yane kanta dashi , fuskar ta dauke da heavy makeup inda ta sanya baki goggle , baza'a sata cikin mara kyau ba sa'an baza'a sata sahun masu kyau ba , xa'a sanya ta a sahun matsa kaita ,
"Fuskar nan dauke da murmushi en duniya ta gaida shi can kasa mskoshi,
"Bai amsa mata ba sai tambayar da ya cillo mata
"Wanene uban ki?meye alakar sa da FM tambayar ta fado mata cikin dodon kunne,
"Goggle dinda take sanye dashi tayi sama dashi ,kallo sa tayi taga bama ita yake kallon ba ,saima ka rantse da Allah ba shi yayi mgnr ,,,
"Sanin wanene uban na bashi ne mafita gare fa general ,ur just..... quite !!yafada cikin husy voice dinsa
"I do like to repeat myself twice but I repeated for u,
"Who is ur father ?
"I don't know,tafada tana daga hannu ta alamar bata sani ba gud ya fada,yana me mikewa saman kujerar da yake , direct wurin k'ofar ya nufa yayi key din kofar,,,
"Ya dawo saman kujerar da ya tashi ya xauna,ya cigaba da abunda yakeyi,,
"Kallon sa takeyi tana admiring ta ganta kwance saman jikin sa yana making luv da ita tasan ba karamin shayar da ita so xaiyi ba ,
"Kallon fuskar sa tayi tanaji kmr ta tashi taje tayi kissing din lip dinsa da sukayi shar dasu ,
"Miyu ta kwalga kamin tafara mgn cike da duniyan ci ,
"Kasan ranar birthday matar ka na bata gift ,ba gift dinta na ciki ba abunda kake naima ne ciki. Amma fa ni ubana ba kowa bane ,amma duk wani abu daka ke so akan FM xaka samu cikin jakar....
"Daga haka ta mike tace xan iya tafiya,idan har bata tafi ba xata iya aika ta abu mara kyau ba karamin sha'awar sa take ji ba ,
[Kallon message dinda ya shigo wayar sa yayi wanda aka rubuto , allow her to go]
"Saida ya dauke 5gud mint kamin ya jufo mata key ,,, don't be confuse Najwa el nasir ce
"Bayan tafiyar ta ammar ya fito daga inda yake ,
"Washhh ya fada kamin yace wannan perfume baiyi ba Allah gaba daya jiki na so weak ,har matsowa nayi bata tafi ba,
"Guntun tsaki Ahmad yaja kamin yace ,let me be ,koda ma akwai abunda nake sonyi gida ,daga can na duba koh xanga jikar kadai kawai Ammar yayi cos shi kadai yasan abunda yake ji ,son kawai yake ya gansa tare da matar sa ,
"A tare suka fito kamin kowa ya nufe car dinsa,,
*****
"Tasssssss ta wanke dan karamin yaron da ba xai wuce shekara daya da wata 5 ba mari ,wanda yasa yaron gigi cewa ya kwala uwar kara
"Dan iskan yaro kawai da xaka wani taba ni da wannan Dattin hannu ka useless kawai tafada tana huci kmr mai fada da warin ta ,,,,
"Jin kukan yaron na tsanan ta duk da tasan abyan ne kuma lubna kada xata iya bugun sa yasa tafito daure da towel don fitowar ta daga wanka kenan,
"Akwai koda tafito lubna xata kara sakar masa rankwashi saman kai yasa nayi saurin daukar yaron da hawaye nayi masa shafe shafe saman fuska,,
"Tabe baki nayi bance mata komi ba sai juyowa nayi xan bar wurin,amma jin furucin da takeyi yasa na tsaya cakkk,
"Dangin nayu , dis day xaki bar gidan tunda naga ke mayya ce ba a son ka a wuri amma sai kara manne wa akeyi aji dadin naira ,ina me miki albishir da kwanan xaki bar gidan nan da takardar sakin ki hannu ki idiot kawai,,,
"Juyowar da xatayi taga Ahmad tsaye jin gine da Wall yayi folding hannu sa ,gaba daya hankalin sa ma baya ga maganar da takeyi , hankalin sa gaba daya yana ga nabla santala santala cinyoyin ta yake kallo yana jin wani abu na yima sa yawo tunda ga kansa har xuwa tafin kafar sa ,,Amma yana ganin fuskar mai wannan surar yaji gaba daya mood dinsa ya canxa guntun tsaki yaja kamin ya maida hankalin sa ga lubna dake fadin welcome my man,
"Welcome kawai ya fada ya bar wurin bai kara cewa koh kala ba ,
"Daker na samu abyan yayi shiru ,cos ni abun ya bar bani mamaki ya kuma bar sani kuka nayi tawakkali ga Allah,ina cikin kaiwa Allah na kuka na ,kuma nasan yana gaf da karbamin ,,,
"Sai abu daya da nake ji irin yadda na kasa fadama kowa nawa halin da nake ciki ,koh lkc da Amnah taxo gidan kwanan ki baya da ta tambaye ni me yasa na rame ,nace mata kawai shayar wane,bata koh kawo komi a ranta ba ,,,
"Haka ma lkc da ya Jidda da ya samira suka xo ya Jidda xasu koma yadda nafada ma amnah haka na fada musu , nan take suma suka yarda,,,.

DARE misalin karfe goma....!!!

"Nifa wlh Ahmad baxan iyayin komi ba yanxu nifa shi ke hadani dakai ,don ma kar ya dame ta yasa tafita daga dakin nasa tayi nata ta saka key don ma kar ya biyo ta,,
"Acan ko duk wada ya so daure wa kasawa yayi wutar sha'awa yake jin ana rurura masa jin yake idan har bai kasan ce tare da macce ba haka yasa mike ,ya sanya silapas dinsa ya fito,
"Fitowar ta kenan don daukar ruwa lumshe idon ta tayi cos ba karamin kyau yayi mata ba cikin kayan bacci ba bata koma daki ba saida taga ya shiga site din lubna zeenarht ke nan ,,,,
"Juyin duniya yama lubna ta bude k'ofa amma taki koh mgn ma takiyi,,,
"Hakan ya koma dakin ya kwanta duk yadda yaso yayi bacci kasawa wani mur dawa marar sa keyi kmr xai mutu,,,
"Matar kace itama fa koda baka kwanar ta baka son ganin ta kaje ka biya bukatar da ita menene amfanin ta ,inba sex machine dinka ba,
"Nan take yayi na'am da shawarar xuciyar sa ya mike ya fito lkc karfe 12 ta gota ya fito ya nufe site dina ....
"Lkc har nayi bacci ina sanye cikin riga da wando na bacci sai abyan da abyaz dake gefe na suna baccin su
"Wani numfashi mai xafi ya sauke ,saida ya dauke abyan da abyaz ya maida su saman bed din su kamin ya haura saman gadon,,,
"Da zafi zafi ya fara shafa jiki na ,yana kokarin cire mun kayan jiki na na falka,ihu na tashi bugawa da sauri ya saka hannu sa ya rufe baki na ,
"Duk da duhun da ya mamaye dakin bai hanani gane koh wane ne ba nan take naji wani haushi ya turnuke ni ,
"Jin abunda yake aika tawa yasa ni fara kuce kuccen raba jiki na da nashi ,hannu na ya rike duka biyu yayi baya dasu ,yasa bakin sa cikin nawa don ma karna bata masa lkc yashi aikin sarfani yadda yake so cike da mugun ta,,,,
"Bayan yaga ma abunda yake so ya raba jikin sa da nawa ,
"Ya mutsa fuska sa yayi duk da yadda yake jin sa wasai bai hana shi tattaro yahun sa ya watsa min saman fuska ,cikin kyan kya mi kmr wanda yaga kashi yace mayya kawai,,,,,

Hkr dai xan baku fan😂

Ina matukar yinku fans🤣

Follow,vote,pray,comment nd share

Byneerh for life


NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now