NIDA YA AHMAD

4.8K 323 79
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

بسم الله الرحمن الرحيم

"Hannu isma'il ya mika ma Ahmad alama suyi masubiha,ba yabo ba fallasa Ahmad ya mika ma isma'il hannu ,haka Ahmad yaji isma'il baiyi masa ba ba komi ya hadda sa haka ba sai yadda yaga yaran sa na murna da xuwan sa ,murnar da koshi da ya dawo basuyi masa ita ba,
"Muryar abyan ya tsinkayo yana fadin mami bata nan ita da princess yau satin ta caya da xuwa,
"Ok my boy ,bari muje mu gaida ammy koh,eh dad ,nan suka wuce suka bar Ahmad da cixon ya lip ,idanun nan sun canxa kala xuwa kallo daya xakayi masa ka gane yana cikin matsiya cin bacin rai ,dama yumna tabi bayan su hakan yasa ya mike yayi part dinsa,,
"Saida mukayi sati ukku cak a zaria muka xaga dagi da yan uwa ,banso dawo ba sai don koma wa makaran ta ,,,
***
"Shirye shiryen tarbon baki akeyi zeenarht da ramlarh suna kitchen suna shirya wa bakuwa special,,
"Ya Ahmad sosai ya rame kullun cikin rokon ammy yake tafada masa inda Nabeela take amma taki,
"Inda yake jin sanyi yanxu twins sun sake dashi sosai a koda yaushe yana fada musu shine real abbu su ba wannan mutumin dake xuwa ,,,, ranar da yafada musu haka suka je suka tambaye ammy wai dgsk ne ba abbie isma'il ne abbie dinsu ba abbie yumna nane abbie dinsu ,,,,Jim tayi kamin ta amsa musu da eh,abyan dake da mugun wayo yace ammy to miya sa ya tafi ya barmu bayan hk ay ranar da yaxo gidan nan koh kallon mu beyi ba koh ba haka ba abyaz ,,,haka ne abyaz yabada amsa ,,,,
"Shiru ammy tayi ta kafe su da idanu tana maiwa Allah godiya da ya walwala wannan abun yaran nan basu tasa sosai ba da sun kai warin yumna da tasan ba karamin abu xatayi ba,,,,
"Saboda yaje aiki ne shiya bakwai ganin sa amma ay yanxu kuna tare koh ? Ta tambaye so don son kawar da wancen xance ,,,,,eh!suka fada a tare yawwa tafada ,kun same xa'ayi yanxu ,bacci nake ji kuta shi kuje ayi krt aunty ramlarh najiran ku,,,
"Lkc ne yasa mu yaran suka sake dashi ,ya kuma using kullun yafita dasu ,yana saya musu duk abunda suke so yana kuma kaisu park hakan yasa suka sake dashi har basa dauki isma'il kmr da,
******
"Gefen Lubna ma haka sosai ta rame ta kanjame ,,,wani masifar sun Ahmad takeyi tayi masa message amma koda dai rana bai taba yi mata reply ba ,, wannan abun da tasa aranta ya kaita har tafara jin ciyon xuciya amma da daira bata taba fadama aunty Aisha me take ji ba,,,kullun cikin dare sai tayi kuka har sai ya saka ta ciyon kai tarame sosai kmr ba lubna ba ,amma duk da haka bata daina turo masa message din ba ,na ban hkr da kuma naiman su hadu,,
"Misalin karfe 3 muka sauka a abuja tarba sosai muka samu wurin su mommy,twice sai murnar dawo war mami su sukeyi hadda yumna itama duk wannan abun da akeyi Ahmad bai sani ba,,,
"Yumna na ganin princess ta kama murna ta samu kanwa,
"Wanka nayi na canxa kaya xuwa doguwar rigar material , sa'an na fito muka ci abinci cikin anna shuwa,,,
****
"Matar babban yaya miye sirri ne kinga yadda kika canxa kowa?kadai wani abun su mama ke baki a zaria,,,
"Abu daya da tafada cikin mgnr ta ya bani haushi bakomi bane sai matar yaya da ta kirani hakan yasa naki cewa kala sai cika nake ina batsa wa ,,,,,
"Haba matar tayi sauri daude bakin ta da hannu tana dry,
Haba maida wukar mana tawan kema kin san mantuwa ce baxan kara ba ramlarh tafada tana langwabe kai,,,,duka na kai mata jiki nace banso kin sani y,daga nan muka shiga firar yau she gamo,,
6pm dot Ahmad ya dawo gida a gajiye , fresh up yayi ya canxa kaya xuwa riga da wando simple kamshi na tashi a jikin sa ,ya nufo cikin gida ba kowa parlour sai abyan dake game da wayar ramlarh,,,,yana ganin shigowar Ahmad ya sheko da gudu yana masa oyoyo ,cira shi sama Ahmad yayi hade da sakar masa pick a kumatu kamin ya ida shigo cikin parlour ,
"Abinci yaci ,ya nufe dakin ammy ya iske ta xaune tana kallo,gaida ita yayi bai jima ba kuma yafita ya koma dakin sa ,,,,,
"Bai jima da xama yumna ta shigo dakin tana murna tafada saman jikin sa
Abbie guess some thing tafada tana murmushi,nami baby na ,nidai abbie just guess mana ,uhm baby rigima ni ban san me xance amma kin same ,a'a abbie ,idan kika fadamin xan sawo miki new teddy bear da....bata bari ya ida fada ba tace yesss abbie,
"Kunne sa ta kamo ta haye gado,take fadin abbie ina new mami na da nake fada maka ,itace daxo ta dawo,
"Da sauri ya sauko da ita yana fadin da gsk kike baby,Allah abbie,wani irin dadi yaji mara misultuwa,,
"Da yaso ya tafi lkc da yumna ta fada masa amma sai yayi wani tunani wanda ya barma kansa,,
********
"Dare misalin karfe goma duk wani mahaluki dake xama gidan Muhammad Ahmad yana dakin sa kwance cikin duvet dinta koh nata suna bacci,amma ni lkc ido na biyu lkc ma na canxa kaya na xuwa nighty dina,,,,,na kwanta princess dina na gefe na tana kwasar baccin ta
"Sanye yake cikin riga da wando sa na bacci fari Kal dasu tafiyar sa yake hankali kwance ,ya hau up strait yasa dai yanxu baxan xauna tare dasu ramlarh hakan yasa ya doshe dakin dake kusa da na ammy ,
"Cikin sa'a kofar bude take,ya kusa kai cikin dakin,
"Tun bude kofar na kafe kofar da ido ina jiran naga wa xai shigo ,nasa hannu na kunna vesa side lamp na kunna ,,,,
Xumut na mike xaune ina gyara xaman riga ta,
"Ba tare da tunanin komi ba Ahmad ya nufo inda nake yana murmushi,
Bansan lkc da na diro daga saman gado ba ina naiman abunda xan kare jiki na ,,
Saiji nayi Ahmad ya rikoh hannu wanda yasa ni jiyo da sauri ina kallon sa,koh kallon ma irin na har ka isa ,
Dallah sake mun hannu na fada cike da tsiwa ,at d same time ina sakin dogon tsaki
"Nabeela ni kike wa tsaki yafada yana kokarin rikoh daya hannu na ,,,,,
"Kaiwa da ba ayiwa tsaki in akwai abunda yafi tsaki xanyi ma na kara jan wani ,
"Mai makon yaji ciyo tsakin da nayi masa saima kokarin rungume ni jikin sa yakeyi
"Wai miye haka ne dallah koh ka fara shaye shaye ne nifa iskan ci ne bana so kada ka kara tabani nafada ina fin cike hannu na hade da sakar masa harara,
Hannu na na fin cike yake kokarin jawo still yana son furta mgn amma ya kasa ,
"Wallahi kaji na rantse kana taba ni sai nayi maka abunda bakayi tsammani xan iya yi maka shiba ,so tun muna mu biyu ka kwashe gangar jikin ka ka bar min daki ,na fada da dan ihu alamar fa bada wasa nake ba ,
Cak ya tsaya yana kallon na da wa'innan shanyayen idon nasa masu figita mutum idan har ka kalle cikin su ,ya kasa gaba balle baya sai ido da ya tsura min na wuccen gadi kamin ya dawo cikin hankalin sa
Ya tako xuwa inda na karaba yana fadin pls Nabeela listing to me mana,
"Nasan kina jin xafin abunda yafaru ne amma pls ki saurare ni,nasan har yanxu kina s.....kada ma ka ida lalar mgnr ka wlh
"Ka ganni na nuna saitin xuciya ta wlh bana sonka bana kwanar ka , wallahi Nabeela tayi maki nisa nafada ina juya wa xan koma nayi kwanciya ta ......ya fin ciko ni da iya karfin sa har saida na fada saman kirjin sa ,idan nace ban tsora ta ba wlh nayi karya harde lkc da naga yadda jikin sa kecira yana huci,,,
"Hannu sa yasa duka biyu ya tallafo kaina ya sun kuyo da kansa yana kallon cikin ido na da na kulle sakamakon yadda naji gaba na na beating da sauri da sauri,,
"Cikin muryar mai nuna xallar bacin rai yace open ur eye Nabeela look into my eye an repeat wat u said just mint ago yafada a xafafe jikin sa na cira,,
"Da iya karfi na da sauran kuxarin da yarage mun na bude ido na na sauke cikin nasa ,cike da tsiwa na bude baki na don maimai ta abunda na fada daxo na kasa saima kwalge miyu da nayi da karfi tsiya ,,,,,I said repeat wat u said Nabeela,,ban san lkc da nayi hada kalmomin ba da iya karfi na nace BANA SONKA koh ana dole ne nafada ina sauke a jiyar xuciya wanda ban san lkc da na sauke ta ba,,,
Runtse idon sa yayi yana jin xafin mgn jin yake kmr ana watsa masa dalma a xuciya ,,mgn yake sonyi amma ya kasa ,daker ya iya fadin kin fadin son ranki dai Nabeela,,,
"Amma ni ya nuna kansa ,ba macce da xata iya cewa bata sona ,Duk macce da ta same ni amatsayin miji ta xarce mata so bear with me yana fadin haka ya juya yana tan gadi yabar dakin yana jin kmr ya kurma ihu ko xaiji sassaucin abunda yake ji a hat dinsa,,,
"Dur kushe wa nayi a wurin na saki kuka ,wanda ban san koh miya sa nakeyin sa ,motsin da princess keyi ne yasa na tashi na na dauke ta ina shayar da ita ina kuka rashin dalili,
********
"Xarya yake cikin dakin sa yana naushe hannu wa sa ,wani abu yake ji na tokare masa xuciya,ba kalmar dake masa yawo cikin brain sai bana son ka koh ana so dole ne ,ni Nabeela nace bana son ka...........ci ya runtse idon sa yana jin kmr saukar aradu ,shi Nabeela ka cewa bata so .....noooooooooo never wlh ta dai fada ne don taji dadin bakin ta ,,,,kasa bacci yayi sakamakon ciyon kan da xiyar ce shi lkc guda ,,,bai samu bacci ya dauke sa ba sai wuraren asuba ,,hakan yasa ya makara sallah asuba sai 7 ya falka yana jin kansa da jikin sa sunyi masa nauhi,,
"Da ker ya iya wanka yayi brush ya dauro alwalla ,ya saka jallabiya yayi sallah,ya kare sallah yayi karatun da ya saba ya tashi ya cire jallabiya ya saka nicker ka dai ba tare da riga ba ya koma saman bed ya shige duvet hatta da wankan da yayi baiji jikin sa ya dawo daidai ba,,,,
"Wayar sa da take gefe tun daxo tana ruri alamar shigowar sako ya dauka ,,,,mstwwwww yaja siririn tsaki ganin message din lubna ne yau kusan 3 bai duba message dinda take turo masa safe ,rana,da dare,,,wace irin jaraba ce wannan yafada yana bude sakon da ya shigo masa yanxu ,for Allah sake baxa'a bari mutum ya futa ba ,,,,kac yayi kyacci,aransa yana kissima da lubna na gaban sa yanxu ba abunda xai hana ya wawwan ka mata marin da xaisa ta dawo cikin hankalin imma bata dashi,,yana fadin haka ya fara karan ta sakon,,,,,
Assalamu alaikum ,ykk my Ahmad dafatan kuna lpy tare da kai da iyalin ka gaba daya ,a koda yaushe bana gajiya da baka hkr don laifi na yawa gare su gare ka Ahmad ,,,na rokeka da Allah Ahmad muhadu koda sau daya ne ina so na fada maka mgn mai muhimman ci Ahmad pls don dine me pls,,,
Mstww mstww yaja tawayen tsaki a tare wannan yarinyar har naiman kike mu hadu ba xamu hadu don uwar ki(nikoh nace badai real uwar ta ba sai de mommy kam🤔) yafada yana jifa da wayar dake hannun sa ,,,,bana son ka koh ana so dole ne ,ni Nabeela bana sonka , mgnr tayo masa gixo cikin kunne nan take yaji wani bacin rai ya kara mamaye shi ,nace bana son....da sauri ya sa filo ya rufe kunne sa da filo hade da lumshe shanyayen idanun sa,,,,,,

Muje xuwa Ahmad yanxu aka fara wasar 🙌🙌🙌
🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤

#nida ya Ahmad
#vote
#share
#comment
#pray
#follow
#so mai tsuma jiki

Ana mugun tare💕💕

Asmerhluv ce💃💃💃💃💃

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now