WORST DAY😭

4.2K 341 87
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*Sorry for d errors*

*95~96*

    "Wlh mommy ni yanxu bana ma son ganin su daga ita har yaran ta cikin gidan ,kuma naga alama like she doesn't care with all we are doing for her mommy kar kiso kiga walakancin da yake mata,,
  "Shi yasa nake so ya sake ta koh nasa a kashe ta mommy,wat! Mommy tafada a tsawa ce ,don duk tungun ta bata ha d'awa da kisa,
  "Kina da hankali kuwa lubna,kada fa kiga ina nuna nafi sonki ,ina nuna duk abunda kike so shi nake so ki dankayin abunda kike so,
  "Idan har dai hakan da nayi miki beyi miki ba wlh kinji na rantse na fidda hannu na daga cikin al'amarin ki sai ki Samar ma kanki mafita idiot kawai,,
  "Tana gama fadin haka ta datse kira,
  "Mstww wlh sai tabar gidan nan ni duk wannan baiyi ma da wannan abun bacci ya dauke ta tana tunanin yadda xata cimma burina ta na biyu,
  ***
   *Wace kalar tsana ce wannan? ,me nayi masa?,a hakan   na mike cos lkc har yafita daga dakin ,
  "Kallo jiki na nayi musamman nipple dina da lip dina son fi komi yimun xafi da xugi ,saida na gasa jiki na da ruwa masu dumi kamin nayi wanka na tsalkake jiki na,
  "Duk wada naso nayi bacci kasawa nayi  dole na mike na dauro alwalla nafara kai kuka na ga Allah,,,
   "Wasa wasa duk dare ya Ahmad sai yaxo ya biya bukatar sa ba tare da amince wa ta ba ,a koh wace rana da irin muguntar da zaimun infact ma xan iya cewa raping dina yakeyi,
  "Na rame sosai nayi sakar wa ,yanxu haka xaune nake nayi tagumi ina tunanin halin rayuwa duk wanda ya ganni yasan ina cikin halin rayuwa,
   "Bacci nake son nayi amma farga bar kwanciya na keyi ,don nasa koh na kulle k'ofar sai ya shigo , xuciya ta bata bani na dinga barin key din ga k'ofa ba,
  "Har 12 ina nan ina wannan tunanin da baxai amfane ni da komi ba,
  "Kmr koh jira yake 12 yakeyi na fara jin motsin bude ,wani abu gun gaba na yayi ,tare da murdawar ciki,
"Da sauri na mike nayi toilet,
Cikin takon sa na karfafen namiji ya shigo dakin ,as usual ya dauke twins ya maida su saman bed dinsu,
   "Ya haura saman gado ,kuku ruwan da yajiya ne  ya nuna masa alamar ina cikin toilet,
  "Acan toilet ba bayan na k'are abunda xanyi ,na kasa kashe shower da tap dinda ke cikin toilet don kawai kada ya gane na kare abunda nake so nayi,na koma gefe ina sauke a jiyan xuciya"
     "Shiru shiru baiji motsi na ba sai kukun ruwa da yake jin suna rushing,hakan yasa ya sauko ya nufe toilet kai tsaye,
  "Tura k'ofar yayi ya shiga kai tsaye ,
  "Dafe  kafon xuciya ta nayi lkc da ya tsaya gaba na yana banka min harara,
  "What are u doing here ya fada a xafafe ,
   "Kasa cewa komi nayi sai k'asa da nayi da kaina ,
  "How dare you ina miki mgn xaki wani noke kai kmr wata munafuka yafada lkc da ya jawo ni nafada jikin sa,,
  "Bai bani damar yin mgn ba tunda ga toilet din yafara aiki ta abunda ya kawo sa,,ba wasa acikin al'amarin🤣🤣,,,,,,,,
  *******
    "Tun suna daukar abun a matsayin aiki yayi masa yawa har abun yaxo ya fara basu tsoro ,suka dur kusa kai kukan su ga Allah ,suna kuma bayar da sadaka (duk da wannan duk sati ,amma yanxu kullon akeyi)
  "Wani so da kwanar nabla ya kara shiga xuciyar ammy ganin ban taba nuna musu halin da nake ciki ba ,kuma ammy ta lura da nima ina cikin halin rayuwa,,,,
    "Sanye yake cikin riga da wando dark blue sunyi matukar yi masa kyau , sanyayyen perfume ke tashi ajikin sa  deer skin and pie de poule print  suede shoe  ne sanye cikin kafar sa ba karamin kyau shigar tayi masa ba ,sumar kansa na fitar da sheki na musamman,,Rolex watch yake daurawa lkc da yake saukowa saman stairs,
  "Saida ya gama daura watch kamin ya dauke wayar sa dake k'ara alamar kira na shigo wa,
  "Banji abunda aka ce dayan site ba sai muryar Ahmad da na jiya cikin husy voice dinsa yace oll ryt i will be there soon,,
   "Yasa lubna bata ma gida cos yau satin ta daya da tafiya hakan yasa direct wurin motar da xai fita da ita ya nufa,
  "Shi daya escute biyu ne da driver sai wanda ke gefe driver sai ya Ahmad dake baya ,,,,
  "Millennium park driver ya nufa,,
  "Wuri na musamman suke xaune ya Ahmad ne da Ammar ,
  "Saida suka gaisa kamin su xauna saman kujera musu facing din juna,
  "Envelope dinda ke hannu sa ya mika ma Ammar,
  "Hannu yasa ya ciro long paper dake ciki ya soma krn tawa,
"Lkc da ya gama krt paper ba kalmar da tafito bakin sa sai ya Allah,
  "Koh dar Ahmad bai jiya ba sai pressing din wayar sa da yakeyi hankali kwance,,,
  "Kiran da ya shigo wayar Ammar ce ya tsagai ta da shirun da ya ratsa wurin na dakiku,
  "Private number yafada slowly wanda yasa Ahmad dago kansa daga wayar da yake latsa ,yana kallon ammar din,
   "Kiran na datsewa wani na k'ara shigowa,
  "Receiving call din yayi ya saka ta  a handsfree ya aje ta saman  center table dinda ke tsakanin su,
  "Ammar Ibrahim right ?wata sirariyar murya ta ratsa dodon kunnen sa ,saida ya dago ya kalle Ahmad  da ya kafe shi da idon nan nasa kamin ya ce yes,
  "Gud tafada ! Kamin tafara mgnr ta cikin xakarkar murya ta mai  kama da algaita tace idan har kana son matar ka da abunda ke cikin cikin ta su ka sance a life ka canxa sheka,,
  "Mstww yaja tsaki ,kamin yace na canja sheka don uban ki ance miki siyasa nakeyi da xaki ce na  canxa sheka,,yafada a hasale ,ba dai saurin fushi ba ammar kam,,
  "A hkl ya mike tsaye ya tako xuwa inda Ammar ke xaune ya saka hannu sa ya dauke wayar ya datse kiran,
  "Ya mika ma Ammar din wanda sai famar huci yake yayi claiming shoulder dinsa kamin yace let us be man ,miye abun fushi a ciki tunda baka gane abunda tace ,me xaisa katsa ya wani wahalar da kanka,
  "Sa rai yasan wannan wayar shi akayi wa , kawai sunyi using da Ammar ne shi da suka san matar sa na da ciki,
  "Shi a ganin sa ma meyi abun wahalar da kai anan ,tunda sun saba da irin wa'innan calls din,
  "Atare suka suka fito koh wannen yayi motar sa suka bar wurin,,,
  """"Bayan sati biyu....!!!!!
   "Lkc ne na damana koh ina yayi luf luf ,iskan mai shiga jiki musamman wa'inda ke waje ,tunda safe ake tanka hadari ana walwale wa  hadarin baiyi ruwa ba dai har yanxu,,
   "Sanye nake cikin handless gown  wanda ta fitar da tsantsan ramar da nayi ,tunda safe nake fama da abyaz da ya tashi da zazzbi sai famar kuka yake ,
  """" Sai Karfe goma na samu bacci ya dauke shi ,hakan yasa na shiga toilet naxo nafara sallah,,
  ** Haba my soja tun daxo nake ce maka kaje ka dubo kanwa ta kaki ,kuma jiki na na bani kmr tana cikin wani hali pls kaje tafada kmr xatayi ,tana wani sheshshige masa jiki ,,
  "Baice mata kala ba saima kokarin mikewa take daga saman gado,da sauri ta rikoh hannu sa ta langwabe kai xaka je ,
  "Daga mata kai yayi alamar eh,
  "Dat is my man tafada lkc da take dirowa saman gado tana fadin xata raka shi,lkc karfe 12 ma tayi,,,
   "Hannu sa rike da nata suka nufo side dina ,bakin kofa ta tsaya tace ya ida shiga xata tsaya masa anan,
   "Tunda ya shigo parlour yaji gaban sa na halbawa da sauri da sauri ,lkc da yaxo bude kofar yaji ta bude ,[gaba daya rashin lpy abyaz ta dauke mun hankali na manta yau in kulle koda k'ofar bed room dina ce],
   "Tabe baki yayi ya shigo bed room din gaban sa na bada ras ras,
   "Haba baby kiyi sauri mana jiran ki fa nakeyi ,kiyi sauri mana,itace kalmar da ta dauke kunne ya Ahmad har ta hadda sa masa daskare wa wurin ya kasa gaba ya kasa baya,,
  "A daidai kuma lkc na fito daga toilet daga ni sai yar guntuwar rigar bacci,
   "Wani shocking naji ya baibaye kafafuna lkc da naga mutum kunce saman gado na ga kuma ya Ahmad tsaya yana bina da kallo da ya hadda samin faduwar gaba,
  "Haba baby kin san fa jiran ki nakeyi zaki so ki tsaya ,come closer  baby yafada yana sakin killer smile duk da kuwa a tsora ce yake,
   "Muryar da koh amafalki naji ta baxan taba iya manta ta ba,hakan yasa na kai duba na ga wanda yake kwance saman gadon yana sakin murmushi,
  "Ban san lkc da baki na yana cracking nace N....a...j....I...b , ina nuna shi da dan yatsa na,,
   "Wannan kalmar da ta kara ratsa kunne sa ita ta mayar dashi cikin hankalin sa gadan fadan ya nufe najib da ya mike xaune yana me sakar min murmushi,
   "Ganin yadda Ahmad ya nufo shi yasa shi wuntsila wa ta dayan gefe har yana kaura da gefen mirror nan take wajen ya gubje da jini ,amma duk da xafin dake ratsa shi bai sa ya tsaya ba ya nufe k'ofa da gudun sa,,,
    "Saukar marin dana ji duka kunce na biyo yasa ni dawo cikin hankali na ,
   "Mari yake sakar min saman kunce both side wanda idan nace nasan yawon su wlh Allah karya nakeyi,
   "Ganin fa zai illatamin fuska koh nace ma ya illamin fuska yasa ni dukewa akasa na fashe da matsanan cin kuka,kuka da nafashe dashi yayi daidai da falkawar abyaz shima yana sakin nasa kuka ,amma duk da haka bai hana shi  ball dani ba , mgnr yake sonyi amma ya kasa sai nuni yake da hannu ,
   "Saida yayi mun likisss baka ji saurin komi sai na ajiyar xuciya ta da kuka abyaz ,sai shi kuma dake gefe yana huci ,
  "Fita yayi da dakin lkc koh lubna ma bata bakin k'ofa bai kuma jima ba ya dawo,,
  "Farar takardar dake hannu sa ya jefamin kamin cikin muryar sa da ke fitar da sauti na kara ji yace oya get out from my house,,kuma wlh wlh wlh kinji na rantse da Allah har sau ukku idan har na dawo na iske ki cikin dakin nan sai kinyi nadamar sani na a rayuwar ki yana gama fadin haka ya juyo ya  fita,,,
  "Da ker na mike ,ga kukun abyaz da ya cika min kunne na mike,kayan jiki na cire na sauya xuwa riga doguwar riga atampa ,na saka babban hijab ,
  "Abyan dake bacci na goya da ,kamin na dauke abyaz da jiki sa yayi raurau da zafi,da alama xaxxab'in nacin sa sosai,
   "Har xan fita idanu na suka sauka saman farar takardar dake a linke ,wanda saida naji gaba na ya beating da sauri hannu nasa na dauke takardar hawaye masu xafi na sulalomin saman kyakyawar fuska ta,
   "Koda na fito yana nan tsaye sai xarya yake cikin parlour,banma kalle inda yake ba na fita xuwa waje,,,
  "Rasssss gaba ya buga lkc da nafito compound din gidan wani sanyi da iska ya ratsa jiki na duk da koh long hijab dinda nake sanye dashi,,,
   "Shi da kansa ya saka aka bude min k'ofa ina kuma fita aka kulle kofar,
  "Gefe da hagu na kallah koh ina tsit baka jin motsin komi sai cida da akeyi alamar ruwa zai sauka,
  "Ni yanxu ina Zan nufo a cikin tsofon daren nan,nasan dai baxan je gidan ya samira cos nasan sai ta tambaye ni ,halin da kuma ake ciki banji xan iya fadama kowa abunda ke faruwa ba,
  "Ammy ce tafado min arai nasan ita baxa tambaye ni mai ya faru in har bani na sanar mata abunda ya faru ba,
  "Duk wannan tunanin da nakeyi ina yinsa ina jijjiga abyaz ,ga hawayen dake xubowa a fuska ta sun kasa tsayuwa,
   "Ta ina Zan nufa ,a hkl na cira kafafuna da sujayi mun nauhi na nafara tafiya ,alkcin kuma ruwa suka fara saukowa tafiya nakeyi inda ruwan na kara saukowa da karfi ,kamin kace me ruwan sun kece kmr da bakin kwarya,
   "Ya ilahi na fada lkc da gaba da abyaz ya rike cemun jikin sa na karkarwa duk wada naso kare shi daga ruwan na kasa ,koh abyan dake baya na   saifar lewa yake jiki na yana motsi,
   "Kuka na kara fashe wa dashi ina mai  fadin wace irin musiba ce wannan , Allah ga mu gare ka,,,,,,

😰Yau fa sai na toshe kunnuwa na ,nasan nabla fans a shirye suje tsaf😂

#Ahmad
#nabmad
#lubmad
#zeemad
#nida ya Ahmad

#Ana mugun tare

Byneerh
   
  
 
 
 
  
 

 

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now