*Assalamualaikum, Dan Allah makarantan ALMAJIRI NA, Wanda suke ganin status Dina kuma Kuna.iya daukan hoton status KU Taya Ni daukan abubuwan da na sany a jiki, ayi sharing, for those that are still asking or questioning me ya sa aka maida hajiya bayan tayi Zina**Bayanin na da yawa, shi yasa na saka a status zai fi min sauqi*
*Ina son KU sani, Ana yanke hukuncin komai ne in ana gudanar da shari'ar musulunci a qasa, kowanne irin zunubi bawa ya aikata indai tsakanin shi da Allah ne, bawa ya yo nadamar abinda ya aikata, sai ya tuba, tuban da ba zai sake komawa akan wannan zunubin ba, inshaa Allah Allah ya amshi tuban shi.*
*Plsss KU duba status Dina, Kar KU yanke hukunci akan rashin sani, Dan wasu ma ba su yi binciken da na yi ba kafin na fara rubutun Nan, yanzu zasu ce min 'yar shi'a, to a yi hakuri, a bincika da kyau, Kuma a tambayi malamai, na bincika, sannan na tambayi malamai, waje Daya ne ban tambaya akai ba Sai da na yi Nisa har na rubuta page din ma, na adana sannan na yi tambaya, da na samu amsa sannan na Saki page din, ina fatan za muyi Abu da ilimi Baki dayan mu, in wata ta samu amsa sahihiya ingantacciya da take ganin abinda nai ba daidai bane Dan girman Allah a sanar Dani, ko a yi rubutu a yi sharing har ya samen, inshaa Allah zan gyara daidai inda banyi daidai ba*
*Thank u all, for the love*
YOU ARE READING
ALMAJIRI NA
RomanceYaseer ya fara rayuwa a matsayin almajiri, amma haduwar shi da Hajiya Safiyyah,zai sauya rayuwar shi daga cikin qunci zuwa walwala da yalwa, sakamakon soyayyar da zasu fara gudanarwa a cikin sirri.......