introduction

199 16 0
                                        

Dukkan yabo da godiya suntabvata ga Allah Mae kowa Mae komae daya bani ikon sake rubuta wannan littafin , Ina rokon Allah daya bani ikon gawawa lpia
Kamar yadda kukasani wannan shine littafina nafarko Dan Allah Ina neman yafiyar ku gabaki daya idan har nayi badae dae ba ni mutumce kamar kowa ku gyara min , wannan littafin dae ba wananne Asalin account din da nafara rubata shi ba , na rubuta shi ana dayan account Dina
( nasreenliman) wata matsala tafaru account din ya rufe Ina fatan wannan karon Kar asamu matsala.

Wannan littafin kirkirarren lbr ne , duk Wanda lbrn Nan yayi Kama danashi to yayi hkr bada sanina ba

Gargadi
Baa yarda wani ko wata suyi amfani da littafin Nan ba ta hanyar chanxa shi ba tare da ixini ba.

Ayisherh💕Where stories live. Discover now