new life

62 13 1
                                        

Ranar wanka baa boyon cibi , yau iyalan gida alhaji Ibrahim ,alhaji Muhammad tare da na malam Ahmad ( baffan ayisherh ) duk sun hallara xuwa gurin daurin auren Umar da Yasmin da Kuma adeel da ayisherh Wanda akace xaa sake daura auren sbd mutane su shaida auren su gaskiya anyi taro ba Karya , mutane daga kasashen daban daban sun xo abokanan adeel na arxiki da sauran mutane . An daura auren asmau Ibrahim ( Yasmin ) tare da Umar Muhammad ( faruq )  Akan sadaki dubu dari . Da Kuma Aisha Ahmad ( ayisherh) tare da angonta  Muhammad Ibrahim ( adeel) Akan sadaki dubu dari da hamsin , Allah ya Albarka ce auren ya Kuma Basu xuriar dayyaba , amare kam tun da aka daura aure jikin su yayi Allah sarki yau xasu fara sabuwar rayuwa , an yini ana kade Kade da bushe- bushe mutane sai kaiwa da kawo wa sukeyi biki kam yayi biki kowa farinciki yake Yi , mama Indo ce da ayisherh take Mt nasiha , Aisha Ina Miki fatan xaman lpia gidan mijin ki adeel yaro ne Mai hankali kimishi biyayya kixamo Mai riqe sirrin mijinki sannan kixamo Mai hkr kixama Mai imani duk abunda yace kiyi to kiyi , Yi nayi Bari nabari Kinga dai mahaufiyarki harta mutu ana yabon ta Badai baffanki yace ta xalunce shi ba sai dai shi , kema hk kiyi hkr yanxu xaki fara sabuwar rayuwa xakije inda xaki fara sabuwar ibada duk abunda kikayi xaa lunka Miki Lada  , Kuma kinsani aljannarki na Kar kashin tafin kafar mijin ki kiyi Mishi biyayya dai dai yadda yakamata , ki kyauta ta Mishi Kar ki Bari Koda da so daya ne ya kaxantarki ki kasance Mai tsaftace muhalli , ki xama maabociyar kamshi ki kula da addininki da na mijinki , kiyi koyi da mahaifiyarki Kinga har Allah ya Mt cikawa biki taba Jin ansamu matsala da ita ba Dan hk ni xan wuce ruma Allah ya bada xaman lpia Allah ya baki ikon yin biyayya ta tashi tafita ayisherh kuwa kuka tafarayi yaukam xt fara sabuwar rayuwa , Allah sarki umma na da yanxu tana Nan ita xt fada min hk , Allah ngd mk da ka da mama Indo na darai ta fada min hk , da dare yayi muka shirya
Yasmin sanye take cikin wata alqabba black Mai ratsin golden

 Da Kuma Aisha Ahmad ( ayisherh) tare da angonta  Muhammad Ibrahim ( adeel) Akan sadaki dubu dari da hamsin , Allah ya Albarka ce auren ya Kuma Basu xuriar dayyaba , amare kam tun da aka daura aure jikin su yayi Allah sarki yau xasu fara sabuwar r...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Ayisherh kuwa sanye take cikin wata doguwar riga tayi kyau sosae

Sunyi kyau Masha Allah , sannan aka dauke su xuwa Palon Abba Nan yamusu nasiha sosai yace ku camo masu biyya ga mijin ku , wani sahabin manxon Allah da matar shi ta mutu yake cewa wlh bamu taba sainsa da ita ba , mutanen gurin suka tambayeshi Taya...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Sunyi kyau Masha Allah , sannan aka dauke su xuwa Palon Abba Nan yamusu nasiha sosai yace ku camo masu biyya ga mijin ku , wani sahabin manxon Allah da matar shi ta mutu yake cewa wlh bamu taba sainsa da ita ba , mutanen gurin suka tambayeshi Taya akayi hkn tafaru sai yace duk lkcn da nake fushi bt mgn sai na huce sannan taban hkr hk nima Idan tana fushi barin Mata gidan nakeyi sai ta huce na bt hkr , sbd hk Kuma nakeso kuyi koyi dasu adeel ga amanar ayisherh Nan na daura mk yanxu hakkinka ne ka kula da cin ta da Shanta da suturar ta da komai Bata na rayuwa harma da addininta kadai sani Basai na fada mk ba Dan hk yanxu ka tashi katafi da matarka , sannan yace ammin adeel kiraka yasmin xuwa mota tun daxu dangin mijinta ke Kiranta , tashi ammi tayi ta kamata xasu fita Yasmin sai kuka takeyi Mami taxo ta rungume ta tace yasmin ki daena kuka xaki na kawo Mana xiyara Basai kinyi kuka ba Kinga nima xaki sani kuka Amma takasa daina kukan Mami ma kukan tafara ammi ce ta ja Yasmin suka fita Mika ta tayi hannun su , sai da aka fara biyawa da Yasmin gidan iyayen umar , daddyn shi ya musu nasiha sosae sannan mommyn su ma sannan aka kaita gidan Miji inda xt fara sabuwar rayuwarta , gidan ta yahadu bakarya , ta bangaren ayisherh kuwa da kuka ta Shiga mota suka Isa gida suna xuwa suka Shiga gidan , wooowww masu krt fadan kyan gidan Bata lkcne ya tsaru iya tsaru yaji furnitures ko wajen gidan ma abun kallo ne , Shiga sukayi cikin gidan dakin da tasan natane tashiga Kai tsaye toilet tashiga wanka tayi ta dauro alwala Koda ta fito ta tadda ledar kaxa da fresh milk shiryawa tayi cikin nighties dinta sannan taxo tayi nafila raka biyu ta roki Allah ya bt ikon Shawo Kan mijin ta yasanya Albarka ma auren sannan ta tashi ta jawo ledar Naman kaxar taci sosae sbd dama rabon ta da abinci tun jiya dasafe taci sosae sannan ta kawo fresh milk ta Sha tashi tayi tasaka hijabinta ta dauko dauki sauran kaxar da fresh milk din ta sauko cikin fridge ta saka sannan ta dawo daki , toilet ta Kuma Shiga ta wanke Baki sannan ta dawo ta kwanta tana tunanin umma Allah sarki ummana da kimanin da yau kinfi kowa farinciki mama Indo ce kawae ta wakilce ki Allah ya haskaka kabarinki da rahamar sa ameen sannan ta rufe ido tace nayi alqawarin jure duk abunda xk min Koda kuwa kasheni xakayi , kamar yadda nayi da Inna , Allah sarki baffana ban ma samu damar ganin shi ba da hk har barci yadauke ta , shima adeel bayan ya kaima ayush nama dawo wa yayi yashiga toilet yayi wanka yashirya cikin kayan barci yadawo yakwanta tunani yafarayi Ko tayi barci ko kuwa aa.Allah ne kadae yasani ahk shima barci barawo yayi awon gaba dashi. (Nikuwa asmau nace  bye ango ba amarya Bari naje gurin Umar Naga mesukeyu 😜) ta bangaren Umar kuwa har sungama sallah sunci kaxar first night 😜 sunkwanta hmmmmm masu krt xanso kuga yadda Umar me sarrafa amaryar sa ( romancing) Saida ya tabbatar jikin ta yamutu sannan yafara aiki hmmm ba Karya Yasmin ta wahala Ashe dae shima Umar din gwanine sai da yatabatar ya gamsu itama hk sannan ya saka Mt Albarka yace ngd da xama Mata ta Allah yamiki Albarka yabamu xuriar dayyaba sannan ya gyara musu kwanciya ( nikuwa nace asuba tagari ango Mae Amarya) .
            ****************

Kubiyo ni anext chapter Dan Jin yadda xt kasance a sabuwar rayuwar da ayisherh take Kar ku manta masu krt lbrn Akan ayisherh ne Dan hk Akan ta xai cigaba sai dai mudinga leko rayuwar wasu .
Lurv u all ❤️🌹
Tnx for reading
Sorry for late update something wrong went through my Wattpad shiyasa Amma alhmdllh na gyara

Ayisherh💕Where stories live. Discover now