caring

42 12 0
                                    

Asibiti aka Kai su adeel room daya aka Basu daki Mai daukar mutum biyu , numfashin su Rai hannu Allah, kwana likitoci sukayi Kan su , Amma ko numfashin su baa samu ba , Umar ne ya je ya chanxa Kaya yadawo asibiti kwana yayi asibiti ko rufe ido beyi ba ballantana afara mgnr bacci , Umar ne ya Kira su ammi yafada musu sannan ya Kira baffa , baffa yariga umma isowa kasancewar a katsina ne , Shiga yayi har dakin da suke kallonta yayi , idonta yaga sunyi fayau ta Kara fari , yace labaasa Duhuran insha Allah ya Sha fuskarta gurin adeel ya matso yamishi addu'a yace Allah sarki bawan Allah ka riqe min yata da Amana ka Bata soyayyar da tarasa abaya , yanxu gashi dalikinta kake kwance Nan , Umar yace aa baffa karkace hk wannan hukunci nahaliccin mu ne , yace duk da hk umar ba kowane namijine yake son matarsa ba yadda Muhammad yake yiwa Aisha , shiru Umar yayi sbd yasan gaskiya baffa me fada komawa yayi Kan gadon ayisherh yace koma mine dalilin da yasa aka sace ki banaso naji fatana kawae shine ki dawo hayyacinki ke da mijinki sannan Ina fatan daga wannan kundai na Shiga matsala kenan har karshen numfashin ku , kanta yake shafawa a hankali , sai gasu Abba sun shigo Abba gaban ayisherh yafara xuwa yace baiwar Allah , Allah ya Baki lpia sannan yaje gurin adeel yace yakamata ka tashi kaxama jarumi , idan kana kwance a hk taya kake tunanin xata samu karfin guiwa , koma me ka keji akanta Kai yhkamata kadaure , tashi yayi ya ba ammi guri , ammi ta Mishi addua ta koma gurin ayisherh Mami ta gama ma ayisherh addua ta koma gurin danta , hannun shi ta Kama tafara Mishi addua sannan ta daura hannunta a kanshi tana shafawa , mgn take Mai akunne" adeeel my son katashi matarka xata iya mutuwa akoyaushe indai bk tashi ba abunda likita ya fada Mana shine wahalar da take ciki ta lunku biyu hk na nufin harda naka , adeeel plsssss hawaye suka fara xubowa daga fuskarta ahankali hawayen ya sauka Kan Kan wayanshi motsi ya farayi da hannu Yana ko Karin bude idonshi , hannunshi daya ya daga Yana girgixa wa alamar aa Kar tayi kuka , kokarin tashi yayi Amma ya kasa likita Umar ya fita yahkira sannan ya biya hotel yaga matarsa sannan suka taho tare suna dawo adeel har ya tashi xaune Mami na bashi abinci daqyar yasamu yaci , Yasmin ce ta mikawa Umar Aryan sannan taje ta rungume adeel , elder ya jiki yace Alhmdllh Yana maijin son qanwarshi sbd itama ta wahala Ranar da ayisherh ta Bata , saukowa yayi daga Kan gadon ya koma Kan gadon ayisherh likita ne yashigo yace su Mami su Basu guri xasu fara aikinsu. Fita sukayi Banda adeel da ko motsawa baiyi ba hannunshi na riqe da nata , ayisherh likitocin suka fara aikinsu Amma haryanxu sunkasa ceto ranta wani Abu suka dauka guda biyu suka daura aqirjinta cirawa kawae takeyi alamun da ranta Amma Kuma still sun kasa , adeel ne ya duqa dai dai saitin kunnenta yacee ayisherh please ki bude idonki , ayisherh I Lurv u pls Kar ki mutu hannunshi ya saka yafara shafa kanta Yana kuka ( duk abunda ya saka adeel kuka ai ba karamin Abu bane) ido tafara bude wa hunnunta daya tasaka tashare Mishi hawaye sannan tace iiii lovveeee y........ Batasamu idaasawa ba ta sake rufe idonta , adeel yace noooo pls princess , I can't imagine life without you plssss ki tashi bude ido tayi ta sake rufewa da sauri murmushi tamishi , likitocin Kam sakin Baki sukayi suna kallon soyayya , matsowa sukayi sukafara aiki cikin ikon Allah ta dawo hayyacinta allura suka Mt mai karfi baxata farka ba sai after three days sbd yanayin jikinta , xaunawa yayi ya daura kanta Kan cinyar shi likitoci suka fita , Mami ta tambayi likita yace ta farka da taimakon mijinta gaskiya tanason mijin ta sosae , ba xuciyar ta ba ma har gangar jikinta , murmushi Mami tayi tace yanxu yajikin nata , likitan yace komae xaiyi dai-dai nanda 3 days yanxu mun mt allurar barci bxt farka ba sai Nan da three days, Umar da ke tsaye yace Amma doctor miyasa xku mt wannan allurar kunsan dai tana side effects yace eh to hk ne Amma idan masu irin yanayin jikinta ne ba matsala sbd shi xai sa su ida Jin sauki yace ohk to shikenan . Shiga sukayi ciki , hannun adeel daya na Kan cikinta days Kuma ya shafa Kanta hk suka shigo , tambayar shi sukayi yajiki yace naji sauki saura ayisherh , suka ce itama komai xaiyi dai-dai tunda kana tare da ita , murmushi yayi yakalli ayisherh yace insha Allah xaki warke ayisherh as far as kina tare Dani , kanta yake shafawa ahankali , sannan ya dago yakalli Umar yace tnq for being with me , Umar yace nvr mind yajikin murmushi yayi yace kaima kasan Abokin ka jarumine , Umar yace eh tabbas ai gashinan nagani a idonka , harara ya jefeshi da ita sbd yagane me yake nufi Umar ka daine yake ganewa idan adeel yayi kuka , sai dare su ammi suka wuce hotel da safe suka you sallama da su adeel Yasmin ma ta bisu , saura Umar da yace shi xai jira abokinshi .

Bayan sati daya aka sallamesu daga asibiti kurfi suka fara xuwa sannan ,suka wuce kano , ayisherh na Kan cimyarshi har suka Isa kano Bai Bari tayi kwakkwaran motsiba , gidan su adeel suka fara xuwa sai bayan magrib suka tafi gida yayi tayiwa umar godiya ,

Bayan wata uku ayisherh na kwance sai ga adeel yashigo Fado Mata yayi ajiki tashi tayi ta rungume shi

Bayan kamar five minutes sai tashi , subahannallahi meyasameki naji jikin da xafi hk, murmushi tayi tace bakomai kawae , Kainane yake ciwo Kuma ga yawan Aman da nakeyi yace no wonder Koda nafita Naga haryanxu Baki tashi ba , yanxu tashi ki shirya ...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Bayan kamar five minutes sai tashi , subahannallahi meyasameki naji jikin da xafi hk, murmushi tayi tace bakomai kawae , Kainane yake ciwo Kuma ga yawan Aman da nakeyi yace no wonder Koda nafita Naga haryanxu Baki tashi ba , yanxu tashi ki shirya muje asibiti , tashi tayi ta dauki hijabinta tasaka suka tafi asibiti ana xuwa aka aunata likita yace congrats ur wife is pregnant , oh tashi yayi xai dauketa sai yatuna abunda yafaru a wancan cikin Dan hk ya fasa , rungume ta yayi ta baya , likita yace Amma mahaifarta na da matsala Dan hk cikinta Bai xauna ba duk wani ai Koda shara ce saita bari da Kuma dukawa daukar Abu sbd da taje dagowa cikin xai iya xubewa akiyaye har sai yayi wata shida sannan xai xauna , yace to likita yanxu cikin xai Kai wata nawa , wata biyu likitan yafada , magani ya rubuta mashi sannan yace ta rika shan kayan Karin jini sbd jininta xaina yin kasa , murna fal cikinsa ya tashi ya riqata suka tafi gida , ma aikata ya dauko gidan sannan yayi wa Umar handing over na aikin for 6 month , komai shi yake Mata har wanka , kullum suna tare , yau yagama mta wanka tagama shirya kallonta yayi shima shi take kallon xuwa yayi ya rungume ta , I Lurv u ayisherh am I addicted to u

Bayan kamar five minutes sai tashi , subahannallahi meyasameki naji jikin da xafi hk, murmushi tayi tace bakomai kawae , Kainane yake ciwo Kuma ga yawan Aman da nakeyi yace no wonder Koda nafita Naga haryanxu Baki tashi ba , yanxu tashi ki shirya ...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

I Lurv u more adeel I can't imagine life without you .

*****"*"***************

Kubiyo ni a next chapter danjin yadda xt kasance asha ruwa lpia
Tnx for reading

Ayisherh💕Where stories live. Discover now