happy family

76 9 0
                                    

After 5 years

Wata yarinya nagani tafito kyakkyawa son kowa kin Wanda yarada akalla xatayi 5 years aduniya , dagudu ta shigo MoMA kin ga su aunty ahlam suna tsokana ta Wai bani da kyau , ashna manta dasu duk kin fisu kyau , kallon ayisherh takeyi kamar Bata yadda ba, haba my ashna Yi murmushi Mana , murmushi tayi tace yauwa kalli madubu kiga yadda kike da kyau Yar moma guda waya Isa ya tabata , MoMA Amma abeey bayasona yafison afnan da ahlam , injiwa baya sonki he loves u equally wannan duk wasace Dan ya tsokaneku , kin taba gani yasiyo Abu Bai bawani ba , ashna tace aa MoMA , yauwa tohm abeey duk Yana son yaransa Kar na sakeji kin Fadi hk , hkn bayada kyau , to moma ,yauwa 'yata , MoMA Amma Dani kadae xakije gurin baffa ko eh Mana ai bana yawo da wadancan yaran sbd xaa bar abeey gida ,ko nabarki ne , aa fa ni kafata kafarki ashna tafada , yauwa tohm tashi muje kici abinci sai mutafi , MoMA baxamu jira abeey yadawo ba , tace ai dama baxan tafi ba sai naganshi , abinci kawae suka fara ci sai gashi yashigo rungume ayisherh yayi tabaya yace yanxu tafiya xakiyi ki barni ko kumatun  ashna ya ja yace ke da wannan mummunar Yar Taki , ayisherh ce ta Jaye hannu shi daga rungumar da  ya Mata mgn tayi kasa sa. Yadda shi kadai xai iya juyowa tace harda gaban yaran ma sai kanuna Hali , duka ya kaimata a kafada yace idan kungama kisame ni daki na tace to , tafiyarshi yayi bayan sun gama cin abinci tace ashna je gurin su ahlam abeey nakirana , to moma kiyi sauri kada dare yamana ahanya , to ashna , dakin adeel ta Shiga , kwance ta tadda shi xuwa tayi daidai saitin kunneshi tace abeey baban Yan biyu , bude ido yayi ya tashi xaune , ayisherh yanxu da gaske sai kinyi wata daya sannan xaki  dawo eh Mana ko sunyi kadan ne , yace princess yanxu kina ganin yah kamata kitafi kibar mijinki for one month to ma tsaya in tambayeki me akeyi can , babu komai kawae dai nayi Missing din su , yace to shikenan Allah yajiyaye ya tsare hanya tashi muje na rakaku tashi tayi harga Allah tasan Bata kyauta ba Amma ita Kam sai tayi wata daya , su ahlam suka fito suna Mata bankwana har tashiga mota tafito Wanda lkcn duk yaran sunshige gida saura adeel kawae har ya juya baya sai ji yayi an rungume shi ta baya , adeel am gonna miss u , yace missing u already yanxu dai ki tafi kada dare ya Miki ahanya mota ta koma ta ja motar guards din na bin Bayan motar su haka sukayi tafiya sai bayan ishai suka isa kurfi sabon gidan baffa ta tafi Wanda yanxu yadawo da mahaifiyarshi ciki , Shiga tayi hajiya na zaune tsakar gida tace ayisherh har kun iso eh wlh , masauki aka ba guards din daga wajen gidan , abinci aka Kai musu suka sukaji , da baffa yaxo ashna taje ta rungume shi baffa yace ni Ina naxama baffanki ni ai Mai gidan ki ne kuka tafara yi moma kinga baffa Wai shi mijinane ko , Yi shiru ashna Wasa yakeyi , baffa yace wannan ja'irar yarinya duk kin shagwaba ta ji bakinta , shiyasa kikayi Muni duk su affan sunfiki kyau ke kuma gaki baka , gaki guntuwa ga katon Kai , ga katon hanci da Baki , kuka tafarayi hajiya tace yamaidake yarinya in Banda abunki aike ba makauniya bace kina gani Ina guntanci yake anan kuma ai kina kallon madubi yanxu waxai kalli momanki yace baka ce , shiru tayi tace babu tace to ke da ita ba haskenku daya ba , shuru tayi sai yanxu tagane baffa tsokanarta yake yi , daki suka Shiga suka ci abinci sannan suka kwanta , adeel. Ma da yaranshi duka a daki daya suka kwana Kuma gado daya sbd shikam yasaba baxai iya kwana shi kadaiba ko tafiya xaiyi saidai yatafi da affan , .

Yau kwana hudu kenan da tafiyar ayisherh bayan ya gama wa yaran breakfast su kuma sun fito daga wanka duk sun shirya abinci suka ci ya Kai su school shi kuma ya wuce office sai 2:00 suke tashi xuwa yayi ya dauko su ya maidasu gida suka shirya  xuwa Shirin islamiya daukar su yayi ya tafi da su office  sai 4:00  ya bada key aka Kai su islamiya , by 6 yaje ya dauko su , yasmin restaurant suka nufa Kai tsaye abinci suka ci.yasmin ma tana gurin Dan hk ya barsu Nan gurinta sai 8 lkcn da xata tafi., By 8 yaje ya dauko su suka wuce gida daki suka wuce , Kai tsaye dakin shi yashiga da mamakin shi sai yaga ayisherh tsaye gaban mirror

Xuwa yayi ya tsaya bayanta rugume ta yayi tabaya sannan ya dauro kanshi ta Kan wuyanta yace ninasan baxaki iya one month bani kusa dake ba dama nasan ko Ina kike inkinyi sati to kinyi kokari Kuma gashi ko sati bikiyi ba kin dawo , juyo wa tayi ta ...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Xuwa yayi ya tsaya bayanta rugume ta yayi tabaya sannan ya dauro kanshi ta Kan wuyanta yace ninasan baxaki iya one month bani kusa dake ba dama nasan ko Ina kike inkinyi sati to kinyi kokari Kuma gashi ko sati bikiyi ba kin dawo , juyo wa tayi ta daura hannunta a kafadunshi shikuma a kugunta  tace ni kaina bansan meyasa ba nakasa sukuni acan jikina Yana bani kana raba hankalinka uku daya agurin aiki daya kurfi daya Kuma gurin da su ahlam suke , gashi Ina missing din ka dan hk na dawo , rungume ta yayi yace I love u sajna ,and for ever I will Lurv u till eternity , murmushi tayi tace Lurv u more , yace yanxu Ina ashna tana dakin su ahlam daga xuwa ta dauko teddynta har yanxu Bata dawo ba yace ohk bari na dubota yafita yaganta bude Mata hannu yayi alamun taxo dagu taje ta rungume shi abeey I miss u , I miss u 2 my baby ,ya kurfi tace ba Dadi sbd abeey baya Nan yace eyya gani yanxu na dawo.ai su ahlam ne suka xo abeey Wai MoMA ta dawo yace eh ki shiga tana ciki Bari na xagaya cikin gari da auta , fita sukayi shida ashna ice cream ya siyo musu sannan ya siyo katon cake akae an rubuta happy family , su ahlam suna Shiga suka rungume momansu , momma we miss u , miss u to my darling tweens affan yace MoMA Amma baxaki sake barin mu ba ko kwarae kuwa baxan sake ba muje parlor sauka sukayi sai ga su Ashna su shigo cake ya aje da ice cream yace kuxo muyi night party , icy cream suka Sha suka dinga rawa , cake suka yanka kowa ya dinga diba Yana shafawa Dan uwanshi Suka fara xagaye Adeel yace oya let's take selfie 🤳 Nan suka fara yin pictures , adeel ne ya bude hannunsa ya rungume ayisherh yace u are my life u , u give me d happiness I need , tnx u Allah for blessing me with a wife and children , dagudu yaran suka xo. Suka rungume shi a tare suka ce HAPPY FAMILY ❤️🌹.

     *****************************
Godiya ta tabbata ga Allah daya bani ikon gama littafin Nan lpia  , Allah ya yafe min kurakure na
🤲🤲🤲🤲🤲
Tnq 4 reading
Lurv u all 👍❤️🌹
Muhadu a next novel Dina after sallah Mai suna "Mrs bilal". Insha Allah
Allah yasa muna cikin masu Rai da lpia ameen
Ayi sallah lpia
I dedicated this page to my lovely aunty ,and also mother to me aunty teemerh ❤️🌹never love u less

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 20, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Ayisherh💕Where stories live. Discover now