2years after

50 7 0
                                        

Wasu yara guda biyu Yan Mata nagani xaune , adeel nagani ya yaxo dagudu suka tashi suka rungume shi abi abi suka fara tsalle , rungume su yayi yace my lovely babies yakuke , murmushi sukayi anan ce tace abi ice cream ahlam dace abi nikuma chocolate , anan tace MoMA ma tace xata ci kifi yace Kai bama xaku Bari abi ya huta ba kowa da abunda yakeso to Bari naje na shirya sai mu tafi kitchen suka shige dagudu suna tsalle abeey xau fita dasu , ayisherh da ke aiki cikin kitchen tace muje nashirya ku to , anan tace moma mikikaci cikinki yayi kato , ahlam tace abinci Mana , ayisherh tace  yau ahlam fada Mata dai , xuwa tayi tahadasu tana musu wanka suna Mata surutu da ita kanta bawani ganewa takeyi ba , bayan tagama tashirya su sannan tace yauwa kuje parlor ku jira moma xata xo yanxu ta xuba muku abinci , fita sukayi da gudu , suka sauka down stairs parlor suka xauna ahlam ta dauki remote tana tabawa sai ko Karin chanxawa takeyi kamar yadda abeey yake yi , anan Kuma ta daura kanta a kafadarta tana kallon tv , ayisherh Kuma baya yaran sun fita dakin adeel Shiga ,yafito daga wanka , Mai ta shafa Mishi , juyowa yayi Yana kallonta ngd Mai ciki , kallonshi tayi tace kaga fa kabari yanxu yaranka suka tasani gaba da tambaya me nakeci cikina yayi girma , yace kice min yanxu anan ta sakaki gaba da tambaya , Dan nasan ahlam sai dai tyi depending dinki , Kaya taje tafiddo Mai tace kamar anyi agabanka , yace ai nasan ahlam da depending , yanxu dai mutafi nasan yaran Nan suna can suna jira, hannunta ya Kama suka fita , wow my babies kunyi kyau ya fada dai dai lkcn da suka shigo parlorn , yace ku xauna na muku hoto kafin mu wuce
Sunyi kyau dukansu anan ta Dan kwanto da kanta kamar xata daura shi akafadar ahlam.

Yauwa tohm kunyi kyau mutafi , ahlam tace daddy dauke Ni , ayisherh tace katuwa dake waxai dauke ki , adeel yace waye yasaba daukarta kijimin ke, daukar ahlam yayi , Aiko anan tasa rigama sai MoMA ta dauketa , tace anan kiyi hk kinsan MoMA Bata da...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Yauwa tohm kunyi kyau mutafi , ahlam tace daddy dauke Ni , ayisherh tace katuwa dake waxai dauke ki , adeel yace waye yasaba daukarta kijimin ke, daukar ahlam yayi , Aiko anan tasa rigama sai MoMA ta dauketa , tace anan kiyi hk kinsan MoMA Bata da lpia , ahlam tace abeey  saukeni muje kasa , Kaga anan ma kasa xata tafi yace a a Bari na dauke ta itama ai mutum baya haifar yara su Mishi nauyi , daukar su yayi du kan su  , ayush tace ka ajesu sun mk nauyi , yace wane irin nauyi Nanda mota , fita sukayi suka Shiga mota hanyarsu ta tafiya ne anan tace abeey muje gurin aunty sunaina , ahlam tace sunaiha ne ba sunaina ba , ayisherh tace ohhh Ni yaran Nan magar shekar uku kukeyi yanxu fa shekarar ku biyu da wata 10 saura wata biyu kuyi shekara uku , Amma sai shegen surutu adeel yace to badole suyi surutu ba Nan da two months xaki musu kani ko kanwa , kuma shekara uku ai bawasa bane , dai dai lkcn suka tsaya kofar gidan sunaiha sbd ta gidan xasu bi su wuce , Shiga sukayi cikin gidan.
Sunaiha wanka tayi tashirya taxo taraka Ameer da xai fita ,

 hugging juna sukayi yayi kissing dinta sannan yafita , xai je yasiyo na babynsu abinci yanxu babyn su shekararta daya sunan ta asiya suna ce Mata samha , sbd abincinta ya kusa karewa , bayan ya fita ne ta dawo ta xauna tana Wasa da ita yarinyar s...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

hugging juna sukayi yayi kissing dinta sannan yafita , xai je yasiyo na babynsu abinci yanxu babyn su shekararta daya sunan ta asiya suna ce Mata samha , sbd abincinta ya kusa karewa , bayan ya fita ne ta dawo ta xauna tana Wasa da ita yarinyar sai dariya takeyi , ji tayi ana knocking kofar , tashi tayi taje tabude dagudu tweens din suka rungume ta , tace my lovely twins yakuku, lpia  suka amsa suka Shiga suna Wasa da samha , sunaiha tace matar Yaya yau kune agidan , ayisherh tace wlh xamu wucene sun anan suka ce mubiya , tace Kai Masha Allah yaran Nan akwae wayo har sun rike hanyar gidan  , adeel yace don't know they are very smart lyk their father , tace lallaekam sunyi kusan thirty minutes sannan suka wuce suna fita Ameer na dawowa gaisawa sukayi sannan suka tafi siyayya sukayi sannan suka dawo gida kowa na farinciki .

Bayan two months , yau yakama Ranar  birthday su  ahlam , ayisherh dakanta tashiga tamusu cake da best colour dinsu , blue and black , tun safe takejin Bata da lpia  , Bayan tagana taje tashirya su cikin wata doguwar riga iya guiwarsu  sky blue da belt black sai Kuma abun Kai black they look cute sunyi  kyau sosae wanka tayi ta saka riga black adeel ma in black yayi , xuwa sukayi suka dauki pics , sunyi kyau sosae Masha Allah Hotuna sukayi Sannan suka yanka cake wasa suka farayi da icy suka dinga shafawa junan su adeel ne ya dibo icy xai  shafawa ayisherh ta matsa binta yafarayi shi Wai sai ya shafa Mata tayi kokarin motswa Amma Ina kafar ta Tariqe Dan dukawa tayi kamar tayi ruku'u xuwa yayi yace Wana Kama ahlam tace abeey MoMA ba lapiya kuka takeyi kanta yayo ya daga ta  , miyafaru ayisherh tace muje asibiti daukar tayayi suka fita su ahlam na binsu asibiti suka nufa direct labor room aka Shiga da ita .

   **********"*" "***************
*******" "" "**********"*

Kubiyo ni a next chapter Dan Jin yadda xaayi wannan haihuwar gasu ahlam .
Sai kunjini
Happy iftar 
Lurv u all 
Thx for reading

Ayisherh💕Where stories live. Discover now