pains

68 11 0
                                    

Washe gari dasafe nashirya cikin wata gown pink nayi kyau Masha Allah farha ma pink riga tasa , muka sauko muka ci abinci har muka gama Banga aunty Yasmin ba , xuwa nayi dakinta but akulle da Alama ta waje aka kulle ba ta ciki ba , ammi na tambaya ammi Ina aunty Yasmin , ammi tace tafita tun da safe nace ohk parlor na dawo na xauna inata tunanin ko lpia take , rufe ido nayi ji nayi an rufe min ido hannu nadaura akan hannu nace farha ke Koh bakyaji dariya tafarayi ai nadauka bxki gane ni ba Naga kin rufe ido nace ya xaai hannun ki ya bace min , nace tashi mu xagaya gida farha tace kinsan me aunty ki cire wadannan kayan kisaka kayan ball sai muyi ball , tace hk xaayi dama kwana biyu bama motsa jiki sai ci , dariya tayi tace to aunty tashi Bari na jira ki a garden , fita tayi nikuma na haura sama , baya 20 minutes sai gani na sauko , ball muka fari har muka gaji nace farha je ki dauko min ruwa baya ta tafi Naga ta Dade Bata dawo. Ba tashi nayi xan tafi sai naji ance sajna  ( sajna means beloved : loved one) Ashe kin iya ball tsaya wa nayi sbd muryar Wanda naji xuwa yayi ya daura hannunshi akan kuguna  yace yaushe xamu buga ball jiyo Dani yayi yace mushiga daga ciki ko , xaro ido nayi Ina kallon shi gada min kaiyayi alamar eh nace to, hannuna riqe Dana shi muka Shiga cikin gida muna Shiga ammi na fitowa kawar da kanta tayi kamar bt gan munyi intertwining hannun ba tace my son kashigo sakin hannuna yayi yaje yayi hugging dinta Wanda xuwa yanxu nagane aladar elder ce yin hugging ko miyasa oho  , kiss chicks dinta yayi yace ammi ya gidan tace alhmdllh my son ya aiki yace lpia qlau  , aunty ce ta sauko  , tana sauri adeel tagani xuwa tayi tace adeel ko xuwa bakayi ka gaidani  , kallon ta yayi yace to sannu komawa yayi ya zauna ya daura kafarshi Kan daya yace mi kike so nasan baki mgn sai kinason wani Abu , Hala kunyi fada da Abba Bai baki kudi ba , dagowa tayi ta kalleshi aranta tana mamakin adeel he's very smart Yana da dago abubuwa tace umm ummm sai tayi shiru sanadiyyar katseta dayi Fadi nawa kike so Nika , 500 thousand nake so tashi yayi yaje cikin motarshi ya dauko check book ya rubuta  ya bt Kar ba tayi tace ngd son ya kalleta yace don't dare call me son I have only to mom on Earth Mami da ammi , ji tayi wani Abu ya tukare Mt axuciya it pain her duk lkcn da taji yace ita ba mamarshi bace fita tayi da sauri shikuma ya ce sajna kawo min abinci Nan , xuwa nayi na xubo Mishi fried rice with chicken xuwa nayi na kawo Mishi  ajewa nayi naje na kawo Mishi tray fruit da Kuma fresh milk da faro water , tashi nayi xantafi yace biki ida aikin ki ba xau nawa nayi kusa dashi Ina bashi yanaci , sunaiha tashigo da karfi tafada , what !!!!! Nanny ke bk abinci jinayi nayi kamar an daka min wuka axuciya nanny take cemin , sajna me kike tunani , xagina tafara yi , shikuma adeel ya koma ya kwanta ya rufe idon shi kamar be San taxo ba , xuwa tayi ta xauna tana taba shi mi amor  meyasameka so kake ta kashe kane Nan ma shiru yayi kamar besan tanayi ba , it pain me more than u can imagine duk ta daura hannunta Kan jikin shi sai naji kamar xuciyata tafashe  , wani xafi nake ji kamar ana xuba min wuta  tashi nayi because I can take ita Amma da mamaki na sai naji an rike min hannu juyo wa nayi Naga Yana kallona  yace sajna ina xaki  je kallon shi nayi sai naji hawaye na xubo min akunci feel d pain I have never feel tashi yayi rungume ni yana bubbuga bayana , hawaye na yafara gogemin yace  sajna kidaina kuka   plss , shima ji yakeyi ba Dadi ciwon abin yake ji , sunaiha ce ta tashi tace adeel why are always hurting me don't u know it pain me  innaga wata mace na mk mgn ballanta ma ace Kai kake taba wata , watan ma mai raino , kallona yayi yace muje waje fita mukayi muka barta ,garden muka Shiga nace ratik( ratik means satisfied: love and joyful) ngd da kulawar kagareni am very glad to have u am proud to say am urs , ta bangaren sunaiha kuwa fita tayi tana kuka , mukuma xaunawa mukayi yaban lbrn shi , mamynshi Yar  kasar India ce sai lkcn nagane dalilin dayasa baiyi Kama da Yan Nigeria ba Kuma yake Abu ba irin Al adar hausawa ba , yace min shiyasa ake Kiran sunaiha hk sannan yaban lbrn batan Mami da sai a lkcn nasan ammi ba mahaifiyashi bace , Nima lbrna na bashi ya tausaya Mt , hk muka   dinga lbr har aka Kira magrib masallaci yatafi nikuma na koma ciki Ina xuwa daki na Shiga na fara Shiga toilet nayi arwala naxo nafara sallah.
Ta bangaren Yasmin kuwa tun da ta fita aiki ta daura kanta Kan table tana kuka , it pain her inta tuna Wanda takeso Bai sani ba ballantana yanxu da xai yi aure kuka takeyi sosai sai bayan magrib ta dawo elder ta fara gani yace sis meyasameki tace xaxxabi nakeyi yace Allah yasawwaka ammen tace tashiga ciki xata Shiga daki nikuma dai dai lkcn na fito daga dakina aunty Yasmin  me yasameki ne juyo tayi ta kalleni idonta Naga duk sun kumbura alamun kuka Tayi dakinta tashiga binta nayi muna Shiga ta fada jikina tana kuka  tace ayisherh narasa Umar shikenan nace as biki rasa shi ba xai iya yin ta biyu da ke kallona tayi tace kinsan niyasa babban yayansu Idris Bai Kara aure ba sbd aladar gidan su ba a Kara wa mace kishiya , nace kiyi hkr insha Allahu hk shine mafi alkhairi , dakyar nasamu na lallasheta tayi shiru tashi tayi tashiga toilet tayi wanka tashirya sallar tayi ta roki Allah ya cire Mt son Yaya umar .

              *******
Happ iftar
Tnx for reading
Sai kunjini a next chapter Lurv u all

Ayisherh💕Where stories live. Discover now