Washe gari dasafe adeel da Umar da Yasmin suka shirya suka tafi ruma , adduar kwana uku, da adeel beso xuwa ba sai an sallame su amma , ayisherh ta takura sai yaje sbd sai 5:00 xa'a sallame su , Kuma adduar karfe 2:30 xa'a yi ta ya Mt promising xuwa 4 insha Allahu yana Yana asibiti , tafiya yayi, tashi tayi xaunawa tana tunani , Wai yanxu miscarriage nayi , Allah ya taimakeni , yanxu Kam am ready to be a mother first Child kayi hkr MoMA Bata San da Kai ba da xt kula , Amma insha Allahu momanka xata gyara, tunawa tayi da wasiyyar da mama Indo ta bada , hawaye tafara yi Sannan ta kwanta, cikin barcin ne taji ana hayaniya asibitin kamar wani Abu na faruwa , ji tayi kamar ana fita dagudu , itama tashi tayi ta tafita, tana fita taji an watsa Mata Abu afuskarta sulalewa tayi, tafadi kasa daukar ta sukayi suka fita dasauri cikin mota suka sakata suka tafi lkcn yayi daidai da angama addua a ruma adeel na xaune ji yayi xuciyar shi na bugawa , kallon Umar yayi , yace umar tashi mutafi asibiti wani Abu na faruwa a can asibitin , Umar yace waya fada mk yace wlh wani Abu yasamu ayisherh kawae shine abunda nasani , tashi sukayi suka ma baffa sallama Sannan suka wuce , Yasmin sai trying number takeyi amma tana ringing baa dauka gudu kawae yake yi sosai umar yace tsaya parking sukayi yace bazaka kashe muba Bari nayi driving, hk akayi shikuma adeel daura kanshi yayi ya rufe idon shi , ayisherh kuwa ana xuwa da ita wani daji aka Shiga da ita cikin wani incomplete building , wata yarinya nagani Mai shekaru akalla xasu Kai 29 , sanyee take cikin wata barkae doguwar riga da gyale fari , fara ce sosae , tana tsayi sannan Kuma hancinta gajere ne sannan kana Nan idanu gareta gashi idon sunsha eyes lashes yadda kuka San aljana , bakinta yasha bakin Jan Baki , dariya tafara yi Sannan taxo gurin ruwa ta xuba ayush, tana bude ido ta ganta , dariya tafarayi tace ke Kika aurar min mahadin rayuwa ko, kinyi kuskuren auren shi Dan keda duniya kunyi ban kwana , na rantse da Wanda yayi ni duk Wanda yayi kokarin rabar Muhammad Adeel to sai bayi ajalin shi , maxa ku fara dukanta harsai ta wahala , xan ajeki Nan na tsawon shekara daya kullum sai an dake ki Kuma kada kiyi tunanin xan Baki abinci ko ruwa , ci ko Sha kunyi bankwana har karshen numfashin ki , mutanen ne suka hau dukanta Tana ihu elderrr!!!!!!!!!! , Ni mubina baxan Bari ki rayuba ta fice daga dakin , adeel ta idon shi yake rufe ji yayi ayisha ihun Kiran sunanshi Amma da bude ido ba ganta ba wani naushi aka Kai ma ayisherh a hanci wata raxananniyar Kar ta saki jini nabin hancinta sai gata a kasa sumammiya , adeel ma jiyayi kamar an naushe shi da sauri yasa hannun a bancin shi da mamakinshi sai yaji jini agurin hannu ya saka ya taba Umar yace kagani jini na xubarmin kuma wlh hk nanufin wani na dukan ta , xuwa yanxu Umar ya yadda da mgnr abokinshi , daidai lkcn suka Shiga asibiti , yana shiga dakin ya tadda Bata Nan toilet ma hk su Umar duk sun tsorata fita yayi da gudu gurin likita , Yana xuwa ya shaqe wuyanshi , likita Ina matata , yace sorry Nima bansaniba nashiga dakinta banganta ba Amma nakira Yan sanda na shaida musu komai Kar ka damu xa'a ganta , yace Kar indamu fa kace , garin Yaya hk ta faru , Nan likita yake gaya Mishi ai wasu yan dabane suka shigo asibiti sun kashe rayuka dayawa , adeel yace likita idan wani Abu ya samu matata har Kai sai na kulle Ashe asibitin Taku Bata da tsaro , fita yayi daga office din likita wurin su Umar ya tafi Rai bace ya gaya musu abunda ke faruwa , Umar ya dafa kafadunshi yace be strong my man , karfinka shi xai karfafata aduk inda take kasan me yanxu idan ka karaya to itama hk ne gurinta , yanxu ka Kira police ka gaya musu nan ya Kira su ko 10 minutes baayi ba suka fara bincike cikin asibiti ana nuna pics dinta wani mutum ne yace Naga lkcn da ta fito daga daki wani yaxuba Mata powder a fuska ta Fadi da nayi yunkurin musu mgn sai naga xasu Kai su hamsin Kuma Ni kadae ne sai nace Bari na je na samo mutane ko kafin basamu sun tafi , adeel yace Dan ALLAH ko xaka iya tuna su , yace aa Amma suna tafiya duka Yan dabar suka shigo suma suka watse hk yasa nafara xargin dama anyi hk ne Dan a sace ta dansanda yace mungode xamu sake neman ka sunanka, mutumin yace Idris Mai lemu , can gurin nake saida lemu wajen asibiti , yace to me ya kawo ka cikin asibitin yace nazo ne na duba yar uwata bt da lpia , suka ce to mungode , wuce sukayi suka cigaba da bincike sannan sai kusan magrib police suka ce adeel kayi hkr ka koma gida matar ka xata dawo muna Nan muna nemanta kaje ka huta , adeel yace hutu ji jikina duk ya fashe sbd dukan da ake Mt a hk kake tunanin hutawa gareni , police Kam mamaki yakeyi sbd tare suke baiga wani Abu ya dakeshi ba sai dai suga ya runqura kamar andakeshi da sun duba sai suga sahun bulala , gashi da tayi ihu sai yaji shi har cikin kunnenshi , su day Yan sanda tunda suke jin lbrn soyayya busu taba ganin irin wannan ba a gaskiya yanason matarshi , gashi cikin da qanqanin lkc har yayi Baki ya fara ramewa , Umar ne yace inda yawon da akeyi da mu xai bayyana ta ai da tun daxu munganta , yanxu mukoma gida muyi informing su Abba ko. Allah xai sa su ganta can hk xaayi Yasmin ta fada da jaririnta da tun daxu yake Shan sanyi a waje , yace to muje , gida suka koma , Yasmin takira su ammi ta fada musu , Umar Kuma yakira Abba da baffa ya fada musu sannan yace asaka ta a addua Allah ya bayyanata .
***************************
Kundai ji yadda ya kasance da ayisherh , wata masoyiyar adeel ta dauke ta ( son maso wani koshin wahala) Allah ya rabamu da son Wanda baya son mu , Dan ita gani take idan ta kashe ayisherh adeel xai aureta , Wanda Ni bana tunanin Adeel xai iya ba ayisherh .
Sai kunjini xuwa anjima
Tnx for reading
Lurv u all
YOU ARE READING
Ayisherh💕
Fantasythe story is all about how lifes goes on with one girl ,the story is full of challenges, pains, and love