affan ❤️ and afnan❤️

53 6 1
                                    

Bayan ankarbe ta daukar su ahlam yayi yakaisu gidan Yasmin , Aryan yanxu shekaranshi hudu yah Kara girma sosae , sukam Wasa sukeyi , shikuma yafita Yana fata Allah ya sauki matarshi lpia , Umar bayanan yayi tafiya Zaria , asibiti ya nufa Kai tsaye dakin da matarshi zata haihuwa yashiga , Yana xuwa yaga likitoci sai goge xufa sukeyi , xuwa yayi yace su gyara xai taima ka musu , hannu shi ya daura Kan cikinta Yana dannawa ,ki sauke numfashi da karfi , hk yadinga yi sai ga jariri yafado Yana kuka , alhmdllh likitoci suka fada , wata nurse ce dake gurin tace da sauran haihuwa ga wani kainan ya fito hk suka koma kanta cikin ikon Allah sai ga mace , adeel mamaki yacikashi Wai miyasa asibiti baa gaya musu me xasu Haifa sai Ranar taxo , daukar jariran akayi aka wanke so tasss , sannan aka made su mahaufinsu yafita yasa asiyo musu Kaya aka saka musu sannan suka koma gida waya yayi wa Umar yace Umar ayisherh ta haihu , ta haifi twins ,yace wow Masha Allah , Allah ya raya yace ameen , Kiran yasmin Umar yayi yace tashirya taje gidan adeel matarshi ta haihu , tace toshikenan , adeel Kam sai kallon yaran yakeyi wannan Karon ya rasa gane dawa yaran suke Kama , tunanin sunan da xai  saka musu yakeyi , ayisherh naji yafada wane suna kike tunanin ya kamata asakawa yarannan tace asaka suna ammi da kuma sunan  Umar , yace good huduba yayi wa namijin dasuna Umar yace Allah yasa kayi halin Wanda aka sawa sunan danshi , macen yadauka yamata huduba da Aisha sunan ammi Kuma gashi sunan ayisherh , yace tohm ayush ,sunan ammi yayi dai- dai dasunanki kingan kina da namesake nikuma Ina da 2wife da kuma second ammi , yace yanxu xaa riqa Kiran Umar da affan , macen Kuma afnan , tace ohk to  abeey baban tweens dariya yayi yace MoMA maman tweens , tashi muje parlor, tashi sukayi suna Isa parlor  su ahlam suna shigowa dagudu suka rugo suka rungume moman su moma Wai kin Mana kannai , tace eh Ina Kika samesu anan ta tambaya adeel yace siyowa mukayi , ahlam tace abeey ba haihuwa tayi ba ,yace ke waya gaya Miki haihuwa tace ai naji likita Yana cewa haihuwa xatayi ,yace eh hk ne haihuwa tayi , MoMA Taya ake haihuwa anan tasake tambaya , ayisherh tace ta Baki Dan Allah Karku sake tambaya ta ahlam tace to MoMA Amma sunyi girma su fito bakinki ji bakinki Dan karami tace koma minene kuxo kugansu xaunawa sukayi Aryan yace morning Uncle yace mrng xo Kaga kannan ka shima xuwa yayi suna ta taba ma yaran fuska affan yabude ido yafara kuka anan tace jifa Wai kuka yakeyi adeel yace kimin shiru kewaya kaiki kuka maman ya miqawa shi tabashi nono Amma yaki Sha , sai da aka tada afnan aka hadasu tare , Yasmin tace yadda su ahlam keyi dasuna yara , ayisherh tace haryanxu sunayi idan baxaka musu Abu tare ba sai dai kabari , Yasmin tace lallaekam ,Bari na Kira su ammi nafada musu , adeel yace dagan ki fada Mata an Mata takwara tace to shikenan ba matsala Kiran su tayi tafada musu ammi Baki har baka Dan murna ,farha ma hk , tace gaskiya ammi can xan riqa kwana har sai bayan suna , ammi tace baruwana ki Kira abbanku ki fada Masa kinsan bayaso kina xuwa yawo tace toh waya ta dauka takirashi ankoyi saa ya yarda , Mami ce takira kanwarta asiya yafada Mata ( mommyn sunaiha) , suna gama waya takira sunaiha ta fada Mata Nan suka tafi dukan su gidan yacika nantake adeel ya dauko mukullin mota yace gawani gift wa moman Yan biyu muje ki gani tashi tayi ita dasu ahlam suka fita yaran Kuma suna hannu su ammi, suna fita yaran suka fara tsalle suna murna , wow abeey da wannan motar xaa fara kaimu school ,yace insha Allah momanku xata riqa Kai ku

Bayan ankarbe ta daukar su ahlam yayi yakaisu gidan Yasmin , Aryan yanxu shekaranshi hudu yah Kara girma sosae , sukam Wasa sukeyi , shikuma yafita Yana fata Allah ya sauki matarshi lpia , Umar bayanan yayi tafiya Zaria , asibiti ya nufa Kai tsaye...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.


Ayisherh ta rungume shi tace tanq Allah ya Kara bude , yace ameen yaran Suma xuwa sukayi suka rungume su , sannan suka koma ciki .

Umar yanadawo Kai tsaye gidan adeel ya wuce yaga tweens , Nan adeel. Ke fada Masa ai na mijin sunanshi Umar yace namesake nasamu Ashe , yace eh wlh , Umar yace matarmu sannu da aiki kina kokari fah adeel yace sosae ma , farha Kam Nan take kwana ita ke Taya ayisherh shirya su ahlam , ita Kuma ayisherh tashirya su affan .
Ranar suna

Bayan an musu wanka moman su ta shirya su , momansu ma tashirya  sunkyau sosae adeel ma yayi kyau Masha Allah , Ranar Kam anyi barin naira  , sai dare aka watse .

         *******************
Sai kunjini anjima kadan
Lurv u all
Tnx for reading
I dedicated this page Khadija my hrt beat ❤️

Ayisherh💕Where stories live. Discover now