twins

50 11 0
                                        

Akwana Atashi hk rayuwa ta cigaba tsakanin adeel da ayush yau cikinta yayi wata hudu kenan Amma ba kowa yasan da hk ba dan bawanda xai ganta yace tana da ciki , yadda take haryanxu hk take ba abunda ya karu ko ya ragu , a garden na gansu tana tsaye mgn sukeyi ya rike hannayenta , naso ace ummana tana Nan taga jikinta , Amma Allah sarki ko girma na Bata samu ta gani ba Ina da 11 step mother na ta kashe min , alhj dayake cewa Allah ya nuna Mishi abunda xan Haifa duniya shima din basamu yaganni lkcn da nagirma ba , mama Indo ce kadai hope Dina , itama din ta rasu kuka ta fara Yi jawo ta yayi ya rungume Yana lallashi har sai da ta samu ta daidai ta natsuwa ta sannan ta dago kanta ta kallashi murmushi ya Mata sannan ta Kara Mai da Kan ta akan kafardarsa

Sunyi kusan five minutes hk sannan ya ce Kar ki gaji da tsayuwa kinsan ba lpia ne da ke ba , Kama hannunta yayi ta xauna , sannan yaxo ya xauna kanta ya daura Kan faffadan kirjinshi , Kar lafewa tayi ta rufe idonta , hannunta ta daura akan nashi a...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Sunyi kusan five minutes hk sannan ya ce Kar ki gaji da tsayuwa kinsan ba lpia ne da ke ba , Kama hannunta yayi ta xauna , sannan yaxo ya xauna kanta ya daura Kan faffadan kirjinshi , Kar lafewa tayi ta rufe idonta , hannunta ta daura akan nashi ahankali yafara jin wani abun na fixgarshi gashi dai yanxu baa son tayi motsi and he's in need with her yaxaiyi ya samu relief Allah ne kadai yasani , kamar tasan me yake ji ta tashi xaune , hannunshi ta Kama tace tashi mushiga ciki , Kama waist dinta yayi ta baya yace tohm princess mu tafi , Shiga sukayi ciki wanka suka Shiga sukayi haka duk ya Kara jagulawa adeel lissafi , fitowa sukayi yashiryata sannan ya shirya , xuciyar shi ya ji tamai tambaya "lafiyar matarka kakeso ko lpiarka shiru yayi Agaskiya ya fison lpiar matarsa Dan hk ya hkr ya kwanta ya na kwance sai ji yayi ana kissing lips dinshi kamar an samu sweet , ayisherh ce da ta lura da yanayin mijinta tun daxu so take ya tabbatar ya gamsu batare da ya sadu da ita ba , akwai many ways da yakamata tayi Dan ta tabbartar mijinta baya cikin sha'awa idan ba hk ba xai iya fara tunanin yin aure ( mata kungyara , wannan shi yake sawa maxa na muku kishiya sbd Baki da lpia kin manta da hakkinsa Wanda ba dole sai ta saduwa xaki rika gamsar da mijinki ba )

Sunyi kusan five minutes hk sannan ya ce Kar ki gaji da tsayuwa kinsan ba lpia ne da ke ba , Kama hannunta yayi ta xauna , sannan yaxo ya xauna kanta ya daura Kan faffadan kirjinshi , Kar lafewa tayi ta rufe idonta , hannunta ta daura akan nashi a...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kissing din shi takeyi sosae kafin Nan ya Ida rikicewa Amma hkn Bai gusar da han hankalinshi ba , shafa Mishi jikinshi takeyi ahankali tana sarrafa shi yadda ya kamata ahankali har yayi realizing and itama shi feel satisfy , wanka suka sakeyi sbd  ankusa Kiran sallar magrib , masallaci     yawuce Kai tsaye .

Bayan wata uku Wanda hk yayi dai da cikinta Yana wata 7, gender aka duba  musu Dan yasan me xasu haifa alkcn ne likita ke gaya masu macece , komawa sukayi suka fara siyayyar kayan jarirai , gidan su adeel suka tafi , farha Kam an girma adeel naji Yana fada ji yadda ta girma taxama yanxu  , Mami tace to ba dole ba , yanxu fa tana da da Kuma gawani Nan ayisherh xata haifa Mata , dariya suka fara Yi  , farha tace Kai Mami har kinsa naji kunya , Wai yanxu ni ce Nan nake da wadanda xasu cemin aunty , tace in ma kina so sai su ce Miki mama , tace aa fa ai tsufar dani xasuyi , ammi tace ke dai kikasani., Yanxu dai yimaxa ki shirya ki wuce islamiya. , To ammi tashi tayi tashirya sannan ta tafi adeel ma tafiya yayi yabar ayisherh Nan sai 5:30 yaxo yadauke ta , cikin mota ta tambayeshi Ina kaje ka Dade ba kace 4 xaka dawo ba, yace gurin tadi naje , taca fira fa kace , yace ohhh na manta ban fada Miki ba xan Kara Miki abokiyar xama Ranar da Kika haihu to Ranar xa'a kawota , kallon shi tayi tace bana son Wasa yace Allah dagaske na taba Miki Wasa , tace aa ,tohm  ki yadda Dani , murmushin yake tayi tace Allah ya Sanya Alkhairi , gidan su Umar suka fara xuwa Wanda wannan shine Karo na farko da taxo gidan , Yasmin ce tsaye a dinning room table tana jira abinci su adeel tagani sun shigo , yau Ashe manya Baki ne da mu , adeel yace gatanan fa , Ina Umar yake tace Yana daki Bari na Kira mk shi dakin shi tashiga sweetheart elder na parlor Yana jiranka yace to fita xaiyi Aryan yafara kuka bashiri yaxo yadaukeshi suka fita parlor suka same shi shida ayisherh , Umar yace miskilin mutum har angama boyon amaryar yau an kawo ta , yace eh , Umar yace matar mu yakike , lpia qlau ta amsa , adeel yace matarku ko matata , yace oho bansani ba ,Aryan ne ya rarrafa yaje ya tsaya gaban tv remote ta juyowa yayi Yana kallon babanshi dariya yafarayi Yana baba adeel yace namesake fa ya girma , jawo shi yayi Yana Mai Wasa , Umar yace to kae xai jira 9 months fa ai bawasa ba , yace lallai Kam Ashe sai munkusa shekara daya duniya , Umar yace gadai kunan , ayisherh tayi kokarin karbar shi yaki yadda dama baya yadda da kowa in dai ba mamar shi da babanshi ba sai adeel , hk ta hkr sai dare wuraren 9 suka koma gida.
After 2 months cikin ayisherh yayi 9 months adeeel ne yadawo daga gurin aiki Yana shigowa yasameta kwance Akan gado xuwa yayi ya xauna yace  ayisherh me yafaru , cikina ne yake min ciwo ta fada a takaice , yace tashi muje asibiti Shiga sukayi mota sai asibiti , labor room aka Shiga da ita , Nan akafara Mata magna Yi numfashin da karfi ta kasa adeel aka fadawa matar shi na wahala Dan hk xa'a Mata cs yace aa ba Wanda xai taba Mishi Mata su xo xai taimaka musu Shiga sukayi tare , yace ayisherh kalleni kallon shi tayi yace ja numfashin ja tayi hk yadinga Mata mgn ko 2 minutes baiyi da da Shiga ba sai ga Kan jaririyar ya danno , likitan yace yauwa Yana fitowa kacigaba cikin yake dannan wa dayaga xt rufe ido sai yasa hannushi ya matsa nata hannu sai ta bude yace noo pls idan Kika rufe ido baxaki haihu ba sai  an fasaki Kuma banaso ki Kar jurewa , yace kiyi numfashi da karfi tana Yi jaririyar ta Fado da mamakinsu sai gawani Kan ya danno  adeel har ya Jaye daga gurin likita yace akwae sauran baby daya ka cigaba Koda ya matsa ta rufe ido hannunta yasake matsawa bude ido tayi yace yauwa nasan ke ja ruma ce Mata ta jarumace xaki iya ni nasani ki Kara daurewa saura kadan ki Kara yin numfashi da karfi Yi tayi sai ga jaririyar ta fa , alhmdllh ta identical twins ne doctor ta fada daya tace wow they look like their mother Kuma dukan su matane wanke su akayi ,Adeel ne yakira Umar yace hello Umar ayisherh ta haihu , yace Kai banson shashanci yace wlh ba Wasa ba , yace wane asibiti ne gani Nan xuwa , adeel yafada Mishi anyi saa Umar na kusa da asibitin yaje wani aiki ne , adeel yakira su ammi dama Yasmin tana gidan Dan hk suka taho tare .

         ***********************
Kubiyo ni a next chapter Dan Jin yadda xata kasance gashi Ranar da ayisherh ta haihu Ranar sabuwar amaryar  adeel xt tare hmmmm akwai  chakwakiya 
Lurv u all
tnx for reading

Ayisherh💕Where stories live. Discover now