abba's decision

56 10 0
                                        

Tun six na safe adeel da Umar suka nufi airport 6:30 Jirgin su ya tashi , ayisherh kuwa yau ta tashi jikin ta  yayi sauki Amma ranta baya mt Dadi , wanka tayi tashirya cikin shadda golden riga da skirt sannan ta kawo  gyale black Mai stones golden tayi kyau Masha Allah , fita tayi ta tadda nanaa taxo su tafi mkrnt , mota suka Shiga nanaaa ke driving har suka Isa mkrnt ba Wanda yace wa wani komai  har muka iso cikin mkrnt nanaaa ta kaini har department din mu sannan ta wuce  , krtu kawae akeyi Amma bana fahimtar komai hankalina duka Yana gurin elder yah kamata nanaaa ta rakani gidan Abba , karfe daya muka fito daga lectures, department din su Nanaa na tafi inaxuwa tana fitowa ayisherh ai da biki xo ba Nika yanxu gurinki xani nace aa karki wani damu , Sonake muje ki rakani gidan Abba inda adeeel ya sauka tace to muje , mota muka Shiga , muna xuwa gidan Mai gadi ya shaida Mana ya wuce da asuba dagani Kiran gaggawa ne Dan sauri yakeyi ya fita , fita mukayi Raina a bace mota muka Shiga mota nanaaa tace ayisherh kiyi hkr laifin  mu ne, nace aa  kada kidamu bakokai hk Allah ya tsara   , gida ta aje , banje school ba for almost one week Ina kwance banda lpia ranar da nashiga school ranar muka fara exams sati uku mukayi muna exams muka gama , muna cikin gida xaune da nanaaa farha ta kirani , hello aunty ayush  yhkk , yau Abba ya fadamin kingama exams yace gobe xamu zo mutafi dake , nace ohk yhgidan tace alhmdllh aunty ayush kinsan me Yaya Umar ya fasa xuwa krtu this year sai next year Dan hk  akasa bikin Nanda wata daya Kinga lkcn  Kuna hutu nace Mt eh sallama mukayi na kashe wayar naso na tambayeta elder Amma nafasa sbd banaso tayi tunanin nida elder muna fada ne Dan hk na hkr koma minene nasan insha Allah xuwa gobe zanganshi .
Ta bangaren elder kuwa  tunda ya koma ya cigaba da harkar gabanshi  idan ya tuna da abunda ayisherh ta Mishi sai yaJi ranshi  na baci Amma duk da hk ko kadan sonta Bai fita  daga ranshi ba , he still Lurv her, tunanin abunda Abba ya fada Mishi yake yi   adeel I have a big surprise for u ,abunda ka ke so xan bk   , miye wannan abunda nake so da Abba xai bani .
Washe gari dasafe ta shirya cikin wata doguwar riga crimson red   ta saka ta kawo veil milk da flat shoes milk , tayi kyau sosae  xaunawa tayi tana jiran su , karfe  10:30 naji muryar farha aunty ayush nace naam  yakike rungume juna mukayi nace I miss u farha tace miss u more tace mufita mota najiran mu, su Abba na airport  suna jira fitowa mukayi   airport muka  Isa daidai lkcn jirgin xai tashi , xuwa nayi na rungume Yasmin nace I miss aunty tace miss u more muje mushiga , wucewa mukayi muka Shiga ciki.
Da misalin karfe 9:00 na dare muka Isa kano , gida muka wuce Kai tsaye ammi ngni. Da gudu na je na rungume       ammi , ammi I miss u tace ayisherh yhkk ya krt nace alhmdllh Mami ce tafito da gudu na je na rungume ta Mami ya gidan na  tace lpia qlau my daughter  , kije kiyi wanka kixo kici abinci.

Bayan nafito pijamas Dina na saka na kawo hijabi dogo har kasa na saka na sauko , Ina xuwa elder natashi yace ammi ni xan wuce sai gobe , Mami tace karka manta dai gobe akawae meeting by 10:00 Kar kace bk sani ba , yace ohk Mami gud night kissing dinta  yayi sannan ya wuce   , bayan na gama cin abinci na koma daki na kwanta ,Ina kwance aunty Yasmin tashigo xaunawa tayi  tace Yasmin  ayisherh tashi Inaso muyi mgn  , tashi nayi xaune , tace so nake na tambayeki meyada ki da elder , kallonta nayi nace mekika gani ai ni ba fada mukeyi ba  tace na lura da hk tunda ya dawo ki mgnr ki baya so anayi yau ma hk Naga ko kallonki baiyi ba , kuka na farayi nace aunty Yasmin narasa wa xan fadawa abin da nakeji , elder yayi misunderstanding Dina wlh bhk nake ba rungume ni tayi sai danayi kuka har nagaji sannan na bt lbrn duk abunda ya faru tun daga ranar da na hadu da nanaaa har xuwa  ranar da elder yaxo da xuwan da nayi gidan Abba ba abunda na boye Mt , tace kiyi hkr komai xaiyi dai dai gobe xamuyi mgn dashi , yanxu ki kwanta kiyi barci, fita tayi na juya Amma na kasa barci tashi nayi  nashiga toilet arwala nayi naxo nafara nafila , sai da naji adhan nakiran sallah sannan naxauna na fara addua Allah ya xaba mini mafi alkhairi sai da aka tada sallah  sannan nayi sallah tashi nayi nayi wanka nashirya cikin wata doguwar rigar atampha peach da white saukowa nayi kitchen nashiga ammi da Mami Nagani kitchen dukawa nayi na gaishe su suka amsa min tashi nayi na Taya su muna gamawa muka xo muka jera kayan Kan dinning Wanda hk. Yayi daidai da karfe goma adeel ne ya shigo ya xauna parlor sannan Abba ya sauko duk su aunty Yasmin na parlorn Abba yakalli adeel yace ka bude Mana taro da addua bayan yayi addua ne Abba yace kamar yarda kuka sani Nan da wata daya xaa yi aure mamana da  Umar , sbd hk na Yanke hukunci a ranar da xaa Kai Yasmin gidan miji aranar ayisherh xt wuce gidan Miki gabana ne ya yanke ya Fadi adeeel kuwa dagowa yayi dasauri yace Abba wanene mijin ta yace ba kowa bane Kaine  , Kai ne nan mijin ayisherh , Nan Abba yake  Basu lbrn yadda akayi ranar dayaje kurfi ruma suka wuce gurin mama Indo aka daura aure , adeel ne ya tashi yace noooo Abba baxai yuyu ba  inaaaaa ni Kam baxanyi xaman  aure da ita ba sai dai na ................ Bai samu ida mgnr ba sanadiyyar wani kyakkyawan Marin da  abba ya Mishi dama Ashe Kae mahaukaci ne  bansaniba to wlh ko bayan Raina banyarda ka sake ta ba wannan shine hukuncina idan Kuma har ka sake ta to banyafe mk ba  , tashi yayi tsaye ranshi baci yafita a fusace Yasmin tafita ta bishi , tana elder !!!!!! Xuwa tayi ta tare gabanshi tace elder Kar kayi fushi yace ki kyaleni ,  wucewa yayi yashiga mota , wayar ta ta daga takira   ummar hello Yaya Umar ga elder Nan yafita ranshi abace ka tare shi yanxu yace ohk ba damuwa , kashewa yayi. Komawa tayi ciki Mami tace Ina yake tace ya fita Mami tace nashiga uku miyasa Kika barshi ya fita tace nakira Yaya Umar nace ya tareshi waje , ammi tace lallaekam Dan Mai lallashinshi yanxu sai umar kunsan adeel da xuciya , Abba yace wlh Kuma gaya Mishi duk yayi kuskuren sakinta nida shine ya wuce ayisherh kuwa kuka kawae takeyi , Abba yace kiyi hkr Kar ki damu tashi tayi tashiga daki farha na lallashinta , aunty Yasmin tashigo tace farha tashi ki bamu guri , tana fita tace ayisherh kiyi hkr elder hk yake tun Yana karami , kinsan so nawa Yana barin mu so uku  yabar Nan , Kuma akwae lkcn da yayi attempting Shan guba hk yake want lkcn Amma xai sakko kiyi hkr wannan hukuncin Abba , Kuma shine Nan yanemi alfarma gurin baffan ki , nace bakomai Allah yasa karyayi ma kanshi illa  , nace baxaiyi ba nakira Yaya Umar  kula da wannan nace to Allah yasa.
Ta bangaren adeel kuwa Yana fita ko nisa banyi ba mota tayi Mishi over taking fitowa yayi daidai lkcn Umar yafito yace muje , adeel yakalle shi yace Ina , Umar yace muje yanxu bani keyn motarka karba yayi ya gyara parking motar ya sauka da ita daga Kan titi sannan ya Shiga suka Shiga mota yace adeel Wai bxk daina irin xuciyar Nan ba yace Umar aure fa suka min da ita Wai da aurenta Akaina tun tuni , Umar yace to sai akayi me dama ba kana son hk ba yace da nake son hk ba yanxu ba Umar , Kuma Wai akanta Abba ya mare ni, yace ai ya kyauta adeel baka kyautawa kaima kadani muje gida yanxu ka huta Shiga sukayi ciki Umar Yaba guards din adeel mukullin motar yace su dawo da motar shiga sukayi gida adeel ya kwanta Kan cinyar Umar Yana kallon shi Umar yace inaso gobe kaje kaba Abba hkr  , baxan ce Dole sai kunshirya da ayisherh ba sbd nasan wannan Dole ne Amma yanxu na Abba banaso ka Dade da fushin ubangiji yace to naji rufe ido yayi yace Umar banason auren Nan wlh yace hkr xkyi , yina iyaye biyayya yafi komai kayi hkr wannan hukuncin Abba ne Dole kayi hkr , yanxu hk nasan hnklin Mami ya tashi Dan hk ka Kira ta ka kwantar mt da hankali hk kuwa yayi yakirata , Mami tace Ina Umar Dan nasan wani. Aiki sai shi waya Isa ya tunkare ka lkcn da kafita inbashi ba , adeel yayi murmushi yace gashinan , tace kace ngd Allah ymishi Albarka sannan ta kashe , Umar yace saura ammi , Nan yakirata itama sukayi waua sannan yakashi , adeel yace sai Kuma me yace ayisherh harara adeel yajefeshi  da ita Umar yace Kai dai kasani bakin miskili kana so kana kaiwa kasuwa duka adeel yakaimishi akafada yace kaima kasani .

             ************"*******

Sai kunjini
Tnx for reading 
Am sorry for not updating early
Lurv u all

Ayisherh💕Where stories live. Discover now