Hkrayuwatacigaba , bayan sati daya da tafiyar umma gida baffa yajeganinta , ya kae musu abinci da kuma kala uku ta baby in case an haihu sae Asawa babyn , duk bayan sati hk baffa ke xo dubata, har cikin yayi wata Tara . Cikin dare umma ta tashi sakamakonciwon da marar ta ke Mata , mikewa tayi daniyyar taje dakin , Mama Indo, Amma inakafarta ta rike , ta Kara yukurin tashi kawae sae ga ruwanaxubowa , innalillahi wainnailaihirraju'u , addua takeyi duuk wadda taxo bakin ta , Mama tafara Kira da Dan karfi Amma shiru, tayi har assalatu tayi tana wahala sae juye-juye takeyi. Tana cikin wannan yanayin ne Mama Indo tashi go , tana shigowa tacikaro da umma, a kidimetafita taje ta sanarda malam isah , tace Mishi yafita yasamo mota , hk ko akayi gurin wani abokinshi da ke taxi yaje , sae gasu sun xo ana xuwa aka karbe ta emergency , har karfe 10:00 nasafe Bata haihu ba likito ci ne suka ce sae ammantacs, suka shiga da ita , bayan awa daya da rabi sae gasusunfitosunagogexufa , suka ce musu , tahaihu cikin koshin lpia , Kuma twins ta ne Amma macenkawae ta rayu , na mijin yarasu, Mama Indo tace bakokae Allah yasa Mae ceto ne
Su Mama Indo su ke kae da kawo asibiti Rana suna aka yankarago biyu , akasakawa yarinyar aishi , Mama Indo sae washe baki takeyi an natatakwara, Amma duk abun Nan da akaeyi ,dangin mijin bawanda yaje sae alhaji Abu kawaedayaje , ya bada dubu 30 sae kayan abinci , Allah ya raya masu Aisha . Bayan wata daya da aka sallamesu , baby tayi kwari , umma Bata so ana cemtaishawainsunanmamanta ne ita kuma mama Indo tace baxaachanwayarinya sunan ba yabace , umma tace ae sunan da xansaka Mt duk Wanda yaji xae San sunanta Aisha , mama tace inba Indo ba Mae xk saka Mt da xaaganesunanta Aisha, tace mama ayisherh xa'anace mt, tace to kunjidiyanxamani , nikam yaushe xk koma dakin ki , tace mama sae Nanda wata daya , bayan wata daya suka koma lkcn ayisherh tayi kwari sosae . Bayan sunkoma da wata daya hanyar kasuwanci ta budewa baffa , kudi suna shigo shi bakamar da ba , gidan kowa ya samu Karin arxiki , hk yasa mutane suka ce aexuwan ayisherh ne ya kawo musu wannan Albarka , Kuma da garin akan samu matsalar rashinruwa Amma daga lkcn baa sake rashinruwa ba , mutane suka fara tunanin kodae ba mutumbace. , Gashi dama idon ta blue ne gata kyakkyawa Amma tana Kama da mahaifiyarta sae dae tafita kyau . Inna Amina kuwa haushitakeji , yadda Allah ya albarkacimutanen garin sbd ayisherh kawae .
Ayisherh nada shekara daya aduniya , ta Dan iya Kiran wasusunayen , kamar umma, baffa ,da Kuma inna
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Ayisherh Hkrayuwa ta cigaba ayisherh nagirma , tana da shekara uku ne baffa yayi sabon gida , alhaji Abu ne yamusurakiya har sabon gidan su , sannan yanemialfarmaradinga kae Mishi ayisherh duk ranar jumaatamishi wuni , sbd yasaba da ita koyaushe ta gurin alhji , ko tashi tayi xk ga ta ce wurin alhaji xt .
Ranar wata Jumaah , xt tafi inna tace ae itama yau xt je abartasutafi tare, akan hanya inna natadukanta ,tana ta kuka ammadasuka je gidan alh inna Dan munafurcihardadaukarta tayi, suna shiga ciki tasauka tashiga dakin alhj da murnar ta , suna cikin fira sae ga inna tashigo , haushi neya cika inna da taga ayisherh kan cinyar alhaji, gaisawa sukayi yi sannan ta fita, alhj kuwa ya lura da yadda ayisherh ta tsorata lkcn da inna ta shigo tambayarta yayi ko lpia kuka tafasa wae ita batasotabi Inna , tambayar ta yayi miyasa tace dukana takeyi , ta bangaren inna kuwa ta can tare da Aliya kanwar baffa dayaketaxo ganin gidan Nan take gaya mt wae so takeyi a kawar da hafsa , Aliya tace a a ko xakiyi hk ba yanxu ba kibari sae ayisherh tayi shekara goma sannan , yanxu fa shekaran ta 4 kawae in kikakashe Mt uwa ke kadae xaa bari agidan Dan nasan alhaji cewa xaiyiabashi ita, Amma inta girma Kinga ko ba komae kin samuyaraiki , da dare yayi suka tashi tafiya taje gurin alhj sae tasami ayisherh Bata Nan tana gurin kakar ta halima , gaida alhaji tayi sannan tace tafiya xasuyi yace Mt ta tafi ayisherh sae gobe xt dawo , in xae je gona xae biyoyakawota Inna badantaso ba ta tashi , sallama tace yayi ma halima( mahaifiyar baffa) sannan tawuce , ita kuwa ayisherh sae Dadi takejibaxtbita ba , washe gari dasafe alhj Abu yabiya ya kaeta har gida sannan ya wuce gona.