thrown back

77 13 6
                                        

Wacece ayisherh
Aisha Ahmad abubakar shine asalin sunan ta, mahaifiyarta sunan ta hafsa( umma) , baffanta ya hadu da ummanta be awani kyauye Mae suna ruma daya ke jahar katsina , mahaifiyarta bafulatanace, fura da nono take saidawa akan hanya, kaf garin ba furar da takae ta ta Dadi hk ma nonon ta kindirmo ne ba algusu , hk ne tasa tayi suna , duk matafiya gurinta suke siyan fura, kyakkyawa ce ajin karshe , tun tana yar kimanin shekara 10 maxa sukayo chaaa kanta kowa ita yake so sae dae Amma bt kula samari .
  Watarana baffa yaxo ruma gurin gwaggonshi da xae koma sae yatsaya siyen fura akan hanya , Yana tsaye sae ga hafsa taxo da kayan damunta , nan take yanke baffa yaji hafsa tashiga ransa , hk yaje yasiye furar bae ce komae ba ya wuce yakoma kurfi. Lkc natafiya kwana da matsowa yau wata daya kenan daganin hafsa Amma baffa yakasa dae na tunanin ta hk yasa baffa ya yanke hukunci komawa ruma Wanda dama gwaggonshi shi kawae yake kaewa xiyara achan shi Dan asalin kurfi ne, hk kuwa akayi washe gari baffa yashirya kayanshi yatafi ruma , Yana xuwa gwaggo tace yau kaene a gidan Nan Anya lafia dae Koh , kae da kana dadewa bk xo ruma ba Nan yake gy Mt abunda ya kawo shi , aikoh gwaggo tayi farinciki sosae , Kuma Yana mt bayanin yarinyar tagane hafsa ce yar gidan malam Isa, tace karka damu mahaifiyarta indo aminiya ta ce  , hk ko akayi washe gari gwaggo taje nema wa baffa auren hafsa tana gaya masu iyayayen suka hau murna, Amma want hanxari ba gudu ba fada Indo mahaifiyar hafsa , inaji malam bai kamata mu yanke hknci hk ba mukira yarinyar muji ta bakinta, malam Isa ya jinjina kae yace tashi ki Kira ta hk kuwa akayi , hafsa na xuwa tace ni baba bani da want xabi da yawuce naku , Allah yasa hkn shiyafi Alkhairi agareni, hafsa ta tashi tare da tunanin want me mijin da xt aura, sukuma su gwaggo suka tautana akan yadda xaayi, sannan gwaggo ta gaya musu gone baffa xae xo , Dan it's hafsa tasan Wanda xata aura.

Washe gari baffa yaxo kofar gidan su hafsa , yasa aka Mishi sallama da ita, bayan minti biyar sae gata tafito, suka gaisa ya tambayeta yasanaa ta amsa masa da alhmdllh,sunyi minti 30 tare kafin sukayi sallama, yashaida Mt next week xae turo magabata asa rana hk kuwa akayi baffa nakoma was gida yasnarda iyayenshi , aikoh basuyi wata wata ba suka xo aka sa rana Nan da wata daya, Nan kowa ya hau shirye-shirye.

Ranar daura aure, a daura auren Ahmad abubakar  da hafsa Isa akan sadaki mafi daraja naira dubu 30 aka gama da laasar aka xodaukar amarya da aka kae amarya , da daddare bayan kowa ya watse sae ga ango yaxo , nafila raka a biyu sukayi sannan suka ci balango da lemu suka kwana ( ni kuwa asmau Nana nace asuba ta gari amarya 😜) .

Bayan yankwanaki amarya ta San kan gida Kuma dagin mijinta nasonta sae dae matsala guda akwai wadda takeson baffa, kuma gidan take, diyar kanwar abubakar ce (mahaifin baffa), Allah yayi wa mahaifiyarta rasuwa tun tana yarshekara hudu Kuma mahaifin ta ma yarasu tana dashekara biyu cif aduniya shiyasa da mahaifiyarta ta rasu , ya dauketa riko ita da  yayanta abu Wanda yaci sunan mahaifin baffa Amma ana kiranshi babangida, hk rayuwa ta cigaba da babangida ya Isa aure, sae yayi aurenshi tare da matarshi lariya, ita kuma Amina ta dauki son duniya ta daura wa baffa, kaf gidan bawanda baesan Amina nason baffa ba, shikuwa baffa bae damuba, baffa shine auta kaf gidan, mahaifinshi mata daya gareshi halima,tana da yara biyar zaharaddeen Yana da yara biyar,shamsu Na da yara biyu , Fatima nada yara bakwae kasancewar ita tafarayin aure, Aliya tana da yaro daya, sae Ahmad ( baffa) da haryanxu Allah bae bashi haihuwa ba.

Akwana Atashi yau kimanin shekara uku kenan da auren Ahmad Amna Allah bae Basu haihuwa ba hkn yasa yanuwan baffa suka fara wahafsa
Gori wae ita juya ce Bata damu da abunda dangin mijin ta kecewa ba, ita dae kullum tana cikin kae kukanta😭 ga Allah akan ya bt haihuwa 🤲

                  

          ********************
     I dedicated dis pageto asmau Hasan kurfi, Aysha Abba and tsiga lurv u all❤️

Ayisherh💕Where stories live. Discover now