unknown person

58 13 0
                                        

Tunda safe nanaa ta xo gidan mu ita ta tayani na hada  breakfast , naci sannan muka fito , motar hamma muka  Shiga , school muka Isa ni aka fara ajewa sannan , ya aje nanaa , gurin aiki ya tafi , shi din neuro surgeon ne ( likitan kwakwalwa) , ta bangaren ayisherh kuwa tana Shiga aka cikin lecture hall din aka turo Mt da text "kiyi krt take care" gaban ta ba ya Fadi Wai waye unknown person din Nan , saving number tayi da unknown person 😞, ta xauna Basu fito ba sai 5  , xaunawa tayi waje A karkashin wata bishiya , tana tunanin waya unknown person din Nan  , nanaa ta xo tace tashi mutafi hamma na jiran mu  , bin ta nayi muka Shiga mota , rufe idona nayi Ina tunanin waye unknown person din nan , ji nayi kamar ana kallona , dagowa nayi da sauri Amma da mamakina ba Mai kallona hk yasa na juya ina mamakin meyasa haryanxu bamu iso ba gani bayi mun canxa hanya hk yasa nayi kokarin yin mgn Nanaa Amma Kuma sai nayi shiru sbd nanaa da ta juyo tace sorry bangaya Miki ba xki raka ni Kar bo dinki ne, ban kawo komai araina ba nace to shikenan ba damuwa muje, muna xuwa dae dae gaban wani shagon dinki gurin babbane sosae an rubuta Nanaa tailoring center , Shiga tayi ni Kuma ta barni cikin motar nida hamma hk yasa na rufe ido na ji nayi kamar daga sama an ce ayisherh saurin bude ido na nayi , hamma Naga Yana kallona , yace ayisherh pls sorry, nace sorry for , yace sorry da Shiga rayuwar ki da mukayi nace bakomai , yace daga yanxu xamu iya xama abokanai , nace Mishi eh insha Allah , yace tnq , dai dai lkcn nanaa ta shigo tace mu wuce , wani bakery dake gurin muka tsaya, ice cream da cake da chocolate ya siyo Mana , ya mikawa kowa a nashi muna iso wa unguwar min , ya aje ni gidan sannan suka wuce gida shida nanaa saka ice cream da chocolate nayi cikin fridge sannan  na aje cake din saman fridge , xaunawa nayi naci tuwo miyar kubewa , text ya shigo min " ya kike yajiyar yau dafatan kinci abinci " wannan number ce na ce oh ni ayisherh who is this unknown person 🤔  charming prince nakira switch off , aje wayar nayi na na tashi nayi arwala nayi sallah sannan na dawo na xauna Ina kallon wani Shirin film Mai suna asintado da akeyi a St zone , film din ya min Dadi da aka Kira sallar ishai  na tashi nayi sannan na dawo na cigaba da kallon Shirin , bayan angama ne na sake try but switch off , text na tura Mishi kamar hk Charming prince yhkk , nakiraka switch off hope u are fine take care bye  aje wayar nayi dai dai lkcn unknown person ya turo min da text message "gud night sweetheart " oh God nashiga uka ya xanyi hk na dinga ji ba dadi sbd na Saba kullum idan xanyi barci sai na ji muryar hayatii Amma yau banji ba am just missing his husky voice 😥, hk nayi ta juyi har barci barawo yayi awon gaba dani  .
Ta bangaren adeel kuwa yabar kasar  Yana India gurin wani aiki sannan Kuma xai je gurin sunaiha ya bt hkr sbd yasan bae kyau ta ba , da dare yayi barci yayi sbd ya gaji sosae , yamanta princess .
Washe gari da safe ta tashi tayi wanka ta shirya cikin wando ash , riga white ta kawo wt hula ash ta saka tayi kyau Masha Allah yau Basu da lectures sbd hk ta xauna a parlor , waya tayi da aunty yasmin Nan aunty Yasmin ke fada mt ai elder Yana India gurin wani aiki , hk kawae jikinta ke bt ba aiki kawae xai kaishi ba Dan hk she have to find out what's his second reason bayan sungama waya ne tunin ya Fado Mt , farha ! Yes ita kadai ce yake fadawa duk abunda yake ranshi , Dan hk na dauki waya na Kira ta , hello farha naam. Aunty ayush yhkk nace lpia qlau farha , mundauki 30 minutes muna waya sannan nace Mt farha elder na gari tace aa ya tafi India , nace India tace eh xaije gurin wani aiki ne daganan Kuma xai je gurin sunaiha Bata hkr kinsan tabar Nigeria da xama takoma chan da xama Wai sbd abunda elder ya Mata Ranar birthday nace eyya to shikenan tnq dama na Kira ne na tambaya ko lpia na kirashi switch off tace ohk gud night sweet dreams aunty ayush bye I miss u , nace miss u more bye , Ina gama wayar sai ga nanaa ta shigo xaunawa mukayi muna fira Dan xuwa yanxu na fara sabawa da ita , da laasar ta wuce na Mt alqawari gobe insha Allah xan xo ta ce tanq my besty nace tanq bye , har ta wuce xan kulle kofa ta juyo , yauwa hamma yace na gaida ki nace ohk Ina amsawa , tafiya tayi nikuma ciki , adeel ne ya kirani hello ayisherh yhkk na ce alhmdllh yace sorry bankira ba Ina wani aiki ne nace ohk ba damuwa yace to sai anjima kashewa yayi bin wayar nayi da kallo nace Anya elder ne , sai wata xuciyar tace ki Mishi uxuri tunda Bai Saba Miki hk ba , kawar da tunanin nayi na xo nayi sallar magrib na xauna kallon film din jiya asintado , da akayi sallar ishai na yi na dawo nagama kallon Shirin Sannan na tashi naje na kwanta tunawa nayi yau banyi abinci ba gashi yunwa nakeji yaxanyi tashi nayi naje na bude fridge ice cream din jiya na dauko da cake na fara ci nasha ice cream din ji nayi am full sannan naje. Na kwanta Ina jiran Kiran elder Amma shiru , text ya shigo min dai dai lkcn , sorry ayisherh baxamuyi waya ba ki kwanta kawae aiki ya min yawa , wani message din Ya sake shigowa wannan karon unknown person ne budewa nayi " gud night babylurv sleep well and tight " samun kaina nayi da typing tnx  alot really appreciate gud night   sannan na juya kwanciya ta daganan barci yayi awon agaba Dani.

                  *********

Kubiyo ni a next chapter Dan Jin yadda xt kasance
Tnx for reading
asha ruwa lpia
Lurv u all

Ayisherh💕Where stories live. Discover now