the new farha

68 11 0
                                        

Inna ce xaune tayi xugum, tana danasanin aika ayisherh birnin sai ga baffa yashigo yace Amina ni xantafi kano gurin ayisherh kina da sako , tace a a kawae dai kace nace ta dawo in ba hk ba ranta sai yayi mummunan baci , baffa ya girgixa kai yace Kuma sai aka ce  miki kowa mahaukaci ne irinki sannan ya bar Inna da takaicin yace Mt mahaukaciya, Yana xuwa kano Bai tsaya ko ina ba gidan Alhj Ibrahim ya nufa direct , Yana xuwa kuwa aka mai iso bakin kofar da xt sada ka cikin gidan, Shiga yayi Alhj Ibrahim na xaune shida aunty gaisawa sukayi sannan aka Kirani rungume shi nayi na ce baffana ashe bk manta Dani ba , yace Ina xan Mt da tilon yata guda daya kacal , fita mukayi muka xauna muna lbrn yaushe gamo ,sai bayan laasar yatafi akan cewa gobe xai dawo ya min sallama , hk kuwa akayi washe gari dasafe baffa yaxo yimin bankwana Sukayi mgn da Abba ji nayi Abba yace to baffa ayisherh sai na xo , tunani nafara yi me abba xai je yi kurfi , baffa ne ya xo ya dafa kaina yamin kiss yace xan wuce ki kula nace to baffa ka gaida su inna da hajiya yace to xasu ji insha Allah .
Bayana sati daya daxuwan baffa , Abba yaje ruma, ba yadda adeel beyi ba akan su je tare yace aa  baya bukatar yan rakiya , hk yatafi , da bayan axahar Abba yadawo Yana ta farinciki, ni kuwa dakin farha na Shiga da niyyar dauko ta ta sakko muci abinci , Amma na sameta tana buge-buge da gudu nashigo rike Mt hannu nayi ta sake kwacewa karatu nafarayi Nan ta ke ta xube kasa krt na dingayi da karfi ita Kuma tana buga Kan ta , Kan na Kama Ina  Mt krt Amma bt daina ba fita nayi da niyyar Kiran su Abba nayi karo da adeel shiga dakin Naga yayi binshi nayi dasauri Yana Shiga farha ta miqe , krt da karfi mukeyj  ni dashi Nan danan ta Fadi kasa Bata numfashi adeel na kalla shima ni yake kallo , fita yayi yaje ya dauko wani malami  , malamin na shigowa , yatambayi me yasameta , aka Mishi bayani , kwasam ranar wata Jumaah wanda hkn yayi dai dai da cika shekara uku aduniya ta tashi tana ihu tana dariya da mun dauka murna ce amma da muka ga ta Fadi sai muka tsorata , munyi yawo assibiti kala- kala Amma bamu samu nasara ba , hk yasa muka dawo gida ni na cigaba da kula da ita , sbd bt so kowa ya taba ta saini , da xanyi tafiya sai na Nemo Mai kula da ita , yanxu bandade da shigowa ba nasame su hk , malamin ne yakalleni yace baiwar Allah ko xki iya Kara min baya ni , Kai na daga alamun eh ya ce to Ina jinki , ta ce tun ranar da naxo Dana Mt krt Naga tayi barci sai nafara xargin ko asari aka Mt sbd sbd a mkrnta ance duk mutum Yana hauka kayi krt yayi barci to sihiri , shiysa daga lkcn indai ina dakin farha xan dinga krt wani lkcn idan inayi ta Fado wani lkcn Kuma tariqa dariya , yauma hk akayi , malamin ya ce to madallah , matsawa yayi gurin farha wasu ruwa ya yayyafa Mt sai naga ta Mike xaune  kallon kallo suke Yana hararar ta ita ma din shi take harara , wasu ruwan ya sake watsamata wani ihuu tayiiii sai da dakin ya girgixa  , sannan malam yace wane bokanne ya turo ka Nan da xk xauna jikinta matsayin mahaukaci , shiru ba mgn wasu ruwan ya dibo yace xkyi ko kuwa aa , yace boka markaxu ne , malamin yace waya ce amata wanna aiki  yace baxan iya fadar sunanta ba ,sbd ta biyamu yadda yakamata , yace Dame ta biyaku , yace dukan mu sai da muka kwana da ita , malam yace to kamin bayani , yace mlm kayi hkr abunda kawae xan iya fada ta gida ce ,dakin Nan bawanda bae girgixa ba yace to shikenan yanxu ciwon da kasaka Mt nakeso ka tafi da Abunka inba hk ba kasanni xan sa akulle ka a kwalba ya ce to abani turare ayisherh ce ta fita da gudu ta dauko turarenta da alhj yabt tun kafin ya rasu bt taba amfani dashi ba , bashi tayi budewa yayi ya shanyeta tasa sannan ya kwanta ya rufe ido , malam yace katafi Amma Kar kayi tunanin dawowa Kuma kwcewa boka nace karya kuskura yayi tunanin sake mt wani abu inba hk ba xan tada duka dajin ,yace to , nanfa yafara ihu ko Ina da ko Ina na dauka har saida yafita Kuma yakwashi haukan da suka sakar mt , sannan malamin ya dauko wasu ruwa ya xuba Mt tashi tayi tana kallon kowa sai ga amai tafara yi wani bakin abune hade da jini yake fitowa sai da ta ammaye shi kamar xt fitar da Yan hanjinta sannan malam ya yayyafa Mt wasu ruwan sai ta koma ta kwanta sai barci Mai nauyi ya dauketa , sannan ya tashi yace Alhmdllh ta warke wannan duk cutar ce , idan ta farka xt ga kamar tayi barci ne ta tashi , kuyi ko kokari ku dinga kula da ita ,ni xan wuce su ammi abun duniya ya damesu aunty ko ajikinta Banda juyawa da tayi xt fita, adeel ne ya maida malamin hargida sannan ya dauki dubu dari uku ya bashi , malam yace aa Dan Allah nayi , adeel yace eh duk da hk ka karba ko ruwa kasha yace to ngd . Bayan ya dawo gida ko da yashiga dakin an gyara shi , tana xaune a kasan gado ta daura hannunta akan farha takwantar da kanta akan gado, matsowa yayi ya xagayawa yayi ta dayan gefen ya hauro kan gadon hannun farha daya ya riqe ya kallonta , ahankali ta fara bude idonta har ta tashi , kallon shi take sai Kuma ta juya sai tagara kuka wai elder jawo tayayi ya rungume yace ga eldernki Nan kallon shi ta sakeyi sai tayi dariya tace na dauka ai wasune suka sace ni , yace a haba Ina xan bari wani ya sace ki tace to wannan wacece  , yace bari in BK lbr, Nan ya gaya Mt duk abunda yafaru yace Dan hk in ta tashi ki Mt godiya ta dade tana kula da ke , tace to miyasa ta ke barci a hk ai xatayi ciwon jiki , dai dai lkcn na tashi kallon tanayi sai naga ta sakar min murmushi tace aunty ayisherh tnq , murmushi nayi nace ba damuwa kin tashi tace eh kama hannunta elder yayi yafita ita Kuma taje gurin ammi rungume ta tayi ta baya ammi ta sauke wata nannauyar ajiyar xuciya tace farha kintashi tace eh Ina aunty Yasmin , dai dai lkcn ta shigo da gudu ta rungume ta tace aunty tace farha kintashi tace eh to ya karfin jiki tace alhmdllh , sai Kuma Yasmin tafara tsokanarta juyo wa tayi tana kallon adeel a shagwabe ta ce elder kaganta ko , harara ya watsama Yasmin sannan yace xo kinji lil sis xuwa tayi ta xauna nikuma da nake tsaye na ji sun burgeni , yasmin kuma tace umm anjima xamuji bakinku  Nan kana cewa ta isheka da surutu , yace koma minene ,juyawa tayi ta tafi nima tashi nayi xantafi sai naji yace ayush anjima ki shirya xk rakamu shopping nace to nayi tafiya ta da Abba ya shigo farha ta gaida shi ya amsa Yana ta Mt wasa , ita kuma tana biye Mai , aunty ta shigo parlorn sai suka tashi suka fita farhama bt son aunty sbd elder baya so .

              *********

Kubiyo ni next chapter Dan Jin yadda rayuwa xt kasance
Lurv u all thx for reading
I dedicated this page to my family Lurv u all ❤️🌹

Ayisherh💕Where stories live. Discover now