proposal

65 12 0
                                        

Yau ta kasance Saturday ni da aunty Yasmin da ammi muna kitchen  , ni nake soya chip and egg ita kuma tanayin scrambled eggs toasted  bread , ammi kuma ita ke yin cikin pepper soup , bayan mungama ne muka jera kayan abincin a dinning room table, xuwa nayi na tada farha tayi wanka sannan muka sauko tare Koda muka xo su ammi har sungama cin abinci suntashi , xaunawa mukayi naxuba Mt abinci tana ci Nima din shi nake ci amma Kuma kawae ci nakeyi Dan mgnin yunwa , har muka gama farha tace aunty ayisherh  yau xanje gidan friend Dita fariha , nace wacece fariha tace kanwar Yaya umar abonkin elder , nace Amma meyasa bansanta ba tace ai basanan suna xariya yanxu ma sun xo hutu ne , nace to shikenan da yaushe xk je nace Nima bansaniba elder ne yace yau xai kaini , tunawa nayi yau nayi sati banganshi ba , tashi nayi nashiga daki nakwanta  , i miss him yaxanyi na ganshi yau may be xan xauna parlor ne  , Ina cikin tunanin Nan Yasmin taxo tace Dan ALLAH ,natashi xan rakata unguwa , shiru nayi sannan nace to , tashi nayi na chanxa Kaya xuwa wt red gown  sai nayi rolling black veil da black shoes na saka muka tafi , wani restaurant nagani , yasmin  restaurant aka rubuta akai , Shiga mukayi wanni office muka Shiga yayi kyau , nace aunty Yasmin yaushe xamu  koma  , murmushi tayi tace kinji elder xai je gida ko  shiru nayi bance komai ba , cemin tayi sai dare ,xki rakani gurin dinner nace Mt to , sai dare muka baro wani madaidai cin guri ne nagani , Wanda ni nasan Nan gurin baxai Isa ayi dinner ba , fita muka yi muka Shiga gurin aunty yasmin tace tsaya Bari nayi waya , Nikam inata mamakin gurin duhu ne dashi ya xaayi ayi dinner Nan , ta bangaren Yasmin kuwa tana fita takira elder , gatanan na kawo mk elder yace good job sister kitafi kawae dama Ina gurin tace to elder  ,tafiya tayi ta barni , nida bansan abunda yake faruwa ba . Ina tsaye for almost 30 minutes bt dawo ba inaso   nafita Amma bana so taga ban bi umarnin ta ba , haske nagani ko ina gurin ne anyi decorating dinshi abun ya burgeni Jin nayi anyi hugging Dina tabaya ( wow kin San me masu karatu , wasu flowers nagani suna xubowa saman jikin su ita kuma ayisherh tayi sumar tsaye ) waka aka kunnaa , wakar joyboy beginning , kama hannunta yayi suka xauna , kallonta yakeyi itama din shi take kallo , xube ya dauka dake Kan table din Dani kaina  ban lura dashi ba sai yanxu da ya dauka hannuna yakama  muka miqe tsaye waka aka chanxa dai dai lkcn  perfect , ayisherh naji ya fada da muryar da ban sanshi da ita ba shiru nayi sannan na dago na kalleshi yace will u marry me , oh good I feel lyk dying  is that really adeel , is that d real elder of mine , yasake cewa ayisherh can u believe me , Nan ma shiru nayi , yace ayush I Lurv u , am deeply in lurv with u , I lurv u ayush , dago Kai na nayi sai Naga ya duka kasa yace ayush pls , hannu na ya Kama yasaka min xobe sai Kuma yariqe hannun , ayush plssss 😥, dukawa nayi , sannan nayi hugging dinshi lkcn hawaye suka fara xuba daga idona ji yayi hawaye sun sauka a wuyanshi saurin dago Dani yayi muka mike tsaye ayush are u ohk  shiru nayi , sake rungume ni yayi yace ayush kiyi min mgn pls , I Lurv u elder !!! I Lurv u !!!! Na fada sai Kuma nasake fashewa da kuka , yace to kukan fa? Nace na farinciki ne ( ni kuwa asmau nace ba kunya🤔)  dariya yayi sannan muka xauna abinci ya fara bani inaci shima Yana ci sannan muka Sha lemu , muna fitowa natuna Ashe da aunty Yasmin muka xo to Tana Ina , dama Ashe plan suka hada hmmm lalle motar shi muka Shiga Yana driving dayan hannunshi Kuma akan nawa , xan iyacewa tunda naxo duniya bantaba farinciki ba sai yau , wannan shine Alkhairin da nake ji  ajikina lkcn da xan xo kano , Yasmin restaurant muka tafi waya naga ya dauka ya Kira aunty Yasmin , hello sis xo ki tafi da auntynki , kallon shi nayi shima ni yake kallo kashe min ido yayi , hannuna Yama kiss sannan ya xagayo ya bude min mota hannuna ya Kama ya fito Dani sannan yayi min kiss a goshina yayi hugging Dina for some minutes sai ga aunty Yasmin taxo gyaran murya tayi sannan tace sabuwar aunty muje , kallon tayayi yace ki kular min da ita aunty Yasmin tace nawa xk biya ni , yace ko nawa kike so xan baki , nikuma kallon shi nakeyi ji nakeyi kamar nafi kowa saa , aunty Yasmin ta Kama hannuna muka Shiga motar da muka xo da ita shikuma Yana tsaye sai da yaga sunyi nisa sannan ya yashiga mota lkcn 10:30 ya wuce gidan shi Yana farinciki , ranar Saturday dai takasance babbar Rana agaresu .
Bayan mun koma gida aunty Yasmin tace congrats ayisherh nace tnq saura ke da Yaya umar , shiru tayi sannan tace Allah yasa ni kwanannan jikina na ban kamar baxai taba sona ba nace haba aunty Yasmin Allah have a greater plan for u , I don't know what is it but he surely have , farha ce tashigo aunty ayush Ina kukaje tun daxu na dawo Amma baku dawo ba nace sorry sweet farha aiki ne ya riqe auntynki , murmushi tayi tafara bani lbrn abunda yafaru yau sunje yawo cikin gari ita da elder da Yaya umar da fariha , tace aunty kinsan me an kusa bikin Yaya umar shi da wata Amira a xaria take kin ganta kyakkyawa ce  , aunty yasmin ce tayi saurin mikewa ta bar dakin nikuma nace farha waya gaya Miki tace wlh shine yafada min Kuma naji suna mgn shida elder suna mgn gobe xaa Kai lefe nace na taya shi murna Amma araina ba hk naso ba tashi tayi ta fita nikuma nayi wanka na saka pijamas na kwanta , rufe ido nayi Ina tunanin elder , I can't believe it wai ni elder keso da hk barci ya dauke ni Mai Dadi , ta bangaren adeel ma juyi yakeyi Yana mamaki , wai ayush tayi accepting dinshi , waya ya dauka ya turawa umar da text , umar finally she accepted ,ya tura Mishi sannan ya kwanta  barci ya dauki shi tare da mafarki Mai Dadi .

                **************

Kunji yadda ta kasance tsakanin ayisherh da adeel kubiyo ni a next chapter dan jin ya xt kasance tsakanin su Kuma ya sunaiha xtyi inta ji wannan lbrn sannan wani hali Yasmin xt Shiga yanxu da tasan faruq dinta is engaged .
Tnx for reading , Lurv u all
I dedicated this page to xee tanko never Lurv u less ❤️🌹

Ayisherh💕Where stories live. Discover now