Washe gari dasafe adeel yashirya cikin wata royal blue shadda yayi kyau Masha Allah , guard din shine suka bude Mishi mota yashiga , hanyar adamawa yadauka , tafiya ce Mai nisa 9hrs 30 minutes Dan hk yashiga jirgi 5 hours 25minutes , karfe 7:00 nasafe jirgin su xai tashi kunga jirgin xai yi landing karfe 12:25 na rana , har airport guards din shi suka raka shi ya hau flight .
Ta bangaren ayisherh kuwa wata doguwar riga ce white belt dinta black ne sai ta kawo black veil da black flat shoes ta saka tayi kyau Masha Allah turare ta fesa kalla kala sannan ta dauki littafan ta ta wuce school xasu hadu da hamma karfe 1:00pm , nanaa ce tace wow matar hamma kin Yi kyau kallonta nayi nace matar hamma a Ina na fada Miki inada saurayi hamma kawae Yaya na ne , tace yayan ki da Kuma? Harara na kaimata nace bansaniba fita mukayi muka Shiga mota mkrnta ya kaimu ya aje , Ina shiga lecture hall , maths teacher Yana shigowa hk muka dinga daukar lecturers
12:25pm
Elder ne yake saukowa daga Matakalan jirgi , gaban shi ne yake da dajin Yana faduwa , dama already mota na jiran shi , Shiga yayi Kai tsaye gidan Abba ya nufa wanka yayi ya sake Kaya xuwa white shadda wow yanxu yamafi daxu yin kyau , wani bakery ya tsaya siyen cake , chocolate da ice cream yasan princess din tashi yanxu hk ta gaji, duba ogogon shi yayi yace ohps 2:30 Bari bayi sauri nasan by 4 suna da lectures .
Ta bangaren ayisherh kuwa karfe 1:00 muh'd kabeer yaxo , xuwa sukayi suka samu guri suna facing juna , lbr suka farayi sannan ya kalleta yace ayisherh amsa ta , kallon shi tayi tace sorry pls Ina da saurayi , yace saurayin yafini ne , nooo bawai ya fika bane kawae kowa da gurin shi , yace pls ki taimaka wlh xan iya rasa rayuwata 😥, nace nooo hamma , elder is d only man I Lurv , I can't double date am sorry , kallo na yayi yace yanxu kinaso kice min ba kyaso na , nace aa. Ba hk bane but kanaso nayi dating dinka ne bayan Ina dating wani kamar na tarwatsa rayuwar ka ne , dukawa yayi yace pls save my life , ji nayi baxan iya jure ganin shi agabana durkushe ba tashi nayi na Kama hannushi na daga shi daidai lkcn elder ya karaso gurin , nace nooo pls hamma ka daina duka min ji nayi ance ayisherh!!!!!!! Da karfi sai da na raxana , juyowa nayi dasauri jikina na Bari nace ellldeeerrr yau yau she kaaaa................ Common shut up yafada dama abunda kikeyi anan kenan yace na tsaya naji me bayan abun da Nagani yanxu dama abunda kikeyi kenan , matsowa tayi xt rike shi yace don't ! Don't dare touch me with ur dirty hand da kike taba wani , hamma ne ya matso yace ko da bansaniba Kai ne elder kayi kokari ka fahimce ta na barku lpia ayisherh am sorry, tafiya yabarta elder ya juya xai tafi ta rike Mishi hannu kwace hannun shi yayi da karfi wanda hkn yyayi sanadiyyar faduwar ta kasa ta bugi wani dutsi dake gurin Amma elder sbd xafin kishi Bai ma sani ba tafiyar shi yakeyi kamar Wanda xai tashi sama idon shi sunyi jaa sbd bacin Rai , gashi ji yake dama Bai hadu da ayisherh ba ji yake dama Bai xo duniya ba , ita kuwa ayisherh bt damu da ciwon ba tashi tayi tsaye tana kiran elder da karfi Amma ta bugu sosai hk yasa jiri ya dibeta ta tafi luuuuuu xt Fadi amma nanaa ta tare ta Kama ta tayi ta Kira hamma tace hamma ba lafiya kaxo muje asibiti , ai kuwa suka wuce asibiti, likita yake shaida musu jininta ya xuba sosai ana bukatar jini asamt , hamma yace a gwada nashi agani in xaiyi a diba asaka Mt , an koyi saa jinin yaxo dai dai diba akayi aka saka Mt , likita yace ta bugu sosai Amma xt farka xuwa 2 na dare dan hk wani ya kmt yatsaya tare da ita , hamma yace nanaaa muje na maida ki Kinga rahma xt dawo bt ganki ba kinsanta yanxu xt kira su mommy tace baki kwana gida ba kin dai santa basai an fada Miki ba nanaaa tace to muje , hk suka Shiga mota , a mota nanaa ke tambaya hamma dan Allah wanene ne wannan , yace bansaniba Amma da gani eldernta ne , tace Kai eldern da take gaya min yadda yadda yadda sonta shine xai Mt haka , yace yayi misunderstanding din ta ne ni dai Ina fata Kar na xama sanadiyyar ya raba su , nanaa tace lallaekam Dan Nima yadda take fada min shi nasan xaiyi kishi ba Dan karami ba, aje ta yayi gida tana Shiga rahama ta taso wlh adda kin kuru yanxu nake niyyan Kiran su daddy na fada musu biki dawo ba har 8:00 kuma Ina kiranki Bata Shiga , nanaaa tace kinci gidanku ai da kin gaya musu din kinsan me ya tsaidani , rahama tace aa , dauko wayarta tayi daga cikin jaka tace kin gani Mara lpia ce muka Kai asibiti tace wayyo tabani tausayi gobe baxanje school ba sai hamma ya kaini na ganta , tace koma minenw gaki ga hamman ai kunfi kusa inda rabon kisha duka to , rahama tace koma minene , wuce wa tayi daki itama nanaaa dakin ta ta wuce Dan ko yunwa bt ji , hamma kuwa asibiti ya koma ya zauna sannan yayi ordern abinci Dan yasan xt it's nemanshi , karfe 2:00 ta farka tana Kiran elder , hamma abun na Mishi ciwo Amma ba yadda ya iya tashi yayi yace kiyi a hankali ,kina asibiti ne tashi tayi tana kallon shi sai yanxu abunda yafaru yake dawo mt, hamma yace karki sama kanki damuwa shima xai gane abunda yayi ba daidai bane , Abu mafi mahimanci shine Kar wani ciwon sake dawo Miki kawae yayi misunderstanding dinkine xai fahimceki insha Allah , gada Mishi Kai tayi abinci yaxuba mt yace kici ko kadan ne karba tayi tana ci Amma ko kadan ranta baya mt Dadi , yanxu ko wane Hali elder yake hawaye taji suna xubo Mt hamma ne yaciro handkerchief daga aljihunshi yace gashi ki share hawayen ki plssss 😥, dagowa tayi ta kalleshi sannan tace tanq very much hamma yace nvr mind ai na ja Miki am sorry pls daidai lick ta daga Kan ta taga jini aka sk Mt kallon hamma tayi tace a Ina aka samu jini aka samin yace nawane na baki tace nagode fa , yace ba komai kisamu ki kwanta tace to shikenan har ta kwanta ta rufe idon ta tayi sauri ta bude tace ina nanaaa yace na maida ta gida murmushi ta Mishi sannan ta kulle idon ta , shima din daura kanshi yayi a Kan gadon barci yayi awon gaba dashi itama din barci tayi .
Ta bangaren elder kuwa komawa yayi gida Yana xuwa ranshi bace ya Shiga neman abunda xai yi ya huce amma ya rasa hk yasa yakira wani yasa amishi ordern giya , yau xai abunda Bai tabayi ba Kuma daga yau yafara kenan Babu Wanda ya Isa ya Hana shi , xaunawa yayi sai gashi an kawo mishi karba yayi yaje ya jera su acikin gidan sai da Tasha yabugu sosai sannan ya kwanta a gurin barci barawo yayi awon gaba dashi ( ni kuwa asmau nace Allah sarki elder yau princess ta chanxa ka😜) .
************
Kubiyo ni a next chapter da Jin yadda wannan abun xai kasance , Kuma ya matsayin auren adeel da ayisherh , sannan ya wannan kudurin yake na adeel Wai ba Wanda ya Isa ya chanxa shi .
Lurv u all
Barka da Shan ruwa
Vote and comment pls
Ur vote is very important 🙏💞❤️🤗
YOU ARE READING
Ayisherh💕
Fantasythe story is all about how lifes goes on with one girl ,the story is full of challenges, pains, and love
