Lkc na tafiya, kwanaki na matsowa , yanxu ayishe shekerarta goma aduniya , yarinya ce mae ilimin addini Dana boko , lkc yayi da ayisherh ta gama primary school dinta , a lokacin ne ta hadda ce Alqurani Mae girma mahaifin ta Yana alfahari da ita , Kuma tundaga lkcn haihuwa ta tsayawa umma , duk lkcn da ta dauki ciki xae bare, mutune nata mamakin wannan abun , Inna kam tasan aikin boka ganau ne sbd yagaya Mt hafsa bzt sake haihuwa ba har abada , wulakancin da umma Kesha a cikin gidan ba Dan karami bane Dan baffa ansake Mishi asiri , amma boka yace baxae shiga tsakanin da da mahaifi ba, rayuwa na tafiya yadda Inna ke so , duk abun da tace ayi shi akeyi , baffa ko kadan baya musawa, ayisherh ce nagani ta fito daga dakin umma , xuwa tayi ta duka har gaban baffa, tace baffa Dan Allah nida umma muna so xamuje ruma , gurin su iyaa( mama Indo) , amincewa yayi Amma da sharadin kwana biyu xakuyi kudawo, tace to baffa mungode, shirya kayansu sukayi suka tafi , mama Indo na waje ta duka gaban murhu , ayisherh ta rugo da gudu tarungume ta baya tace iyaa ina kwana , dariya mama Indo tayi tace takwara yanxu so kike ki karasani , dariya tayi tace to ai kinci duniya, kinci xamaninki kinci na yaranki yanxu ma na jikokin sae kinci , mama Indo tace ke kinci gidan ku ja'ira har da na diya jikoki sae na ci , tace kaji tsohuwarnan da son xaman duniya, umma ce tace hmmmnn Allah yasa inyi irin tsawon kwanan ki mama, ayisherh tace ai har sae kin fita , umma tace injiwa sae na fita nida ko kwana biyar baxan Kara ba , mama Indo ce tace kul Kar in sake ji , ayisherh tace iyaa kinsan me tun shekaran jiya umma ke irin wadannan mgnganu nace tabari Amma taki , umma tace mama kiyi hkr jikina ne yake bani wani abu xae same ni , mama Indo tace to sae aka cemiki mutuwa ce ki rika addua koma minene Alkhairi be , umma tace to Amma mama Ina neman wata alfarma , tace inajinki , umma ta ja numfashi sannan tace inaso idan rai yayi halin shi alhj( mahaifin baffa) ya dauki ayisherh ya bari sae tayi shekara 15 sae ya maedawa mahaifinta ita , mama Indo tace to xuwa yanxu jikin mama Indo ya gama yin sanyi , tashi tayi ta shiga daki tana shiga daki taci karo da ayisherh ta na neman fura tace iyaa wae Ina kika aje furar tun daxu nake nema , mama Indo tace to uwar shan fura tana waje bakin randa , tashi tayi taje ta dauko furar , xaunawa tayi tana ba iya lbrn mkrnt , mama Indo Kam sae dariya takeyi , ayisherh tace kinsan me I love you so much my granny , mama Indo ta tabe baki , tace ke dae ki kasani kinje kin koyi yaren masu Jan kunne , dariya ayisherh tayi tace to mama Indo munji , hk suka yini da dare yayi malam Isa yashigo ayisherh ta ce , iyaa kawo abincin malam in kae Mishi,mama Indo tace kajimin jairar yarinya xt kwace min miji , ayisherh tace wucenan tsohuwa me xanyi da tsoho , abincin ayisherh ta dauka ta kaema malam Isa umma ta taradda suna mgn da malam Isa ,ajewa tayi tare da gaishe da malam Isa amsawa yayi ita Kuma juyawa tayi tabar dakin , bayan kwana biyu su ayisherh suka shirya suka koma gida. Malam Isa ne xaune a tsakar gida yana Shan isaka mama Indo nagefen shi kowa abun duniya ya Dame shi , yace Indo alamarin hafsa nabani tsoro , tace na mifa , yace kafin sutafi kullum sae tace min idan Babu Rai yayi halinshi baba dan Allah akaewa su alhj ayisherh idan tayi shekara 15 a dawo was da mahaifin ta da ita , mama Indo tace Nima ta gaya min Nan suka hau labarta yadda rayuwa ta.
Suna Isa kurfi direct gidan alhj ta nufa Chan ta wuni da dare yayi xasu tafi tabiya daukar ayisherh gurin alhj daganan ta Mae sallama , tana shiga suka gaesa sannan tace alhj Ina neman alfarma gurin ka yace inajinki umman ayisherh , tace inaso in rae yayi halinshi ka karbi ayisherh har sae tayi shekara 15 sae ka maedawa mahaifinta , yace hafsa me ya kawo wannan mgnr ai bxki mutu yanxu ba , tace ni nasan baxan Dade ba xan mutu, shiyasa nafada mk ni kadae
Nasan me nakeji, yace to Allah ya sauwaka , ameen tace sannan suka tafi gidan .Inna ce gaban boka , boka yace kitashi kitafi kafin ki Isa gida xkiji ji lbrn mutuwar ta , boka ya kalli kwaryar shi ya saeta wani mashi dae dae xuciyarta ya harba Mata, umma dake kwance kan gado ji tayi wani abu ya caki xuciyarta , innalillahi tafara ambatowa , Nan tafara aman jini , kafin kice me umma fara kalmar shahada sae ta kulle ido . ( Kullu nafsin xaikatul maut😭🤲) dukkan Mae rae mamaci ne yau dae Allah yayi wa umma rasuwa , Inna kudi ta ajewa boka ta kamo hanyar dawo was gida, baffa ne yashigo rike da hannun ayisherh da ta kardun cigaba da mkrnta secondary , hafsaaaa! Hafsaaa!! Yaji shiru sun xo ne sununa Mata wata shekara ayisherh xt fara xuwa mkrnta Wanda yanxu yayi dae dae da karshen shekara angama first term baffa lkcn baeda kudi isassu shiyasa sae second term xt fara . Jin shirun da akayi yasa yace da ayisherh taje ta tado ta watakila barci takeyi , tana shiga cikin dakin ihu naji ta kwala tare da matsowa kusa da ita girgixa ta tafara Yi , umma!!!! Umma!!! Umma ki tashi !!! Dan Allah kuka tafarayi Mae karfi , baffa ne ya yaji shiru ya tashi dakin umma yanufa kukan ayisherh da yaji ne yasa yashiga dakin da gaggawa shima jijjigata ya fara yi Amma Inna rae yayi halinshi, fita yayi aka Nemo mutane aka xo aka Mata wanka akayi Mata sallah aka dauke ta xuwa gidan ta na gaskiya , gidan baffa yacika fal , har mutanen ruma sunxo . Inna kam tana shigowa ta fasa kukan mufurci wae tun tana kan hanya take Jin ana mgnr hafsa ta rasu ayisherh Kam tanacan kwance kan cinyar hajiya ( mahaifiyar baffa) , malam Isa Kam sakon rasuwar yarshi nakae Mishi ya Fadi shima rae yayi halinshi ko da suka he asibiti likita ya shaidamusu ae shima yarasu sanadiyyar bugawar da xuciyarshi tayi innalillahi xo kuga mama Indo taco kuka har ta gode Allah daki ya Isa garin Kurfi cewa malam isah ya rasu , gaskiya Rana litinin Rana ce da ahalin ayisherh baxasu taba mantawa ba aka xaman makokin guri daya , bayan kwana uku anyi sadakar uku alhj ya dauki ayisherh ya maeda ta gidan shi sannan yaadi sakon marigayiya hafsa , mama Indo ma ta nada sako , gaskiya hafsa ta samu yabo kowa na ta mgnr rayuwar hafsa agidan miji da hkrnta, sannan anata lbr akan ana saura kwana bkwae ta mutu take mgnr mutuwa Ashe ko da gaskiyarta ba dadewa xt mutu, baffa Kam abun duniya ya dameshi , yayi nadamar abunda ya akaeta wa hafsa gashi guri ya kure ballae ya roki gafarar ta .
************
Tnx for reading❤️🙌💕 sae kunjini a next chapter
YOU ARE READING
Ayisherh💕
Fantasythe story is all about how lifes goes on with one girl ,the story is full of challenges, pains, and love