Bayan sati uku Adeel Ina neman alfarma gurin ka ammi ce ke mgnr , ammi alfarma kike so na Miki , tace adeel kadai San bikin ku yau saura sati daya ko to so nake Idan aka fara bikin ka daina nuna Kuna fada kasake jikin ka kaga one week kawae xaayi , dagowa yayi ya kalleta ammi amma kinsan yanxu Banson yarinyar Nan Koh , tace ka kashe ta Dan tsana in ka iya ja'irin yaron tashi kafita kaban guri , yace ammi yihkr mikeso , tace Kar kanuna bk son ta har sai angama bikin Nan , yace to shikenan an gama , tashi yayi ya fita , ta bangaren ayisherh kuwa Mami ke shiryata. Akwana Atashi yau anshiga satin biki, Wanda yau takama Tuesday yau aka yiwa amare lalle da gyaranka , sunyi kyau Masha Allah , suna xaune Umar da adeel suka shigo , gaida su ammi sukayi sannan suka bada 200,000k kudin lalle da gyaran Kai , tashi sukayi suka fita , ayisherh da Yasmin kuwa barin dakin sukayi , aunty Yasmin Wai kina ganin auren mijin da baya sonka Kai kesonshi akwae riba , tace sosae ma kuwa , ke facece xaki jawo raayin shine , nace gobe xamuyi kamu ko ya xt kasance nidashi Allah ne kadai yasani , Yasmin tace karki damu da wannan bukata kawae shine kija hankalin shi bayan kunyi aure ,nace to shikenan , xaunawa mukayi muna lbr , ta bangaren adeel kuwa suna fita suka Shiga mota , Umar Wai kaga yadda ayisherh ta Kara kyau , Umar yace banganiba miye nakallonta tunda bk sonta , yace ko bana sonta ai matatace ba matar wani ba , yace wlh adeel ka daina wannan Abun yarinyar Nan ta damu sosae Kuma kaima kanason ta Amma taurin ranka da bakar xuciyarka bxt Bari ka hkr ba , adeel yace koma Jace ba baka ba ai tawace ba tawani ba, Umar yace Kai dai ake ji ni ba ruwana Idan itama tarama abunda kake Mt , yace ai bxt iyaba , Umar yace to in tayi karka kirani kajini ai , adeel yace dama ai ba kiranka xanyi ba , har suka Isa gida suna musu tsakanin su , washe gari ammi ce taxo ta tada amaren sbd gyaran jikin safe , turaren wuta najiki aka fara musu sunyi kusan 2 hours sannan akafara musu gyaran jiki , gida yacika da mutane yanuwan Mami na India duk sunxo harda grandma Deena da sunaiha , kowa sai shirye shirye yakeyi , da karfe 2:20 aka fara wa amare make up alhmdllh an dace dukansu basa sallah , baa gama musu make up ba sai 3:00 sannan suka saka Kaya sunyi kyau Masha Allah
Ayisherhsanye take cikin ash doguwar riga wow tayi kyau Masha Allah
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Yasmin min ma doguwar riga ash tasaka Amma kowa da da kallan nata
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Itama tayi kyau Masha Allah , adeel da Umar Suma ash shadda sunyi kyau karfe hudu dai-dai suka wuce Mina event center Wanda can xaa Yi kamu , sunyi kyau Masha Allah , motar adeel tafara isowa cikin gurin sannan ta umar sai da kowa yagama fita sannan Umar da Yasmin suka fito kofar Shiga hall din uku ce daya daga baya daya by the left side daya Kuma right side , sai da mutane suka gama Shiga ta back door sannan aka bude kofar right da left side , Umar da Yasmin suka shigo ta left side suka xauna Wanda han hannun su na rige da na juna , su adeel haryanxu Basu shigo , ta bangaren adeel kuwa waya yakeyi sai da yagama sannan ya fito ya xagoyo yabude mt mota, jitayi an daga ta cak ana tafiya kallon shi tayi yamt Alama da ido Irin Kar tayi mgn , ta right side suka Shiga kamar yadda aka tsara suna Shiga guri yahau ihu , xuwa yayi ya ajeta kan kujera sannan shima yaxo. Ya xauna Kan tashi anci ansha anyi rawa sannan Umar da Yasmin suka xo suka yanka cake , adeel da ayisherh suka xo Suma hk sannan aka watse taro ammi taji Dadi sosae sbd adeel yayi Abunda take so , karfe 7:30 na dare aka watse saboda akwae Indian night karfe 9:30 , Wanda su Umar bx su je sbd aladar gidan su Umar walima da kamu sai yinin biki kawae suka yadda dashi , dan hk yanxu da adeel da ayisherh kawae me xasu je gurin , Kuma gobe ma akwae dinner ,suna komawa gida amarya tashirya aka chanxa Mt kwalliya tayi kyau sanye take da wata doguwar riga peach Mai flowers white rike take da wata flower , masu karatu bakarya Ayush tayi kyau sosae, shikuma ango sanye yake cikin wata navy blue suit da wando rigar cikin white ce sai necktie peach yayi kyau sosae Masha Allah , fitowa sukayi aka fara musu hotuna , Shutterstock camera ce kawae ke aiki
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Sannan akawuce wani hall dake cikin gidan ana xuwa aka dauwa wata kwalba da shinkafa ciki amarya xt sa kafarta ta ture ta hk kuwa akayi suna xuwa tasa kafa ta tureta kadan tafadi sai shinkafar da Nan tuxubo , matsawa tayi wasu ruwane gurin pink a Kan tire shima takawa xatayi takawa tayi tasauka dama baa sa takalmi , tana sauka farha ta shafa musu wani Jan Abu agoshi sannan suka wuce maxauni su , ranar kam Yan India sunyi rawa , ayisherh da adeel aka Kira su xo suyi rawa aikuwa suka fito suna rawa shiyake juyata dama shi gwanine gurin rawar India baa watse taro ba sai 1:30 na dare sannan aka dawo gida washe gari ma da misalin karfe takwas aka shirya xaa je dinner amarya sanye take cikin wata doguwar riga fara wow masu kallo bayanin kyanda ayisherh tayi ma Bata lkcne , Amma tayi kyau Masha Allah. Da ta Isa gurin Hotuna kawae ake Mt da camerar eden
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Sannan angonta yaxo yasa hunnunshi ta bayanta yashigo dashi ta cikin ta wow nice match sunyi kyau sosae bakarya , mc ya bukaci ango da amarya akan su fito su yanka cake , da suka fito suka yanka mc yafara mgn Bari mugani waxai fara ba wani Idan ango ne yafara to namiji xasu fara haifa idan kuma amarya tafara to mace xasu haifa ayisherh ce ta sa hannu ta dauko cake din mc yace Bari muga yadda xt ci da mijin ta , dukawa tayi kadan sannan saka Mishi abaki lemu ta xuba ta bashi , shima din diba yayi ya saka Mt abaki , gurin yahau ihu hu sannan suka koma gurin su , gurin ma anci ansha Masha Allah ba tashi ba sai karfe biyu na dare sannan aka watse kowa ya koma gida , washe gari da misalin karfe hudu akayi walima suka watse taro karfe 7:00 amare kam hankalin su tashe yake , Yasmin na fargaban first night 😜 ayisherh na fargaban xaman da xtayi da adeel . *****************
Kubiyo a next chapter Lurv u all tnx for reading Sai kunjini