Comment from maman madina

239 20 0
                                    

Allah sarki Zainab mace tagari Mai tsoron haramun saboda tasan bala'i da haram kanjawa ya'ya tun duniya

Talle kam jahilci yasa mashi yana ganin haram Kamar Kaci banza ne abun ba haka yake ba hara kana tsoron gobnati Amma baka tsoron Allah lallai zaka fara girban Shukan haram tun a duniya

Kaji sakaran namiji da baisan darajar mace ba in bacin kishiya da ciwo balki miye abun kuka don irin wnn zai Kara  Aure

Sai dai Kash balki da miji yanemi Mata gwanda ya auro Maki ita Ku zauna yafi Maki alkhairi

Luba muguwar Kawa ta Iya hakuri da gidanta harma tai hakuri da kwanan watq a dakin miji amma Ke ta nemi zuga ki Kan Kara Aure harma ki jata kuje gidansu yarinya wnn jahilci har Ina  kunje kun Samu daidai daku harma sun fiku

👍🏻Gskyne wnn Mata rahamawa ne😅 don babu bolar zubasu kuwa kuma kowane lkc cikin Maza na neman nagari sukai gidajensu😍

Allah ya bawa iyayen gida hakuri da dama idan basu dace da miji na kirki ba lkcn da yazo kara Aure baki da wata daraja ta amarya yake an gama dake alhalin itama amaryar Yau da gobe zata koma Kamar yadda ki ka Koma don kema ai ba haka a ka auro ki ba Allah ya karawa Mata hakuri😢

Ina godiya😘mai yawa 😍 ana tare🤝🏻 Allah ya Kara fasaha ya amfana yadda Mata zasu hankalta ga rayuwar da suke jefa kawunansu saboda YA'YA

ZAMAN YA'YAWhere stories live. Discover now