👨👩👧👦ZAMAN YA'YA👨👩👧👦
*Based on true life story*
Story &written by Mmn Muhibbat Abdullah
Read on wattpad @MmnmuhhibatDedicated to Taskira members
Ina miko gaisuwata maman madina🥰🥰🥰
Namecy Maryam ibrahim Allah ya kara lpia.Page 12
################
*Gidan su balki*
Balki ce zaune tana jimamin abunda ya same zainab na dodewar basira ta ya zaki nemi saki wurin mijinki dan lalacewa ai ta ji ma, ana cewa Allah ya tsine ma matar auran da ta nemi saki wurin mijinta bala ne yake bata lbr yadda akai ita bata ga laifin talle ba sosai sai dai zainab ta fi ganin wautar ta wai dan me yasa zata fita ta bar yaranta aiko dan yara ta zauna kuma yanzu da ta tafi ai gashinan ya bar mata dawainiyar yara wahala zata kasheta kuwa .kuma in banda abun zainab ai maza daman duk haka suke kadan ne basa neman mata amma duk haka suke( *hmm ai daman haka abun yake idan mace na auren mazinaci sai ta taru tayi ma maza kudin goro ko kuma maketaci sai taga ai duk haka suke*) kwana tayi jimamin shirmen zainab gashi har ce ma bala tayi zata je gidansu zainab ya hanata sbd ya ce zainab ta zama mai zaman kanta kuma yana tsoron ta zuga balki ne ta farka daga dogon suman da tayi na amincewa zama da shi.Dan haka shiyasa ya ce daga yau babu ita ba zainab dan kar ta kashe mata aure ta jamata zaman bala'i zaman zawarci.
Tsorata balki ta kara yi na kar ta rabu da auran gwara ta zauna ko kasheta zaiyi ko matan duniya zai nema kuwa ba ruwanta wannan ba damuwanta bane zawarci ne damuwanta.
Ta kara tsorata da bala ya ce ai aure talle zai yi ita zainab ita ke da asara ba shi ba yo Allah na tuba mata ga sunan kmr kuda ko ina cike da duniya.(hmm nace duk yawan matan babu wacce zaka bude gidansu ta dauko hijabi ta biyoka sai ka biya sadaki ashe ko mata daraja gare su )tsoro ya shiga bata da nuna mata rashin muhimmamcin mace a wurinsa yana ce mata shi ko yanzu mace ta rabu da shi gobe aure zai yi idan da ana auran mata 100 toh da sai ya aure dan kar wata ta kawo mashi raini.Haka ya gama kaskantar da ita ya bi banzar kuma ya haye bata damu ba daman yawanci sai dai shi yayi kidansa yayi rawansa balki baje mashi take kamar an bare koko shiyasa take bashi haushi sbd kmr yana taba icce haka take shiyasa sai dai yayi bukatar sa ya tashi daman shi a tunaninsa bata damuwa da abunba shiyasa bai tsayawa bata lokacinsa shiyasa matan bariki suka fi burgesa sai yanzu gaje yaga ita tana son abun tunda ita in ya tabata tana responding ba kmr balki.(hmn waya ga ci ka tashi makwakwanci(makwadaici)Da yawa mata sai suyita complain ai vasu san dadin aure ba wata ma bata san mace na releasing kmr namiji ba taya zaki ji dadi alhali bakiyi feeling a jikinki cewa ana maki sendin message ne u have to receive ta hanyar dan makin sound like moaning like auwch u have to move ur body kema yadda jikinki zai receiving message din cewa kaza fa ake maki a'a kinyi dasasa kamar gunki taya zai gane kina bukata kema bcos if he touch u ,u didn't show anything kinyi shiru kmr gawa u have to participated so that u would satisfied u have to feel it hajajju mijinki ne ba wata sauran kunya halalinki ne in baki ji ddi ba wurin wa zaki ji.Haka ya gama zikirinsa ya mike ita ko istigfari ba tayi balle hailala🤣🤣🙈 mikewa tayi wai ta koma wurin ya'ya kar su farka bakin ciki ne ya kashe bala ita komai ya'ya bata da lokacinsa balle na wani ya'ya kawai.
Mikewa yayi bayan ta fita yayi wanka ya sulale dakin gaje yana sando kamar sabon kwarto. Haka daman yanzu yake yi sbd daman ba wani jin dadin balki yake sosai ba musamman da gaje yanzu take da juna biyu shiyasa kullum cikin satar kwana yake ko kuma idan ya samu sarari ya leka sabon layi dan kuwa kwanan nan gaje ta rike wuta.
Ita kuwa haka ta isa dakinta ta kwanta ko wanka batayi ba ta hau tunanin zainab yanzu zainab yadda maza nan sukai kadan shi ne ta kashe aure yanzu ko wa zata auta ai bata sani ba.( wasu matan haka suke kulkum tauhidinsu kadan ne akan maza kullum in kika fita wa zaki aura in har baki cuta ma miji ba ai Allah yana da wanda zai kawo maki ki aura tunda na farkon ma ba wayonki bane ya kawo maki shi ko iyawarki ko zafin zancenki da tara samari ba.)
Washe gari haka balki ta tashi jiki duk ba dadi da zuciya sbd tunanin zainab shi kuwa gogan ko a kwalar rigarsa hasali ma hada husuma yayi yaje ya ce ma gaje ai balki salaf take kmr kaza ba gishiri ai bata iya kwanciya ba shiyasa yake satar kwana wurinta.
Dadi taji gaji ita irin ga matar so nan ya bude ma yar uwarta asiri bata hanashi ba sai ma dadi taji bata san indai munafukin namiji ne ba tou itama zai dauki maganarta ya kai wani wurin.
YOU ARE READING
ZAMAN YA'YA
Literatura FaktuLabari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari n...