chapter three

2K 103 0
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf✨

Wattpad@ummuashraf22

03

Fuska daukeda murmushi yake kallonta sai kawai ta fada jikinshi ta fashe da kuka...ya rungumeta gam yana shafa gashin kanta yace" it's ok kukan ya isa haka nn...ba tareda ta dagoba tace "am so sorry dady kayi hakuri don Allah"ya sake cewa "it's ok ynxu fadamin akwai inda ke maki ciwo?ta girgiza Kai alaman aa,ya dagota Yana kallonta yace" baby are u sure ba inda ke maki ciwo ynxu,ummi tacemin kin kwana da zazzabi jiya"ta langabar da kai "tace ai kaine kaketa fushi dani daddy Kuma na baka hakuri kaki hakura"yaja hancinta yana murmushi yace"to ynxu na dena fushin baby,shima zazzabin ya tafi?ta daga Kai tana murmushi "alright"ya fada snn ya mike zuwa toilet dinta,ruwan wanka ya hada mata yasa Mata maclean a brush snn ya fito yace oya shiga kiyo wanka I'll wait for u here,ta sauka daga gadon tana kokarin cire dan rigan baccin jikinta yace"baby wai bana hanaki cire kaya gaban mutane ba?ta Dan turo baki tace daddy ai ba kowa a dakin naga,it's only me and u"ya gyara zama yana kallonta fuska a daure yace "ko keda wane ban yadda ki cire kaya gaban wani ba ko gaban ummi ne"toh daddy"ta fada snn ta nufi toilet,,bayan kaman 6 mins ta fito daure da dan towel dinta iya cinya,ya taso ya kamo hanunta ya zaunar gaban mirror snn ya janyo mata lotion dinta na shafawa ya miko mata karamin towel na goge jiki yana smiling yace "yi sauri ki shirya toh"ba musu ta tsane jikinta snn ta fara shafa lotion din kafin ta gama ya fiddo mata kaya har inners,,ta sa snn ta koma gaban mirror ta shafa powder ta goga eye pencil a idonta sai dan chapette a lips dinta,kallonta kawai yake riga da skirt ne na atampa dinkin ya zauna daidai a jikinta...ta Mika mai dankwali tana murmushi tace "daura min daddy"...baice komaiba ya karba ya zaunar da ita gaban mirror ya shiga daura Mata....dama ya saba daura Mata dankwali... hakanan yana zaune part dinshi ma wataran zatazo tace ya daura mata tun bai iyaba har ya fara koya....ta juyo tana kallonshi da faraa bayan ya gama daurin  tace"daurin yayi kyau daddy,thank u"ya kama hanunta suka fita parlor....saida ta gaisa da ummi da Mama hauwa snn yace suje dinning taci abinci....ummi ta kama haba tana kallon hauwa tace"kinga yarinya kmr ba itace ta kusa sume min ba jiya Amma ki ganta ynxu kmr warce zataje gasar kyau sbd uban ya shiga ya lallabota....mama hauwa tayi dariya kawai.
Shi yaja Mata kujera ta zauna snn yayi serving dinta yace "oya yi sauri kici unguwa nakeso muje"tana kallonshi tace "daddy Kai kayi break fast din ne?....shi sai ynxu ma ya tuna rabonshi da abinci tun break fast din jiya....yaja kujera ya zauna itama tayi serving dinshi snn suka faraci.
Parlor suka dawo bayan sun kammala yace baby je dauko hijab dinki zamu fita....da murnarta ta tafi daki ummi na kallonshi tace in Kuma zakuje? shopping zamuje ummi ko zakije kema?ta girgiza Kai tace ni bazan iya wnn gantalin nakuba Taheer...gadai sako zan bada sai ku biya gidan Ramla ku Kai Mata.... zan kirata sai in Mata bayani.....yace "ba damuwa ummi sai ki bama baby ta taho dashi"....to shknn sai Kun dawo"snn ta mike xuwa dakinta...ta dauko saqon tabama Layla kmr yanda yace......a cikin mota ta sameshi ta bude front seat ta shiga itama....gidan Ramla suka fara zuwa bayan yayi parking yace"baby yi sauri ki Kai mata sakon ki fito"tace
Daddy bazaka shiga ciki ba"....ya Dan shafa Kai yace kice ina gaisheta kawai....ba saina shigaba...kafin ma tayi mgn ya bude mata mota yace "oya jeki fito Ina jira....ta sauka ta shiga gidan bayan some mins suka fito tareda Ramlan da katon cikinta don da gani ta kusa haihuwa.... ta karaso side dinshi tana smiling tace yaya Ina wuni"....ya amsada lfy Lou Ramla ya jikinki?...ta danyi murmushi tace "Alhamdulillah ya aiki"....aiki alhamdulillah muna sauri shiyasa ban shigoba...tayi murmushi kawai don tasan dama koba sauri yakeba bai zama lallai ya shigaba....gidan Yaya nafisa data girmeta ma bai shiga balle ita da yake ganinta yar karama....ya zaro kudi daga aljihu ya Mika Mata... tayi godia snn yaja motar suka bar layin....Saida suka hau titi Layla tace"dady Ina zamuje?....ya juya ya kalleta sai yadanyi murmushi yace" zance Zaki rakani".....ta wara ido hadda gyara zama tace "are u for real dady?don Allah da gske?....kawai taga ya kwashe da dariya sai ta koma gefe tana turo baki....daidai wani boutique na kayan mata taga yayi parking.....ta juyo da sauri tana kallonshi ya daga Mata gira yace"ba nace zamuzo a siya hijabs ba"... dan murmushi kawai tayi...yaa bude mota ya fita itama ta fito suka shiga ciki.

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now