🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf✨
Wattpad@ummuashraf22
09
Itama Layla ganin a yanayinda daddyn nata ya fita ta Mike da sauri zuwa masaukin nashi ta shiga knocking jin kofar a rufe take..."daddy plss open the door bakada lfy ne?..ta fada daga nn inda take tsaye...tayi kusan minti goma tana bugu Amma no response Usman ne yace Mata maybe baya ciki haka nn ta hakura suka koma ba don ta yadda ba...sai tunani take to meyake damunshi??
Taheer kam kafin dare yayi nisa zazzabi me zafin gaske ya rufeshi...yana kudundune cikin blanket sai rawan sanyi yake...yanata kokarin ya dena tunanin komai Amma his heart is not helping matters at all...ya kasa dena tuna maganganun da sukai da alhaji da yai tunanin Layla zata auri wani kuwa ji yake tamkar zuciyarshi zata dena aiki..gaba daya ya susuce sai surutai yakeyi shi kadai"ya rabbi why me?rabbi ka taimakeni ka ciremin son yarinyar nn daga zuciyata...Allah ka yayemin wnn soyayya ko zan samu sassaucin abinda nakeji"haka yaita surutai har garin Allah ya waye bai samu bacci ba sai da yai sallahn asuba bacci barawo yayi gaba dashi.
Itama Layla bata tashi da wuri ba...tayi wanka ta shirya ta dora dogon hijab kan dan towel din dake jikinta ta nufi boys quaters don amso kayanda zatasa a wurinshi...tana isa ta fara knocking daidai fitowanshi daga wanka yazo ya bude Mata...ta shigo cikin dakin idonta a kanshi tace daddy what happened to your eyes?ba tareda ya kalleta ba ya isa gaban mirror ya fara shafa mai a takaice yace daita"nothing" gaban mirror din ta karaso ta riko hanunshi tana kallonshi idonta har ya kawo ruwa tace"I don't believe you daddy...don Allah ka fadamin daddy bakada lfy ne...ta karasa mgnr hawaye na sauka kan fuskanta...ya jata gefen gado suka zauna ya shiga share Mata hawayen yace"mene abin kuka kuma..lfyna qlou na fada maki...kaina ne kawai kemin ciwo..."to daddy kaje ayi maka allura mana...dukda bacin randa yake ciki Saida ya Dan saki murmushi snn yace"don't worry idan munje gida zansha magani so stop crying kinji...a hankali ta rungumeshi gam tana share hawayen tace I love you so much Daddy..Ni banaso ina ganinka a haka...nafiso kullum in dinga ganinka kmr yanda kake...wani tsalle zuciyarshi tayi jin yanda ta rungumeshi..a hankali yai hugging nata back shima yanajin kalmar I love you din nn har cikin kwakwalwarshi..kawai sai zuciyarshi ta raya mai wata rana haka zata fadama Usman tana sonshi maybe ma har hugging nashi zatayi..da sauri ya saketa tareda mikewa ya koma gaban mirror zuciyarshi sai kaiwa da kawowa take..kawai the thought of her telling someone she loves him yasa yaji tamkar ya kashe kanshi ya huta..ta sake dawowa gabanshi tace"daddy kayana zan dauka...ba tareda ya kalleta ba yace" gasu can"..ba musu taje ta dauka tana dab da fita taji yace"kiyi sauri ki shirya da wuri zamu tafi...tace toh snn ta fita duk jikinta a sanyaye.
10 daidai sun gama sallama da mutanen gidan sun fito...driver zai saukesu a kano daga nn su karasa Abuja a jirgi...Usman ya zagyo saitin inda Layla take Yana Mata mgn kasa kasa...da sauri Taheer ya dauke kanshi Yana kallon gefe...gabanshi na tsananta faduwa...ganin lokaci na kurewa yacema driver"let's start going banaso muyi missing flight...nan driver ya tada mota usman ya matsa baya yanata dagama Layla hannu har suka fita a gidan...Layla ta Kai dubanta ga Taheer da har ynxu kanshi na window ta matso kusa dashi a hankali ta rungumo hanunshi a kirjinta ta kwantar da kanta a shoulder dinshi snn ta lumshe ido kmr me bacci...a hankali ya juyo da fuskarshi yana kallon yanda ta makale mai..wasu hawaye suka taho mai yai kokarin maidasu tareda sa hanu ya janyo daya hanun nata ya shiga murxawa a hankali..shi kadai yasan abinda yakeji duk sa'adda ta rabeshi musamman ynxu da yake ganin ya kusa rabuwa da ita rabuwa Kuma na har abada..a haka bacci yai awon gaba dasu basu tashi farkawa ba Saida suka shigo kano driver na tambayan Ina zai kaisu...da sauri yace mai ya kaisu airport kawai...da yayi niyyan su biya gidan umma Amma he can't..yasan idan yaje a haka zataita tambayanshi meke damunshi and he can't tell the truth..driver na ajiyesu ya tafi..su kuma suka zauna jira har time na tashinsu yayi suka tafi.
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
General FictionDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...