🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
19
Jin yayi shiru umma ta sake cewa"Hello"...da sauri yace"eh Ina jinki umma...wnn ai abin farin cikine umma baima kamata a tambayeni ba...kunada iko da Layla tamkar yanda nakeda iko da ita...zanyi mgn da Alhaji duk yanda mukai dashi I will let you know...nasan InshaAllah ma bazai ki amincewa ba...Allah ya tabbatar da alkhairi...cikeda farin ciki umma tace"shknn na gode sosae son Allah yayi Albarka...ya amsa da Ameen Ameen Umma..duk yadda mukai da Alhaji zan kiraki"...umma tace to Ina sauraronka..Allah ya jishemu alkhairi...tana ajiye wayan ta dubi Nafisa da tsantsar farin ciki tace"yace duk yadda sukayi da mahifinshi zai kirani"...Nafisa tace"nasan ma bazai ki amincewa ba"...umma tace Allah yasa"...Nafisa ta danyi shiru for some secs snn tace"amma umma wa zai fadama ummi"...umma tace"so nake naji yanda sukai da mahaifin nashi...idan sun amince zan kira Uncle din Taheer in sanar dashi...shi Kuma sai ya kirata ya fada Mata...nasan dai da kyar idan baayi rigima da itaba amma komai mai wucewa ne..
A bangaren Taheer kuwa...he's eager yaji amsan da umma zata bashi...tace she'll talk to duk Wanda ya kamata...and hakan yana nufin har ummi knn...Saida gabanshi ya fadi daya tuna ummi fa bai zama lallai ta aminceba...Karan shigowan text a wayshi ya dauki hankalinshi...ya dauko wayan ya duba tareda sakin murmushi yace"Alhamdulillah"..snn ya mike zuwa part din ummi...Nafisa ce zaune kadai a parlon sai hibba dake jikinta...wata irin kunya da bai san yanada itaba..yaji ta kamashi...zuwa yanxu yasan dole taji mgnr...duk sai ya daburce kmr ya fita daga dakin haka yakeji...Nafisa na kallonshi ta lura kmr kunyarta yakeji...sai tayi murmushi tana cewa"hope dai ba kunyana kakeji ba bro"...Taheer yayi diff...kmr ruwa ya cinyeshi...wai yau shine kejin kunyar Nafisa..his younger sister...ko da yake ai dole ma yaji kunya...shi kanshi duk ya tuna cewa Laylan da yake mutuwar so fa diyar qanwarshi ce sai yaji kunyar kanshi...kwamacala knn😹yana in Ina yace daita"what kind of kunya Kuma?...you know ba haka bane.. it's just that ban kula dake a wurin ba"Yana gama fadan haka bai jira jin me zatace ba yasa Kai ya fice...Layla ta fito daga dakinta da sauri...tana kallon Nafisan tace"Mami kmr naji muryan daddy yanxu a parlon nn...I want to talk to him"...Nafisa da har yanxu bata bar murmushi tana mamakin sudden change din Taheer din ba tace"yanxun nn ya fita"...Layla bata sake cewa komai ba ta bi bayanshi da sauri...Yana dab da shiga part dinshi ta sameshi...bata mai mgn ba Saida ya bude parlor ya shiga snn ta shiga itama...ya zauna Yana kallonta yace"so kina bayana knn"...tace"yes daddy I want to talk to you"..."alright am all ears"...ya fada yana gyara zamanshi...Layla tace"daddy naji kmr ance post ume result dinmu is out fa"...yasa hanu yai cupping fuskanta...Saida ya manna mata peck a goshi that last for 2-3 mins snn ya daga idonshi a kanta yace"da gaske ne ya fito baby..and you've made it...I mean kinyi passing"...Layla ta zaro ido tanajin good news...kawai tai hugging dinshi tight tana fadin"am so happy daddy"...Yana shafa bayanta shima yace"am happy for you too baby...now tashi muje in sayo maki gift"...ta dago tana kallonshi excitedly tace"da gaske daddy?..yace"yes tashi"...ba musu ta mike...ya kama hanunta suka fita daga parlon...tace"daddy zan dakko hijab Dina"...yace"no get into the car...zamu siya a can"bata sake mgn ba ta bude mota ta shiga tana mamakin wai yau daddy ne yace ta shiga mota bako hijab..what has came over him?...shima shiga motan yayi...harga Allah yasan inta koma ciki zatace fita zaiyi da ita...shi Kuma yanxu kunya yakeji...bai taba sanin yanada kunya ba sai yanxu...so it's better su fita a haka tunda she's decent and motan nada tint...
Saida ya fara tsayawa ya sai mata very long hijab ready made daya Kai Mata har kasa...snn ya koma cikin motar ya bata...tasa..snn yaima motan key...suka tafi.Layla nata baza ido taga yayi parking a wani babban shop na electronics haka...ya bude mota ya fita itama ta fito suka shiga ciki...inda wayoyi suke ya kaita yace"choose anyone you like tunda kin fasa wancan"...Layla daketa faman doka murmushi ta zaba wayan ta nuna mai...yana kallonta yace"tayi maki"...ta daga Kai da sauri tace"yes daddy...thank you"... murmushi kawai yai mata suka karasa inda zai biya kudin ya biya snn akai musu packaging suja tafi abunsu.
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
General FictionDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...