🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf✨
Wattpad@ummuashraf22
06
Back to labari...
Ranan kusan raba dare sukai hira a parlor gaba dayansu har yaran,sai can dare snn kowa ya tafi daki ya kwanta.
Washe garima still hakan ne ya fari,sai bayan sun gama lunch Taheer yacema yaran su shirya zasuje unguwa,hakan kuwa akai duk suka shirya, Al'ameen, Ramadhan da Kuma Layla,sukayima su ummi sallama snn suka tafi.
Gidan Ramla suka fara biyawa wnn karon dai anyi saa Taheer ya shiga ciki Amma basu dadeba yace su tafi,yawo suka shigayi sosae,sunje parks iri iri sunje shopping,su Al'ameen sukace akwai park din da suke son zuwa don haka ya nufi can dasu.
Bayan sun fito a mota ya samu wuri ya zauna su Kuma suka shiga wasanninsu Yana gefe Yana kallonsu,yana Kuma lurada wata yarinya dake gefenshi sai kallonshi takeyi kmr ta samu tv,Yana Shirin barin wurin sai ga Layla ta zauna gefenshi tana mai murmushinta me kyau tace daddy wayana zan dauko cikin mota zamuyi pictures ne"ba tareda yace komai ba ya Mika Mata key din ta tashi ta tafi,tana Shirin bude motan taji sallama a bayanta,ta fasa budewan ta juya tana kallon mai sallaman,budurwa ce kyakyawa tanata murmushi,itama Layla murmushin tayi Mata snn tace sannu"yawwa"ta amsa Mata kafin taci gaba"don Allah sis taimako nakeso kimin idan ba damuwa"Layla ta gyara tsaiwanta tace umhum inajinki"yarinyan ta juya ta kalli Taheer snn tace don Allah wancan mutumin uncle dinki ne ko brother dinki? Layla ta juya ta kalleshi itama face dinta da murmushi snn tace"daddy na ne"yarinyan ta danyi shiru tana kallonta ta sake juyawa ta kalli Taheer din kmr dai bata yadda da abinda ta fada ba sai ta sake sakin smile tace to don Allah alfarma nake so kimin,tun da kukazo wurin nn nake kallonshi naji ya kwanta min a rai na Kuma kasa tunkaran inda yake,shine nakeso idan ba damuwa dn Allah kiyimin iso wurinshi inason yin mgn dashi,Layla daketa faman doka murmushi kmr an Mata albishir da aljanna tace"u don't have to beg me plss,idan kika shawo kanshi ni kaina ba karamin farin ciki zanyi ba,so don't worry bari inyi mgn dashi"tana gama fada ta juya zuwa inda yake zaune dama tun dazu Yana kallonsu Yana Kuma tunanin me suke tattaunawa daya sa Layla farin ciki haka.Ta karaso ta zauna dab dashi snn tasa hanu ta kamo nashi ta wani langabe irin yanda tasan idan tayi mai hakan yana saurin yi mata duk abinda takeso idanunta cikin nashi tace"daddy plss I want a favour from you"ya kauda kanshi gefe ganin yanda har yanayinshi ya fara sauyawa cikeda karfin hali yace"what"ta sake marairaicewa tace daddy waccan matan ne takeson mgn dakai Amma ta kasa zuwa shine tace i should talk to you Dan Allah daddy kar kace aah plsss,at least listen listen to her bakasan me Allah zaiyi ba"ya lumshe ido ya bude Yana sake jin wani baqon al'amari na ziyartanshi,da tasan yanda shagwaban nn nata keda effect a kanshi da bata ringa yimai Shiba,ya daure dai yace alright kice tazo"cikeda murna ta dago hanunshi dake cikin nata ta manna mai peck snn ta mike zuwa inda yarinyan ke tsaye,shiko Taheer mutuwan zaune tayi,gabaki daya ta hargitsa mai lissafi,yai kokarin daidaita kanshi ganin yarinyan ta kusa karasowa inda yake,idanunshi har sun canza launi"Assalamu alaykum"yarinyan ta fada bayan qarasowanta,ya amsa mata ciki ciki snn ya matsa Mata ta zauna,ba tareda ta kalleshi ba tace am sorry idan zuwana ya bata maka rai I just can't let go of you ne,Amma Dan Allah ko digits dinka ka bani inyaso sai muyi mgn ltr,ya juyo yana kallonta ba yabo ba fallasa yace don't worry Fadi abinda Zaki fada kawai"ta Dan gyara zama snn tace first inaso in tambayeka yarinyan can tacemin Kai dad dinta ne,da gaske ne?bai san sanda wani murmushi yai escaping lips dinsa ba,Yana kallon cikin idonta yace"ba gaskiya bane,she is my wife"ta zaro ido tace u mean wannan din matarka ce?ya girgiza Kai still smiling yace ya naga kinyi mamaki,baa riga anyi auren ba ai,yarinyan ta Dan kauda Kai snn ta qaqalo murmushi tace shknn Ni zan tafi,am sorry for disturbing u"bata jira cewarshi ba tayi gaba da sauri,shi Kuma ya bita da kallo Yana murmushi ya shafa beared dinshi yace"good girl"Layla na ganin ta tafi ta qaraso inda yake da sauri tana Dan turo baki tace dady me kace mata?ya danyi murmushi snn yace bance Mata komaiba"Amma naga ta tafi ranta a bace nidai am sure ka fada mata wani mgn"ya kamo hannayenta yace of course na fada Mata wani mgn,I have told her ni inada wadda nakeso"ta zaro ido da sauri tace Dan Allah da gske dady,Amma meyasa baka taba fadamin ba,I want to know her plss"murmushi kawai yakeyi Yana shafa gemu yace je kirawo su Al'ameen mu tafi"but dad...bata karasa ba ya katseta"just go and call them baby don't waste my time"bata sake cewa komai ba ta kirasu,suna zuwa Kuma suka shishiga mota suka tafi.
Saida ya sai musu kayan makwalashe snn suka nufi gida,Layla ce kadai ta shiga ciki su Kuma suka wuce masjid don time din sallah yayi.
Itama Layla bayan tayi sallah bata fito parlor ba Saida tayi isha'i,ba kowa parlon sai nafeesa data fito itama ynxu,ta kalli hibba dake bacci kan kujera tana kokarin daukanta saiga Layla,ta fasa zaukan nata ta zauna tareda daukan remote tace da Layla"dauki hibba ki kaimin ita daki"Layla ta zaro idanu tana kallon nafeesa tace"mami banji me kikace ba"cewa nai ki dauki hibba ki kaita daki,ta sake maimaita Mata,Layla ta Dan marairaice tace"Mami Allah bazan iya daukanta ba"nafeesa ta juyo da mamaki tana kallon Layla tace ban gane bazaki iya daukanta ba,,ta sake langabar da kai tace Allah Mami bazan iyaba kinga tanada nauyi fa Kuma dady yace in dena daukan abu me nauy...bata karasa ba nafeesa ta cillo Mata pillow dake gefenta,tana Mata mugun kallo tace"kin dauketa kin wuce ko sai na gaura maki Mari,sa'arki ce ni da zan saki abu kicemin bazaki iyaba?Layla da har ya fara hawaye ta shiga kokarin daukan hibba dake kan kujera,ta dago hannayenta nafeesa ta daka mata tsawa"karyamin 'yar zakiyi?Layla bakida hankali koh...daidai nan Taheer suka shigo parlon su Al'ameen na biye dashi,ya kalli Layla dake ta faman share hawaye snn ya kalli nafeesa yace"what's wrong?yaya wai yarinyan nan ince ta dauki hibba ta kaimin daki take cemin wani wai bazata iyaba...ba tareda yace komaiba ya nufi inda Layla ke tsaye tana sharan hawaye,ya janyota zuwa jikinshi ya shiga share mata hawayen yace"it's okay stop crying"nafeesa baki da hanci ta bude tana kallon ikon Allah,,ita data kawo mai kara instead of ya mata fada shine yake lallashinta..."yanxu yaya goya mata baya zakayi?kiri kiri nasata abu takiyi Amma har wani lallashinta kake..har ynxu Layla na jikinshi yace"ai ba cewa tayi bazayi ba koh?cewa tai bazata iyaba and mgnr data fada gsky ne bata iya daukan abu mai nauyi infact nine ma na hanata yin hakan,,still nafeesa da mamaki tace yanxu hibba har wani nauyi gareta da zatace bazata iya daukanta ba,..Saida ya zaunar da Layla kan kujera snn yace"wnn katuwar 'yar taki koni da kyar idan zan iya daukanta"yanzu dai kana nufin bazata dauketa ba,,yace kiyi hakuri gsky ni Bari in dauketa,ya dagata ya kaita har daki snn ya dawo yace to an Kai maki ita sai hankalinki ya kwanta me 'ya...ta danyi mai hararan gefe tace Kaine dai zaace me 'ya,,,dariya kawai yayi daidai lokacin su ummi suka shigo parlon,,umma na kallonshi tace akwai fa mgnr da nakeson yi dakai son"ya danyi shiru kmr Yana nazari sai Kuma a hankali yace toh,ta mike zuwa daki ya mara mata baya yayinda ummi Kuma ta zauna nan parlon nafeesa ta shiga bata lbrin yadda sukai da Taheer din,ita kam Layla samu tai ta sulale zuwa dakinta tun kafin ummi ta Ankara da ita.Suna shiga daki ta zauna gefen gado tareda bubbuga gefenta tace mai "zauna nan"baiyi musu ba ya zauna duk jikinshi a sanyaye,,umma ta fuskanceshi da kyau snn ta fara mgn"tambaya nake son yimaka son and inaso ka fadamin gaskiya abinda na tambayeka"ya jinjina Kai yace InshaAllah..."inaso ka fadamin Taheer kanajin sha'awa ne koko bakaji gaba kwata kwata?ya zaro idonsa da sauri yana kallon umman yace"umma wnn wace irin tambaya ce?ta dakatar dashi amsa nakeson ji ba cewa nai ka tambayeni ba,,,yai shiru na tsawon lokaci kmr dai bazai ce komai ba,har saida ta sake mai mgn snn ciki ciki yace"inaji"then meyasa bazakayi aure ka samu wadda zata dinga kawar ma da sha'awan ka ba,kodai kana neman matane??tambayar ta sake bashi mamaki sai yai shiru kawai ya kasa mgn...Ina maka mgn kayi shiru ko ban isa dakai bane?a hankali yace wallahi ban taba neman mata ba umma,Ni ban taba ma kusantan abunda zai alakantani da zina ba,tace indai abunda ka fada gsky ne meya hanaka aure,sa'o'inka da kannenka gasu nn duk aure garesu da yara Amma Kai ko damuwa ma bakayi,naga alama idan aka xuba maka ido haka zaka kare rayuwarka ba tareda kayi aurenba,to bari kaji in fada maka,wnn shine last worning da zamu baka,kodai ka fito da matar aure ko Kuma mu zaba maka Mata da kanmu,Kuma wlh duk wadda aka zaba sai ka aureta don bazamu zuba maka ido ka lalata rayuwarka ba"umma ta kare mgnr cikin fushi,shiko gaba daya jiyai kmr yai kuka har ya gaji da mgnr auren nn,he wish zai iya fada musu wadda yakeso amma he can't,haka yanaji yana gani zai auri wadda ba sonta yakeba,ganin yayi shiru umma tace"u know what?bakasan zafin haihuwa ba Taheer don haka bazaka gane me iyaye keji kan duk wani ala'amari daya shafi 'ya'yansu ba,da kanada 'da zaka fahimci tsananin qaunar da iyaye kema 'ya'yayensu snn zaka fahimci me akeji idan mutum yaga wani abu na Shirin faruwa da danshi"a hankali ya dago idanunshi da suka jajir Yana kallon umman yace"umma don't say this plss,ko ban haihuba inada baby and inayi mata sonda banajin ko 'ya'yan da na Haifa zan sosu kmr haka,Ina sonta fiyeda yanda nakeson kaina,Ina damuwa da lamuranta fiyeda komai a duniya,umma idan baby na rashin lfy wlh kusan tare muke ciwon,nima kwanciya nakeyi bazan taba samun sukuni ba sai ta warke,idan tana cikin bacin rai ji nake kmr in dauko damuwan in dawo dashi kaina sbd banason ganinta a haka,snn idan tana farin ciki na tabbata nawa farin cikin Yana fin nata kawai sbd farin cikina in ganta cikin farin ciki,inasonta sosae umma and ko a kanta nasan me 'da yake nufi wurin iyayenshi Kuma nasan yanda sukeji idan abu ya samu dansu Amma umma dn Allah ku bani lokaci,nayi alkawarin zan kawo muku matar da zan aura har gida"shiru umma tayi na tsahon lokaci tana nazarin kalamanshi,,ganin kmr tunani take yasa hanu ya riko nata, ta kalleshi da sauri shi Kuma ya langabe Kai yace kinji umma plss...ta sauke ajiyan zuciya snn tace shknn Allah ya zaba mafi alkhairi ya amsa da ameen,,ya mike ya fita bayan tace zai iya tafiya,ita Kuma ta zauna tana tunano kalamanshi.
Yau Monday tun safe suketa shirye shiryen surprise birthday party da Layla ta shiryama dadyn nata,komai a boye sukeyi don basuso ya sani.Karfe 8:30 ya shigo parlon cikin shirinshi na tafiya aiki ya gaisa da iyayen snn ya wuce dakin Layla daketa faman wrapping gifts din da zata bashi,mamaki sosae ya kamashi dayaji kofan a rufe yasan bata rufe kofa da key,yayi knocking,tace"Al'ameen plss go away idan na gama zan kiraka"mamaki ya sake kamashi jin abinda ta fada to me takeyi?yace baby open up its me"da sauri ta diro daga gado tana zare idanu,ta shiga tattara duk abubuwan data zube kan gadon tana boyewa tana gamawa taje ta bude mai kofan sai kalan murmushi take tace"dady nah"ya bita da kallo yanason gano abinda takeyi yace why did u lock the door?tace dady Al'ameen ne ke takuramin shine na rufe...yai shiru kmr bai yadda da abinda ta fada sai Kuma yace ohk zan wuce clinic toh"tace Allah ya kiyayemin Kai dady ya dawomin dakai lfy,amsa da ameen snn ya juya har ya kusa zuwa parlo tace dady karfe nawa zaka dawo?ya dakatar da tafiyar da yakeyi tareda juyowa yace"what are u up to?ta Dan wara ido tace am no upto anything dady kawai inason jine,kmr bazai fada mataba sai Kuma yace yau inada aiyuka da yawa gsky so zan iya kaiwa 6 ko ma infi haka,tace alright dady saika dawo yace Allah yasa snn ya fita,tana ganin fitanshi ta sauke ajiyan zuciya tana dafe chest tace gsky dady is very smart,har ya fahimci am upto something,well don't worry daddy na I just wanted to surprise you.
Mum Ashraf ✨
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
Ficción GeneralDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...