🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
Am sorry for keeping you waiting yesterday..Ina fama da headache ne wlh that's why ban samu nayi typing ba.
34
Hankali tashe Taheer ke share hawayen nata yace"baby what is it..and waya fada maki zakiyi loosing ko sharing dina da wata..you know I love you...I belongs to only you..so ki dena damun kanki kan such a minor issue"...Layla na girgiza ta sake cewa"an ce maza basuda tabbas"...wani mamakin ta sake ba Taheer don bai San duk me ya kawo wnn maganganun ba...yasan definitely wani ne zai fada mata wani abun ita Kuma ta yadda...ya dago kanta yana kallon wet face dinta yace"baby calm down mana..duk meya kawo wnn maganganun..idan ma wani ya fada maki haka bai kamata ki yadda ba baby..you know how much I love you...I can die for you baby and you alone...so ki dena wasting min precious hawayenki kan wnn mgnr"...maganarshi ba karamin sanyaya Mata rai yayi ba...ta shiga share hawayen nata shima Yana tayata...ta rungumo hanunshi a jikinta kafin tace"and daddy daga yau inaso ka dena siyo mana abinci a waje...zan na shiga kitchen Ina yi mana girki da kaina"...kallonta kawai yakeyi don he's speechless...ita Kuma ta turo baki ganin kallon da yake mata tace"ni da gaske nakeyi fa daddy"...Taheer ya lumshe ido kawai sai ya sunkuyo yayi brushing lips dinshi a kan nata for like 2 secs snn ya sake rungumeta a jikinshi gam yana cewa"yaushe baby ta iya girki ban saniba"...still bakin a tunzure tace"am going to learn..ai kowama Saida ya koya snn ya iya"...Taheer na gyada Kai yace"naji..yanxu a Ina Zaki koya"....tace"zan na downloading videos Ina kalla..and zamu fara online cooking classes cikin week din nn"...yace"that's a great idea..kice zamu fara shiga kitchen munayin girkinmu da kanmu"...Layla da harta fara smiling tace"yeah"...ya sunkuyo daidai kunnenta yace"tell me wa ya baki wnn shawaran"...ta sake turo baki tace"ba kowa"...bakin nata ya ja da hanunshi yana fadin"idan baki dena turomin lips din nn ba zakisha mamakina wlh"...sai Kuma tasa dariya tana boye face din nata a jikinshi...shima yana smiling yace"to yanxu me zakici"...ba tareda ta dago kan nata ba ta nuna goran fresh milk dake kan table tace"nasha wnn..so am ok"...ya Dora kanshi kan nata Yana shaqan daddadan kamshin dake fita a gashinta yace"so yanxu Zaki kalla Twist Of Fate din"...ta dago kanta still smiling tace"eh mana..9 ake farawa ai"...ya mike tsaye Yana fadin"to bari in dauko fresh milk din nima insha tunda kin hanani cin abincin"...batace mai komai ba..tanadai binshi da kallo har ya fita daga parlon..ta sauke ajiyar zuciya mai karfi kafin tace"in Allah ya yadda na kusa iya girki nima"
Shiko Taheer har yanxu bai bar tunanin waya bata wnn shawaran ba...yasan dai haka nn bazatayi wnn tunanin ba..amma ko waye ya bata wnn shawaran ya kyauta kam...dukda rashin iya girkin nata ba wai yana damunshi bane amma sai yaji idan har zata koya din zaiso hakan...at least zasu huta da fadan da sukesha wurin umm.
Washegari da safe kmr yanda ta fada..da kansu suka shiga kitchen bayan tayi downloading different videos na lunch.. breakfast da dinner...tun daren jiya take aikin kallan videos din idan yaje karshe haka zata sake dawowa...cikin vidoes din ta samu very simple one.. Wanda sukeda engredients dinshi a gida tace shi zasuyi da safe...haka kuwa akai don daga ita har Taheer din suka shiga kitchen suna yin aikin tare...basu gama breakfast dinba sai wurin 8:30 Allah yasota ma yau 9 zata fara lectures ba 8 ba..
Bayan sun gama suka haura sama kowa yayi wanka ya shirya snn suka sauka don yin breakfast din...yau da kanta tayi serving dinshi snn itama tayi serving kanta...idanunta a kanshi lokacin da ya fara cin abincin tanaso taga reaction dinshi..gabanta sai faduwa yake don gani takeyi kmr baiyi dadi ba...shiko Taheer da yaci sai yaji abincin is not that bad...tayi kokari sosae a matsayinta na first timer dai...sai ya sakan mata smile tareda yi mata alaman jinjina da hannunshi...ta saki wani wawan ajiyan zuciya tana murmushi...at least dai baice abincin ba dadi ba...sai yanxu itama ta samu ta faracin abincin...itama din bataji irin rashin dadin nn ba sosae a bakinta...so sai ta karajin dadi tareda alkawarin zage damtse ta koyi duk wasu nau'i na abinci don ta na burge mijinta itama(umh su Maryama an shigo gari😅)
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
General FictionDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...