chapter sixteen

1.3K 79 4
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

This whole page is dedicated to my Wattpad people😇you people are really amazing..thank u all for loving and reading Dr.TAHEER..ur comments are really encouraging me..so keep it up..Ummu Ashraf loves u sosae♥️🔐

16

Washegari umma ta tura Layla dakin Taheer..ganin har wajen 11 bai fito ba..tace aje a gano ko lfy..Layla na shiga Kai tsaye dama bedroom dinshi ta nufa...yana kwance kan bed...ya kudundune cikin bargo..sai rawan sanyi yake...da gudu Layla ta haura kan gadon ta yaye bargon tana kallonshi tace"innalillahi wainna ilaihi rajiun..daddy meke damunka"...a hankali Taheer ya shiga kokarin mikewa zaune amma ya kasa...sai kawai ya koma tareda sake kwanciya...Layla ta fashe da wani matsanancin kuka tace"na shiga uku...daddy wai meke damunka haka"sai Kuma ta shiga kokarin sauka daga kan gadon tace"Bari inje in Kira umma"...tun kafin ta sauka Taheer yai karfin halin mikewa ya dawo da ita kusa dashi...ya rike hanunta gam cikin nashi...yanason yin mgn Amma ya kasa...a hankali ya maida idonshi ya lumshe kawai sai ya fara hawaye...baison yin kuka gaban Layla..amma he couldn't stop himself...hawaye yakeyi sosae kmr karamin yaro...Layla ba karamin tashin hankali ta shiga ba..ganin yanda yake hawaye...ta dora duka hannayenta a Kai ta sake rushewa da uban kuka tace"na shiga uku na lalace...kuka fa kakeyi daddy..don girman Allah ka fadamin mene matsalanka...meke damunka haka da har zai saka kuka daddy.. pls tell me"...a hankali Taheer ya bude idanunshi yana kallonta..kuka takeyi da gasken gaske...hakan Kuma ba karamin hurting dinshi keyi ba...ya gwammace yaita zama cikin yanayin da yake ciki yanxu..da dai tayita kuka haka...da kyar ya tattaro sauran energy dinshi ya janyota jikinshi..ta rungumeshi tsam tana ci gaba da kukanta...a hankali yasa hannayenshi ya rungumeta shima...sun dauki kusan 3 mins a haka kafin ta dago..idanunta a kanshi still bata dena hawayeba..kafin tayi mgn Taheer yai cupping fuskanta da hannunshi yace"banason kukan nn baby...I've told you babu abinda ke damuna...but definitely idan zaki cigaba da wnn kukan komai ma na iya faruwa Dani..you have no idea yanda zuciyata keyi idan kina kukan nan..sai ya saki face dinta ya kama hannayenta gam yace"ki taimaka min ki dena  domin Allah baby...bazan iya daukaba wlh...abubuwan zasumin yawa plss"...da sauri Layla ta shiga goge tears dinta tana girgiza Kai tace"na dena kukan daddy...bazan karaba InshaAllah...but daddy don Allah mene ke damunka...ko ince umma ta kira doctor ya dubaka...or better still in Kira maka dr.salees yazo ya dubaka...inada number dinshi ay"...lokaci daya Taheer ya hade rai jin abinda tace...ya kalleta a kausashe yace"wane dr.salees?...Layla tadan buda ido snn tace"dr.salees na clinic dinka mana daddy... friend Dina ne a...bata karasaba yasa hannu ya buge Mata bakin...yana Mata mugun kallo yace"don't you dare..kar ki kuskura ki sake cemin wani namiji is your friend...Layla na shafa bakin daya buga da hanunta kmr zatayi kuka tace"to kayi hakuri daddy"...Saida ya koma ya sake kwanciya snn Mata"you can leave"...ta kamo hanunshi tace"daddy nace kayi hakuri fa"...idonshi a kulle yace"naji...ki tashi ki tafi baby I want to sleep"...ganin yanda yai mgnr rai a bace ta sauka a gadon zata fita..ta sake juyowa tana kallonshi kafin tayi mgn yace"baby leave..don't let me repeat my tself"...bata sake yunkurin mgn ba ta fice daga dakin... yanajin ta fita ya mike da kyar ya sama kofan key snn ya koma ya sake kwanciya...yasan for sure zata fada a halinda taganshi and ko ummi batazoba yasan umma sai tazo...shi Kuma bai shirya amsa tambayoyin da zasu fito a bakin umma ba so it's better ya rufe kofanshi kawai...he needs to be alone and think of a way out of this mess.

Har yamma Taheer bai fito ba...duk anje part dinshi Kuma yaki bude kofa...both umma da ummi are very worried...Layla kuwa dama baa mgn..don tun dazu take musu kuka wai a Kira doctor yazo gida ya dubashi...Saida umma ta kusan maketa snn tayi shiru...but har zuwa yanxu bata bar hawaye ba...she is so worried about halinda taga daddy a ciki..she can't stand seeing him like that...she can't.
Suna nan zaune jigum sai gashi ya shigo bayan isha'i...yanata kokarin boye damuwan dake fuskarshi ya shiga binsu da kallo...kawai sai ya fashe da dariya ganin yanda suke zaune kmr gidan mutuwa...a fusace ummi tace"bakada kirki wlh Taheer...ya zaka sanyamu a damuwa snn kazo kana mana dariya sai kace abokan wasanka...Taheer ya Dan tsgaita da dariyan...ya samu wuri ya zauna snn yace"well am sorry ummi...kune kuka bani dariya Naga kunyi jigum kmr gidan makoki...tsaki ummi taja snn ta mike zuwa dakinta...cikin ranta kuwa tasan duk dariyan nn da yakeyi...yake ne...zuwa yanxu ba karamin tausayi yake bata ba...she prays maganin da aka bashi yayi aiki...tasan InshaAllah zai Dena duk damuwan da yakeyi..don ita har ga Allah tunaninta baida lfy ne...shiyasa baya sha'awan yin aure.

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now