🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf✨
Wattpad@ummuashraf22
04
Bai sake cewa komai ba kawai ya dauketa yai part dinshi da ita ummi na mara musu baya....ya ajiyeta kan bed dinshi snn ya nufi fridge din da yake ajiye drugs da injections ya lalabo alluran da zai Mata... ya dauko syringe a first aid box duk ya diririce da kyar ya gama withdrawing injection din ya dawo kan gadon yace "ummi riketa"...ba musu ummi ta kwantar da ita rub da ciki ta rike hannayenta.... a hankali yayi Mata alluran sai kuka take....bayan ya gama ya zauna gefen ummi tareda dafe kai da hannayenshi biyu....har ya fara developing fever....ummi tagyarama Layla kwamciya ta rufeta da duvet snn ta dafa kafadanshi cikin sigan lallashi tace"don Allah ka dena wnn damuwan Taheer....ya kamata ace by now ka saba da ciwon maran nn nata tunda haka takeyi every month... Kuma kai da kanka kasan it's normal da zaran tayi aure zata dena....ko kana suspecting wani abun ne?.....da sauri ya girgiza mata kai yace "ba abinda nake suspecting ummi.... am just worried about her... tanashan wahala sosae"....ummi tayi murmushi ta shiga patting dinshi har ya dan sakko snn tace Bari ta tafi tunda Layla ta samu bacci.....ya dade zaune a wurin yanata kallonta tana bacci sai can dayaga dare yayi ya mike jiki a sanyaye ya shiga bathroom yayi wanka yasa pyjamas dinsa snn ya kwanta can karshen gadon....ya jima sosae Yana kallonta kafin bacci ya daukeshi.
Can cikin dare ta farka tasa mai kuka wai bayanta na ciwo Kuma....ya bata drugs Tasha snn ya samu ya lallabata ta koma baccin.... shi kuwa kasawa yayi daga karshe sai kawai ya mike zuwa bathroom ya dauro alwala yazo ya fara sallah bai komaba saida yayi sallahn subhi.
Har wurin 10 Layla bata tashi ba shi Kuma ya kasa barin inda take Yana nn zaune sai kallonta yake kmr tv....sai after 11 ta tashi lokacin ummi bata dade da fita ba....ya hada Mata ruwa tayi wanka ta shirya nn dakinshi snn ya kama hanunta zuwa part din ummi ya bata abinci da kanshi taci snn tasha drugs ta sake kwanciya.... dukda dai ciwon bai Kai na jiyaba amma still ya kasa barin inda take don gani yake kmr wani abu zai sameta idan ya matsa...motsi kadan zai fara tambayan"what's wrong baby are u okay?...ba inda ke maki ciwo...do you need something...ummi ma na nn kusa dashi suna jinyan tare...lol😝
Bayan ya dawo daga masjid sallahn zuhr yanata sauri ya koma gida wai don karta bukaci wani abu baya kusa...Yana shiga gidan yaci karo da Yusuf zaune parlor shida ummi...ya karaso ya zauna shima suka gaisa duk hankalinshi na kanta...ummi ta mike zuwa dakin Layla su Kuma suka koma part din Taheer...Duk hiranda suke da Yusuf dai dai da second daya hankalinshi bai bar kanta ba.... har sukaje masjid sukayi sallan asr snn Yusuf ya wuce shima da sauri ya nufi part dinsu don yaga jikinta.
Saida Layla tayi kwana uku snn period dinta ya dauke ta koma normal activities dinta.Yau Thursday tun safe suka tashi da shirye shiryen tarban qanwar ummi da zatazo daga kano.... hajia Aisha Wanda suke kirada umma...gobe Kuma nafeesa itama zatazo daga porthacourt itada yaranta...kallo daya zakama ummi ka ga tsantsar farin cikin da take ciki na zuwan sister din nata da Kuma 'yarta ba...tun jiya aketa Shirin tarban baqin har zuwa yau....Karfe 3 daidai jirginsu yayi landing....Taheer ne yayi picking dinta daga airport...farin cikin da 'yan uwan suka shiga na ganin junansu bazai misaltu ba sbd ba karamin kaunar junansu sukeba...ranan raba dare sukayi suna hira gaba dayansu a parlor...bayan sun koma daki ma suka Dora...don ummi cewa tayi kusada 'yar uwarta zata kwana.
Washe gari misalin karfe 11 Taheer ya shigo parlorn ummi cikin shirinshi don 12 ne jirginsu nafeesa zaiyi landing...ya samesu su biyun a parlo ya zauna gefen umma ya Mata side hug yace"Ummata barka da safiya"...tana murmushi tace "barka dai son...hope ka tashi lfy...lfy Lou Ummata"ya dubi inda ummi ke zaune yana murmushi yace" ummi barka da safiya"....ummi ta dan tabe baki tace barka dai....ynxu bazakaje ka dauko min yarinya daga airport ba salon tayita zaman jiranka Taheer"....ya mike Yana fadin "ynxu xan tafi ummi ai akwai sauran time... bari inyima baby mgn ta fito mu taf...tun bai karasa ba ummi tace"don Allah ka rabu da Layla kaje ka daukomin su ka dawo...idan kace zaka biyema Layla bata lokaci zakuyi wlh...yadan wara ido yana kallon ummi still smiling yace "ynxu ummi sbd zanje dauko 'yarki ni Kuma sai in tafi in bar tawa 'yar"...ummi tayi murmushi kawai tace fitsararre kawai"...shi Kuma ya karasa dakin Layla...tana tsaye ta gama shirinta cikin black Arabian gown daya mugun yi Mata kyau....ta danyi rolling da mayafin rigan qafanta sanye cikin loafas shoe dinta kalan stones din rigan sai wayanta datake jujjuyawa a hanunuta tana tunanin ta inda zata fara fita a haka....tasan da kyar idan baice sai tasa hijab ba...tana cikin tunani tajishi gab da ita...ta dago kanta da sauri tana kallonshi kmr yanda shima kallon nata yake with adoration...shigarta ba karamin tafiya yayi dashi ba...tayi mai kyau fiyeda tunani...ta danyi murmushi ta kamo hanunshi tace"daddy ka shirya ne?...yace"na shirya mana baby...kema kiyi sauri ki gama ynxu xamu tafi"...har ya juya zai fita tayi karfin halin cewa ai Nima na gama daddy...muje kawai...da sauri ya juyo yana kallonta from head to toe thinking ko baiji daidai bane...why on Earth zatace zata fara fita da such dressing....ganin kallonda yake mata ta marairaice tace"dady dn Allah ka barni yau in fita a haka kaga iyakan mu airport....Kuma dagani sai Kai zamu tafi dady kar kace sai nasa hijab plss...yai shiru Yana kallonta Yana tunanin kar Kuma taga kmr Yana matsa Mata....Sam baison taga kmr takurata yakeyi amma seriously bai son ta ringa fita a haka...yasan tanada hadari cox tanada sura mai daukan hankali...dole zai hakura yau dayadai ya barta taje a haka... after all family dinta zasuje dauka...sai ya danyi Mata murmushi yace alright muje"...mamaki sosae ya kamata cox she never thought zai amince haka so easily...ya juya ya fita ta mara mai baya...ko da sukaje parlor umma ta hau tsokanarta wai duk su Al'ameen akama wnn kwalliyan" tayi dariya kawai snn tace umma ko dai kishi kikeyi sbd kinga nafiki kyau...dakuwa umma tayi Mata tace "kinci gidanku...Zaki dawo ki sameni kuma...tana dariya ta fita ta samu har ya shiga mota....ta bude itama ta shiga snn suka bar gidan....Tafiya suke cikin silence duk ranshi a bace baiso ta fito a hakaba...suka tsaya a wani danja shi kawai gani yake kowama kallonta yakeyi sbd tayi kyau...wani bakin cikin yaji ya sake taso mai...how he wish ba da wnn motan ya fitoba cox wnn babu tint...dole haka ya hakura har suka karasa airport...nan cikin mota suka zauna har jirginsu yayi landing passengers din ciki suka fara fitowa....ya bude motan yafita itama ta fito....
A hankali take saukowa daga jirgin tana sanye cikin dogon riga na wani lace peach...ta yafa veil dinta shima peach color hanunta rikeda hand bag dinta...sai phone dinta a wani hanun...tanada dan jiki amma ba sosae ba...snn tanada tsawo...kallo daya zaka Mata kagane ita ta haifi Layla sbd tsananin kmr da sukeyi...Al'ameen na bayanta yana janye da trolleys dinsu...sai ramadhan dake rikeda hanun hibba...da gudu Layla ta nufi wurinsu ta shiga hugging yaran daya bayan daya...bayan sun saketa Kuma suka yi wurin Taheer shima da gudu suna hugging dinshi...shima yai hugging nasu back tareda pecking cheeks dinsu...nafisa ta karaso gefensu tana kallonsu sai kawai taji Layla tayi hugging dinta itama hadda yi mata peck a cheeks dinta....nafisa tadan wara ido da murmushi tana kallon Taheer dayake rikeda hanun yaran hr yanxu snn ta girgiza kai tace"ka lalata 'yarka wlh...jifa hadda wani yimin peck kmr saar wasanta"..Yana murmushin shima ya shiga sa yaran cikin mota yace"yarinya dadi ma ya kamata kiji babyna tayi pecking dinki...and idan ku ba haka kuke ba to mu haka mukeyi ko baby?...Layla ta daga mai Kai tana murmushi yace"yes daddy"..nan dai suka shiga mota zuwa gida.Bayan isansu gida aka gaisa...ummi tace suje su Dan watsa ruwa kafin a gama lunch... nan kowa ya tafi respective dakinshi.
Don Allah kuyi managing nasan baida yawa am little busy shiyasa Amma InshaAllah next update zanyi me yawa🥰
Mum Ashraf ✨
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
Ficción GeneralDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...