chapter fourty

2.1K 94 10
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

40

Taheer ya runtse idanunshi gam yanajin yanda zuciyarshi ke tafasa..wai he want her to become his future wife..the mother of his kids...wnn words ba karamin lalata mai zuciya sukayi ba..the thought of someone saying zai aureta har ta haifa mai 'ya'ya yasa yaji he wants to murder that person..like how dare he zaiyi tunanin auren matarshi har yai mata ciki ta haihu...ya dauki tsawon lokaci idanunshi rufe..sai maimaita innalillahi yakeyi har karshe..he wants to calm himself down don idan yace zaiyi mgn yanxu yana iya dura mai ashar...
shiko AY Gambo relaxing yayi yana kallon yanda bacin rai ya bayyana face din Taheer din karara..ya tabbata ba karamin so yake Mata ba kmr yanda shima din ba karamin son yake Mata ba...
Taheer Saida ya samu wutan dake ci cikin heart dinshi ya dan lafa snn ya bude idonshi da ya koma jajawur sbd bacin rai... yana kallon AY Gambon yace"didn't she tell you she's my wife"...AY ya dan daga kafada yace"of course she did..amma ban yadda da ita ba"...yana rufe baki Taheer yace"meyasa baka yadda ba"...Saida ya gyara zamanshi snn yace"sbd an sanar dani dama haka zata fada..sister dinta ta tabbatar min da cewa kaine kake sa tana koran duk saurayin da yazo wurinta ta hanyan cewa she's married to you..so shiyasa ban yadda ba"...
Taheer goshi ya dafa yana wani irin huci don he's becoming more angry...ji yake kmr ya shakeshi har sai ya dena numfashi...bai sake cewa komai ba ya dauki wayanshi da har yanxu ke ajiye bisa table..gallery dinshi ya shiga ya lalabo invitation card na bikinsu snn ya Mika mai wayan...Saida ya tabe baki snn ya karba wayan...ya gama karantawa tsaf snn yace"wnn bai isa prove da zaisa in amince she's your wife ba"...Taheer dake matukar kokari wajen danne anger dinshi yace"alright bani wayan"...ba musu AY ya Mika mai wayan...yana amsa ya shiga folder din da pictures din bikinsu suke snn ya sake Mika mai wayan..karon farko da yaji inama daurin aurensu ba unexpected yazo ba...yasan da dole zaa buga invitation cards yanxu sai ya nuna mai...shikuwa AY shiru yayi yana kallon pics din daya bayan daya...yasan dai tabbas Layla ce jikin pics din haka ma Taheer din...ga Kuma family nn ya gani ga kuma hall nn shedan cewa fa biki ne na gske...ya dauki tsawon lokaci sosae yana nazarin pics din kafin ya maida ma Taheer wayan...cikeda rudu da mamaki yace"but how...knn hakan na nufin Sameera karya tayi min knn"...da sauri Taheer ya zaro idanu waje yana kallonshi yace"Sameera...wace Sameera kake mgn akai"..."Hang on"...cewar AY yayinda ya zaro wayanshi shima daga aljihunshi...ya nemo pic din Sameera ya mikama Taheer wayan yana cewa"here she is"...da sauri Taheer ya amsa wayan tareda kallon pic din daya nuna mai...idanuwa waje sosae yake kallon AY yama kasa mgn..da kyar yace"wait...a ina ka San Sameera...I mean are you two related"...da sauri ya girgiza kai yace"not at all..ban Santa ba..infact banma taba ganinta ba sai sanadin Jakada"...Taheer na gyada kai yace"go on"...
Saida ya sauke numfashi snn yaci gaba"tun ranar dana fara dora idanuna kan Jakada Allah ya jarabceni da sonta...nayi kokarin boyewa amma daga baya sai na kasa...a lokacin ko sunanta ban saniba...ina sane nace zan raba masu assignment dana basu da kaina..sbd ta haka ne kadai zan San sunanta...ta hakan Kuma na gane sunanta Maryam Jakada...the next day da na shiga school sai na tura Class Rep dinsu ya kiramin ita..amma sai yace min bata zoba..the other day ma haka..ganin na shiga damuwa sosae..Class Rep din nasu ke cemin ai ya santa..yace min da akwai sister dinta wai friend din sis dinshi ce...yace zai hadani da ita cox ita kadai zata iya shawo min kanta...ban kawo komai ba nace mai na yadda...washegari sai yazo tareda wnn Sameeran dana nuba maka..ita ta sanar dani alakan dake tsakaninka da ita..ta Kuma snr dani cewa kana sonta amma family dinku basu son baka ita sbd age gap  dake tsakaninku...ta Kuma cemin ko Jakada zata shekara tana cemin she's married kar in yadda sbd haka kake sata ta fadama samarinta sbd ka samu ka aureta...she said all sort of things wasu ma bazan iya tunawa ba...so na yadda da abunda ta fada and nayi amfani dashi...tun ranan dana fara Kiran Jakada office dina banyi wasting time ba nace mata Ina sonta..amma sai tacemin inyi hakuri she's married..ban yadda da abunda ta fada ba sbd ancemin haka take fada..the following day dana kirata wlh har kuka tayi..she was begging me inyi hakuri in rabu da ita..that tana son mijinta kuma bataso wani abu ya shiga tsakaninta dashi...I still didn't agree.. washegari na kirata a waya don har number dinta da address dinta Sameera ta bani..samething happens  amma dukda haka ban yadda ba..ban Kuma sake kiranta ba sai wnn text dana tura Mata"...ya karasa mgnr cikeda rauni...
Taheer da yai shiru yana sauraron tuggun Sameera mamaki kawai yakeyi...is she this wicked dama har ya taba yunkurin aurenta...wato Allah ya taimakeshi knn da bai sa aureshi da ita ya faru ba..don da bazai taba gane this side of her ba..kawai sbd ta shiga tsakaninsu tayi using poor person da bai san mene alakarsu bama...tayi wasa da emotions dinshi kawai sbd ta cimma wani buri nata... innalillahi wainna ilaihi rajiun..

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now