🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
29
Bayan Layla ta raka Hanna kofar gida sun tafi..ta koma ciki..tana kokarin kwanciya wayanta dake kasan pillow ya shiga vibrating...ta zauna gefen gado tareda janyo wayan daga inda take..gabanta ya yanke ya fadi ganin Taheer ne me Kiran..bata san me zaice ba yanxu Kuma..Saida ya kusa katsewa tai picking tareda Kara wayan a kunnenta...a daya bangaren Taheer yace"badai har kin fara bacci ba baby".. Layla ta wani kwantar da murya..ita a lallai mai jin bacci tace"yanxu dai zan kwanta"...ajiyan zuciya Taheer ya sauke snn yace"thank God tunda baki fara baccin ba..baby ki fito waje in ganki plss"...ta wani zare ido sosae tace"kasan dai ba barina zaayi in fito ba daddy"...Taheer yace"ai ba Wanda zai san kin fito..ta kofan kitchen zaki biyo..Ina jiranki back yard"...Layla ta turo baki snn tace"Allah daddy idan aka kamamu nidai ba ruwana"...Saida ya saki murmushi snn yace"Kai baby..wai idan aka kamamu sai kace wasu marasa gsky.. InshaAllah ma babu Wanda zai ganmu..kiyi sauri kizo kinji"...yana gama mgn yai hanging call din...Layla daketa faman turo baki ta mike tareda daukan katon mayafi ta yafa kan long rigan baccin dake jikinta..snn a hankali ta fito daga dakin..Sadaf Sadaf ta ringa tafiya har ta isa kitchen..Kai tsaye ta bude kofan da yace mata Yana ta nan din snn ta fita...ta shiga duba wurin amma bata ganshi ba..tana Shirin juyawa bayanta ta duba nan ma..kawai tajita a jikinshi..yai hugging dinta ta baya..ya sunkuyo da kanshi daidai kafadanta yana cewa"baby I missed you so much"...itadai bata iya cemai komai ba don ba karamin tsoro ya bata ba...bayan yayi breaking hug din..ya dauko kujeru biyu dake cikin plastic chairs dake ajiye can gefe..da alama Wanda sukai amfani dasu ne yau..ya zauna kan daya snn itama yace mata"sit"...ba musu ta zauna kan kujerar...Taheer ya zuba Mata narkakkun idanunshi Yana kallo..murya kasan makoshi yace mata"kinyi kyau"..ta dago idonta da sauri ta saukesu kanshi..sai Kuma tai murmushi kawai tana girgiza Kai...Taheer ya matso da kujeranshi gab da nata..har gwuiwanshi na gugan nata..still idanunshi kanta yace"Allah baby da gaske kinyi kyau..komai kikasa yana miki kyau baby..shiyasa nakeda kishi sosae a kanki..banso kowa yana kallon kyawunki sai ni kadai"...Layla da magangunshi ke sata murmushi itama ta kada baki tace"ai kaima me kyau ne daddy..duk kayan da kasa suna maka kyau..and you always look 30 not 40"..dariya sosae Taheer yayi kafin yace"baby yanxu dai kema kinaso kice nayi maki tsufa koh"...ta girgiza kai da sauri tana cewa"ni ba haka nake nufi ba..Ina nufin you are the perfect man for me"...Taheer bai san lokacinda ya sake hadata da jikinshi ba tsabar dadi..kalamanta ba karamin faranta mai sukai ba..ya Kai bakinshi saitin kunnenta murya can kasa yace"I love you so very much baby..I love you to the moon and back"...itama yau dai ta bude bakinta tace"l love you more"...Taheer ya dagota da sauri yana kallonta not believing his ears..did she just said she loves him..if he can recall rabonda ta bude baki tace mai I love you tun kafin ya furta yana sonta sai yau...yasa hanunshi yai cupping face dinta yace"what did you just said baby..say it again plss"...Layla na girgiza kai tareda boye face dinta a chest dinshi tace"ni kunya nakeji daddy"...Taheer ya shiga kokarin dago fuskan nata daga jikinshi yace"then lemme kiss you tunda kunyana kikace kinaji"...aiko da sauri ta bar jikinshi tana fadin"sorry ba kunya nakeji ba"...shima yana Mata murmushi yace"kin manta deal dinmu koh..daga yau duk kika sake cewa kinajin kunyana i must kiss you"...tana gyada Kai da sauri tace"na yadda"...Taheer ya mike tsaye tareda zira hannayenshi cikin aljihunshi yace"bari inzo in wuce baby tunda na ganki..yanxu xakiji wancan dan iskan ya fara damuna da waya"..itama ta mike tsaye tana fadin"to Saida safe"..yace"Allah ya kaimu..amma ki fara shiga tukuna sai Nima in tafi"..bata sake mgn ba ta bude kofar ta shiga..ya matso inda take tareda manna mata peck a goshi snn ya juya ya tafi...itama ta rufe kofar snn ta koma cikin gidan..Kai tsaye ta wuce dakinta..inda some of brides maids dinta ke kwance suna bacci..ta tsallakesu itama tareda kwanciya kan gado ta rungume pillow..tanata tunaninshi a haka har bacci yai gaba da ita.
![](https://img.wattpad.com/cover/256721201-288-k842098.jpg)
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
Ficción GeneralDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...