chapter fifty one

1.6K 95 6
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

51

Tun tana kokawan kwace bakin nata har ta hakura ta dena...lokaci daya tayi luff tana karban saqon da yaketa faman aika Mata... har yanxu Kuma wahaye bai dena sintiri kan face dinta ba...zuwa yanxu tasan ko tacigaba da kokawa dashi din ma ba iya kwatan kan nata zatayi ba..don ji tayi gaba daya wani irin kasala ya rufeta...shiko Taheer tun yanayi don rarrashi sai abin ya fara fita out of his control...duk yanda yake kokarin dakatar da kanshi amma he couldn't...Saida yayi da gaske snn ya iya zare bakinshi a nata...sai Kuma ya sake rungumeta gagam idanunshi sun sake yin jaa..yanajin yanda heart dinshi ke sauya bugu kafin a hankali yace"baby am sorry..am so sorry for hurting you..but you have to believe me baby.. I love you..only you baby..nasan bazan taba son wata mace a duniya bayan keba..so baki min adalciba if har kika tunanin son da nake maki bai taka Kara ya karya ba..wlh I love you..Ina sonki fiyeda yanda nake son kaina..so dn Allah kiyi hakuri ki dena hurting kanki...I love only you"...a hankali Layla dake rungume jikinshi ta lumshe idanu wasu hawayen farin ciki da kuma dadin kalamanshi suka wanke Mata fuska...lokaci daya ta nemi damuwan da take ciki tarasa..wato Allah yayima daddy baiwan iya tsara kalamai..duk yanda takai ga fushi dashi minti 2 yayi yawa indai zata tsaye ta saurareshi sai yayi winning dinta...ta sake tura kanta a chest dinshi tana smiling kmr ba gobe...shi Kuma Taheer ya dago face din nata yana kallon yanda take sinne kai..sai ya saki murmushi tareda ja dogon hancinta yace"my stubborn baby..kin cika rigima wlh"...Layla ta sake hugging dinshi tana cigaba da murmushinta tace"nidai daddy ko taci gaba da nemaka banaso kana kulata plss..I know she loves you..bazata taba dena sonka ba ni Kuma am scared..I don't want to loose you to anyone..I love you so much"...a hankali Taheer ya sake maida hannayenshi ya rungumeta a jikin nashi tight..ya lumshe ido yanajin yanda tsantasar farin ciki ke sake lullubeshi..wato ba karamin dadi bane kaso mutum kuma shima ya soka back..ba yau ta fara furta tana sonshi ba amma na yau din sai yajishi different..na yau din sai yajishi very unique and special...yasan har ya mutu wnn moment bazai tana gogewa daga memory dinshi ba..it's among abubuwanda bazai taba mancewa dasu ba saidai a kaisu kabari tare...a hankali ya matso da bakinshi saitin kunnenta kafin yace"babyna na gode..thank you so much for loving..I love you too..and plss ki dena ma tunanin zanso wata macen apart from you..bama Sameera ba ko wacece zata soni baby saidai tayi hakuri wlh..bazan taba iya hadaki da kowa ba..Ina sonki sosae"...a hankali Layla dakejin tamkar an tsundumata a aljanna don dadi ta shiga mikewa daga jikinshi..har yanxu bata dena murmushi ba...ganin tana kokarin kwanciya Taheer ya riketa yana kallon cikin idanunta yace"what?.."Saida ta dan lanagabar da kanta snn tace"I want to sleep"...ba musu Taheer ya kwantar da ita a kan gadon..sai Kuma ya sunkuya forehead dinta ya sakar mata kiss a wurin..ya sake sunkuyawa yayi ma cikinta ma kiss din kafin ya kamo hanunta a rikeshi gam cikin nashi..murya can kasa yace"kiyi baccinki babyna..am going to watch you sleep"... murmushi Layla ta sakar mishi sai Kuma ta maida idanunta ta lumshe don da gaske baccin taji tanaji...bata dade ba kuwa baccin yayi awon gaba da ita...Taheer kuwa na zaune yana kallonta tana baccin kmr yanda ya fada...bashi ya tashi a wurin ba Saida aka fara Kiran sallahn magrib...

A bathroom dake nn parlon yayi alwala snn ya tafi masjid...ana idarwa ya dawo amma har lokacin bata tashi ba..yanaso ya tasheta tayi sallah amma baison ya katse Mata baccin tunda yasan ba wani baccin kirki take samun yi da daddare ba...haka yacigaba da zama yanata aikin kallonta kmr bai taba ganinta ba...bata farka ba Saida ya dawo daga masallaci sallahn Isha...ta mike tana yatsine fuska kmr zata mai kuka...shi Kuma ya janyota jikinshi yana kallonta yace"menene?.."Saida ta kwabe fuskanta kmr zatasa kuka snn tace"yunwa"...Taheer yayi dariya kawai gamida girgiza kanshi...yanda tayi da fuskan nata sai kace toy sai ya bashi dariya...Saida ya tsagaita da dariyan snn yace"to me zakici?.."ta danyi shiru tana tunani kafin tace"danwake"...ya wara idanu sosae yana kallonta still smiling yace"yau baby ce zataci danwake.. unbelievable"...Yana gama mgn sai ya mike yana kokarin fita daga dakin kmr zatasa kuka tace"daddy ni zan bika"...baiyi Mata musu ba ya dawo tareda kama hanunta cikin nashi snn suka fita daga dakin tare...shi ya fadama su ummi wai tanason danwake..aiko ummi da kanta ta shiga kitchen zatayi mata..shi Kuma ya rakata toilet tayi alwala snn tazo ta fara sallah...bata jima da idar da sallahn ba ummi ta kammala danwaken snn ta kawo Mata..nan tasashi a gaba ta faraci kmr bata taba cin abinci ba...shiko Taheer zama yayi a gefenta yana kallon ikon Allah...a iya saninshi da ita yasan batacin danwake..ko ganinshi ma bata sonshi amma yau danwaken takema wnn cin kmr ba itane ta tsaneshi ba..lallai ciki ba abinda baya haifarwa..

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now