🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
37
Ta bude face din nata still smiling tace"to ka sakeni inje inci gaba da aikina"... maimakon ya saketan..sai ya dora left hand dinshi kan chest dinta..ya lumshe ido yana feeling tenderness din wurin a hanun nashi... right hand dinshi Kuma na rikeda ita har yanxu..idanuwanshi kyam a kanta yace"Allah yai min tsari da fadin wannan kalmar baby"...har ta fara turo baki tace"to ka kyaleni inje inyi aikina"...yana girgiza kai yace"no..mu cigaba da zama a haka"...tace"to abincin fa"...yace"a waje zamuyi dinner yau"...ta dago tana kallonshi da alaman tambaya...shi Kuma ya saketa yana cewa"kije ki shirya we are going out"..tace"ohk"snn ta haura sama don shiryawa..shima ya mike don yaje ya shirya.
A gurguje Layla ta dauko wani well ironed abaya dinta pusher pink..ta cire kayan jikinta snn tasa abayan..dama already tayi wanka..ta karasa gaban mirror tareda applying very simple mk up dinta as usual..ta gyra gashinta snn ta dauko veil din abayan tayi rolling dashi...ta feshe jikinta da perfumes..sai tai tsaye tana kallon kanta..tayi kyau ne ba kadan ba..cikin ranta tana addu'a Allah yasa bazaice sai ta dauko hijab ba..ta dauki phone dinta dake kan bedside drawer snn ta nufi dakinshi...daidai shiganta shi Kuma ya fito daga wanka..Yana daure da towle a kugunshi...ta juya a rikice zata bar dakin yai azaman kamota snn ya kulle kofan da key...ya juyota suna facing juna yace"Ina Kuma zakije"...idanunta rufe tace"inaso in baka space ne ka gama shiryawa"...yace"ai bance maki ina bukatar space dinba..so sit down and wait for me right here"...ta marairaice murya..Kuma har yanxu bata bude ido ba tace"daddy don girman Allah kayi hakuri..ni ban karasa shiryawa bafa"...Taheer bai ce daita komai ba ya isa gaban mirror...bayan ya gama tsane ruwan jikinshi ya shiga shafa mai..yanayi yana kallonta ta mirror..Yana gamawa ya nufi closet ya dauko kayan da zaisa..yau ko bathroom din bai shiga ba..a nn ya sa kayanshi.. ita kuma tana zaune har yanxu idanunta a rufe...Saida ys gama shirinshi tsaf snn ya kamata ya mikar da ita tsaye..a hankali ta shiga bude idanunta thinking har yanxu ba kaya a jikinshi sai Kuma taga yasa kayanshi complete...sai ta bude idanun nata tana mai murmushi...ya kama hanunta suka fita daga dakin bayan ya dau phone dinshi da Kuma car key... ya bude dakinta suka shiga ciki..ya zaunar da ita gefen gado snn ya nufi closet dinta ya bude..ya zaro wani gundumemen hijab light pink ya miko Mata..ta shiga bin hijabin da kallo idonta har ya ciko da hawaye tace"meye wnn"...yana murmushi ya kamata ya mikar tsaye..ya zare rolling din da tayi da veil dinta tareda zura Mata hijab din a jikinta...yana kallonta from head to toe yace"perfect..yanxu ma kinfi yin kyau"...kawai sai ta fashe da kuka tareda komawa ta zauna kan gadon...Taheer ya wara ido yana kallonta.. shima ya zauna kusa da ita da sauri yana cewa"menene Kuma baby..hijab din ne bakiso?.."yana rufe baki tace"Allah bazan fita da wnn zumbululun hijabin ba..kalleni fa kmr matar imam wlh saidai in fasa fitan amma bazanje ko Ina da wnn katoton abun ba"...dariya maganganun ta sukaso bashi amma ya gimtse...ya kamata suka isa gaban mirror yana kallonta yace"yanxu meye laifin hijabin nn baby..kinfi so kiyita fita anyhow..maza suyita kallonki suna cewa suna sonki koh"...gabanta taji ya bada sautin dammm..badai yasan mgnr AY Gambo ba...ta dan kalleshi tana goge hawayen idonta tace"to na fasa zuwa unguwan..kaje Kai kadai abunka nidai bazanje da wnn abun ba"...ta karasa mgnr tana nuna hijab din dake jikinta...yai shiru kawai yana kallonta..shi harga Allah baiso wani ya kalleta ba tareda hijab din bane...yasan maza nason mace mai kyau..Layla Kuma tanada kyau..kyau mai daukan hankalin maza ma kuwa..amma ita gani take kmr yana takurata ne...Saida ya sauke ajiyar zuciya snn ya sake komawa closet dinta..ya lalabo wani hijab din blue..Wanda bai Kai wancan girma ba snn ya dawo inda take...a hankali ya cire wancan daga jikin nata snn yasa Mata karamin daya dauko...sai ta juyo tana kallonshi tace"daddy wai meyasa dole sai hijab zansa..dagani sai kai fa zamu fita..ba Wanda zai kalleni yace zai kulani tunda am with you"...tana turo baki ta karasa mgnr...shi kuma ya kama hanunta ya rike..Yana kallon kyakyawar fuskanta yace"idan sbd kina tareda ni bazaa zo ayi maki mgn ba..amma kinsan bamu isa mu hana mutane kallonki ba koh..inda zamuje wurine da babu kalan mutanen sa basu zuwa..most of them maza ne..baby kinaso in barki ki tafi da mayafi yanda zasuji dadin kallan min ke knn"..itadai shiru tayi tana kallonshi..shi Kuma ya saki murmushi yana girgiza kai yace"Allah kadai yasan irin kishin da nake dashi a kanki baby..ni kadai nasan yanda nakeji duk lokacinda kika fita ba tareda kin suturce jikinki gaba daya ba..kiyi hakuri mu tafi a hakan kinji..kinga wnn ai baikai wancan girma ba"...ba yanda ta iya haka ta yadda suka tafi a hakan..cikin ranta ko sai ayyana yanda zaiyi duk ranan da ya san wani lecturer dinsu na sonta har yana kiranta office dinshi..."Allah ya kiyaye bacin rana"..tunaninta a zuci tayi mgnr batasan ya fito fili ba..Taheer dake driving yadan dubeta yace"Allah ya kiyaye bacin rana Kuma..what do you mean?.."da sauri tace"no it's nothing daddy..zancen zuciya ne ya fito fili"...Taheer yai shiru bai sake tanka Mata ba..amma cikin ranshi yana tunanin wace rana ce wnn da take addu'an Allah ya kiyaye bacinta?
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
General FictionDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...