🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
21
Nafisa suna gama waya da umma..ta ja Layla suka shiga daki...tana kallonta da kyau tace"Layla mgn ce nake sonyi dake..inaso ki tsaya ki fahimceni da kyau..snn don Allah kar ki bamu kunya"...Layla na daga Kai tace"InshaAllah Mami"...Nafisa tayi shiru tana jinjina mgnr da zata fada matan...bata San ya Layla zata dauki wnn mgnr ba...a hankali tace"Layla Taheer ne dama yake sonki...snn mu munaso mu hada aurenku.. yanxu ma zaa Kira daga Dutse a tambayeki"..Layla ta dan bude ido tace"waye wnn Kuma mai sunan daddy Mami..Ni ban taba sanin wani mai suna irin nashi ba..a Ina ya sanni toh"...Nafisa ta dafa goshi cikeda takaici...wato ma bata fahimci Taheer din da ake nufi ba knn...Saida ta kamo hanun Layla snn tace"kinga Layla..ai daddyn naki ake mgn...kindai San ba muharraminki bane Layla akwai aure a tsakninku..sbd haka a matsayina na mahaifiyarki Ina rokonki don Allah..don Annabi Layla ki ceci rayuwar bawan Allahn nn..Taheer yana sonki fiyeda yanda kike tunani Layla..Kuma ba laifi bane idan ya soki.. kema kice musu kin amince...nasan in Allah ya yadda zakiga riban auren a gaba"...Layla ta mike tsaye a gigice tace"Mami wlh ban gane abinda kike nufi bafa..wani daddyn wai kike mgn akai..ba dai daddyna ba koh?...Nafisa itama tamike tsaye tareda kamo kafadan Layla ta rike gam...tana kallon idanunta tace"shi nake nufi Layla...Taheer dai da kika sani namu..Wanda yake kiranki baby kice daddy..Taheer dai da kike bearing da sunanshi Layla...shidin nedai wanda yake maki sonda ko ni dana haifeki da kyar idan Ina maki irinshi...ki gane Layla..Taheer irin son da yake maki ba irin wanda ke kike tunani bane...shi so irin na au...bata karasaba sakamakon wani Kara da Layla ta saki tareda kwace jikinta daga rikon da tayi Mata...Nanda nan hawaye ya shiga bin kuncinta ta shiga girgiza Kai tace"Mami how could you say such a thing...how on Earth will daddy say he loves me bayan duk matan dake duniyan nn...Mami ko kin manta ne...daddy na nefa..he's like a father to me Mami so why zakice wai Yana Sona yanxu...why plss"...ta karasa tareda durkushewa nan inda take ta sake sakin wani kukan...a hankali Nafisa ta karaso inda take ta kamata suka koma gefen gado...ta shiga goge Mata tears din a hankali tace"nasan dole zakiji mgnr nn wani iri Layla..but that's the fact...Taheer is madly in love with you...he loves fiyeda yanda kike tunani"...Layla ta fada jikinta tana sakin wani kukan...wnn love word din jinshi take tamkar saukan aradu a kanta...zuwa yanxu ta tabbatar gsky Mami ta fada amma how..how could daddy do this to her...meyasa Saida ta daukeshi matsayin uba snn zaice Yana sonta...Nafisa ta shiga shafa kanta a hankali cikin sanyin murya tace"nasan yanxu zasu Kira Layla as I have told you ana so aji ta bakinki ne...and if as your mother akwai favour da ya kamata kimin to wnn ne Layla..inaso kiyi accepting Taheer nasan InshaAllah nan gaba sai kinfi kowa yin farin ciki da haka"...Layla dai kukanta takeyi kmr ba gobe...ta maimaita"how"yafi a irga...ita har yanxu gani take kmr a mafarki.
After like 30 mins aka Kira Nafisa..da sauri ta mikama Layla dake kuka har yanxu...cikin muryanta da baya fita sosae kawai tace tayi accepting snn ta mikama Nafisa wayan...ba bata lokaci ita Kuma ta Kira umma ta sanar da ita sunyi kmr yanda takeso...umma taita suburbuda musu albarka kuwa...har wani sauke numfashi tayi da taji Laylan tayi accepting...kuka kuwa dama tasan dole zaayi haka...dama ya aka cika Layla da kuka bare yanxu da ta samu dalilin yin kukan..tasan InshaAllah nan da wani dan lokaci zata hakura and tanada yakinin zataso Taheer itama ko don sbd kaunar da yake Mata..she prays Allah ya tabbatar da alkhairi snn ya kade dukkanin fitina.
Around 5pm umma da ummi na zaune a parlor...ummi na kokarin Kiran Nafisa taji meya hanasu dawowa har yanxu kawai sai ga Kira ya shigo...kmr bazata sauka ba ganin uncle din Taheer don tasan mgnr da zaiyi Mata..sai Kuma dai ta Kai zuciyarta nesa snn tayi picking...bayan sun gaisa sai tayi shiru tana sauraron abinda yake fada...sai Kuma ta saki wani salati tareda sakin wayan ya Fadi nan kasa...lokaci daya saiga hawaye a idon ummi which is very Hardly kaga abinda zai Sata kuka..da sauri umma ta karaso gareta hankali tashe take fadin"innalillahi wainna ilaihi rajiun..lfy Yaya menene ya faru"...ummi tai banza da ita tana cigaba da hawayenta...umma da duk a rikice take..ta sunkuya tareda dauko wayan umma dake nan kasa..ta shiga duba call logs wai ko zata fahimci dalilin kukan nata amma bataga komai ba..sai kawai ta fice zuwa part din Taheer don ta lura ummi ba kulata zatayi ba..
Ta sameshi kwance kan gado..yayi nisa cikin tunani..tana zama kusa dashi kafin takai ga yimai mgn wayanshi ya shiga ringing..ya bude idanunshi da sauri snn ya tashi zaune..yana kallon umma yace"umma ban San kin shigoba wlh"...yana fadan haka yayi picking wayar tashi...a daya bangaren uncle dinshi yace"kana jina Taheer"...yace"inaji uncle"..Alh Adam yaci gaba"Congratulations..yanxu aka daurama aure da Layla"...Taheer ya zare ido sosae...not believing his ears snn yace"uncle ban ganeba plss..an dauramin aure Kuma"...uncle din yace"yes..nazo garin ne gaisuwa..shine kakan nata yace kawai a tambayeta in har ta amince sai a daura muku aure..in yaso sati mai zuwa idan an daura wancan auren...sai ayi biki tare snn a Kai makasu gaba daya"...tsittt Taheer yai kmr ruwa ya cinyeshi...bai San lokacinda ya saki wayan ba snn ya risina kawai ya shiga jero sujud...umma na gefe tana kallon ikon rabbi...to me ya samu yaron nn haka...Saida ya jero sujud kusan goma snn ya mike da sauri ya isa inda umma ke zaune tana kallonshi...ya rungumeta gam gam harda hawayen farin ciki yace"umma I can't believe what my uncle told me...umma am married...married to baby umma..yanxun uncle ke fadamin sun daura Mana aure...umma am the happiest man on Earth.. Alhamdulillah ya Allah... Alhamdulillah...i can't thank u enough umma cox kece sila...umma badan keba da bansan ya zanyi ba...I love you so much ummata...Allah ya saka maki da mafificin alkhairi...Allah ya faranta miki fiyeda yanda kika faranta min ummah"...hannu umma tasa ta dagashi daga jikinta..tana kallonshi da kyau tace"ban ganeba Taheer.. explain your self plss"...ba musu Taheer ya Mata duk bayaninda uncle dinshi ya mai yanxun...umma ma ta saki hamdala tareda kamo hanun Taheer din dake kallonta shima Yana murmushi...sai Kuma ya mike kmr an zungureshi ya nufi bathroom yana fadin.."I have to pray umma..I can't thank Allah enough... Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!
Umma ma kallonshi kawai takeyi da murmushi har ya shige bathroom din..itama ta mike ta fita... cikeda tunanin wnn al'amari...yanxu ta gano dalilin kukan ummi...tana shiga parlon su Nafisa ma suka shigo...da gudu Layla ta fada jikin ummi dake kuka itama ta fashe da kukan...ummi ta rungumeta a jikinta suka shiga rera kuka tare... Al'ameen na kallon mamanshi yace"Mami meke damunsu...basuda lfy ne"...a fusace ummi ta dago tana dubanshi tace"asibiti ne a kanmu ba rashin lfy ba....dan banzan yaro kawai"...da sauri Nafisa ta sunkuyar da kanta tana kokarin danne dariyar dake son kufce Mata...ita kanta umma kauda kanta gefe tayi tana murmushi...duk Wanda yaga yanda suka hada Kai suna kukan dole ma abun ya bashi dariya...ummi ce ta fara mikewa snn ta kama hanun Layla ta mikar da ita itama..snn suka nufi dakinta...su umma suka bisu da kallo suna danne dariyarsu.
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
General FictionDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...