🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
38
Taheer ya lumshe ido wasu hawaye masu zafi suka shiga saukowa kan fuskanshi...yanxu ya gane ma'anar mgnr data fada ranar.."Allah ya kiyaye bacin rana"..kenan wnn ranan take addu'a Allah ya kiyaye bacin ta.."baby why plss..why zaki bama wani namiji fuska har yana kiranki yana miki sending love messages a wayanki..why plss...me na rageki dashi..is it because I love you..sbd kinga ina sonki Ina gudun bacin ranki"...shi kadai yaketa surutanshi...yana jujjuya kanshi from one side to another...Allah kadai yasan what is taking place a cikin heart dinshi..he's feeling kmr ana wura mashi wuta ne a ciki..Banda zafi ba abunda yakeji.
Ita kuwa Layla yana turata waje tai saurin kamo towel dinta dake kokarin kwancewa..ta sake daureshi a chest dinta tana cigaba da rusa kuka...cikin muryanta daya fara dishewa sbd kukan da takeyi tace"daddy listen to me plss..wlh ba abunda kake tunani bane...ban taba bashi daman cigaba da kulani ba daddy wlh ban taba sonshi ba.. believe me dan Allah...wlh it's not my fault..I have been trying to tell you amma ina gudun bata maka rai shiyasa ban fada ba...kayi hakuri don Allah ka yafemin"...Taheer dake ciki yanajin duk abinda take fada amma baiji zai iya sauraranta ba ko kadan...like how on earth zata ba namiji dama yana kulata and all this while bata taba fada mai ba sai da yaga text message snn Kuma tazo tana wani she'll explain.. explain what...ai ko zai saurari abunda zata fada ma not now...gaba daya ji yai kukanta na damunshi sai ya mike daga bakin kofan tareda komawa ciki ya fada kan gado...har yanxu zuciyarshi bata bar mai suya ba...da wani ne yazo ya bashi wnn lbrin yasan bazai taba yadda ba..amma da idanunshi ya gani...ta yaa take tunanin zata mai wani explanation ya saurareta...sbd taga yana lallabata ne..zatasha mamakinshi this time around..
"Daddyna am sorry..don't be mad at me don Allah...wlh idan na maka bayani ko bincike zaka iya zuwa school dinmu kayi it's not my fault...don Allah daddy ka saurareni plss"...ya sake jiyo voice dinta da bai fita sosae tana fada daga waje...ya runtse idanunshi gam...bai son jin maganganun nn nata Sam..snn baison jin kukanta..amma he have to be strong..ya zama dole ya nuna mata ya dena damuwa da kukanta anymore..he have to teach her a lesson..A takaice dai har wajen 10 na dare Taheer bai bude kofa ba...ita Kuma Layla bata bar wurin ba tanata faman kuka tana bashi hakuri amma kmr bai San tanayi ba...da kyar ta mike tana jin jiri na daukanta ta koma dakinta..har yanxu towel kadai ne a jikinta..a hankali ta shiga bayi ta dauro alwala snn tazo ta tayar da sallah don batayi sallahn Isha ba.
Shima Taheer din yana son fita yaje masallaci amma bai son haduwa da ita ko kadan..haka yasa yayi sallahnshi shima a cikin daki...har yanxu addu'a yake Allah yasa duk abubuwanda ya gani din ba gsky bane amma inaa..
Wajen 12:30 ya bude kofar dakin nashi tareda fitowa a hankali... downstairs ya fara sauka ya rufe ko Ina snn ya kashe bulbs da komai na wuta kafin ya sake haurowa saman...dakinta ya wuce direct..ya bude kofan a hankali..Saida ya fara lekawa ya hangota kwance kan dadduman da tayi sallah ko hijabin da tayi sallahn ma bata cire ba...a hankali ya shiga takawa zuwa cikin dakin gudun kar yayi making any sound da zai tasheta...wayarta da har yanxu ke yashe a kasa ya fara dauka yasa a aljihunshi snn ya karasa inda take...ya durkusa a hankali yana kallon yanda face dinta yayi jajir sbd kukan da taci...ga shatin hannunshi nn radau a inda ya mareta..wurin ya kumbura sosae..lips dinta ma sun kumbura snn sunyi jaa...bata minti 3 bata sauke ajiyan zuciya ba...haka nn yaji wani irin tausayinta na ratsashi...yaji he regrets Marin da yayi mata...tun tana karama zaice bai taba daukan hannu ya daketa ba amma yau he slapped her...dukda he's hurt he's feeling her pain too...sai yaga kmr yayi overreacting daya dora hanunshi kan fuskanta...ya riga yasan dama weakness dinshi knn...amma bazai bari tausayin nn nata yayi tasiri a ranshi ba...a hankali ya dauketa daga nan kasa..snn ya dorata kan gado...yana cikin zare Mata hijab din dake jikinta yaji tayi motsi...sai ya saketa da sauri Yana addu'a Allah sa ba tashi zatayi ba...bayan kmr 2 mins sai Kuma ta koma taci gaba da baccinta...shi Kuma ya karasa zare Mata hijab din..towel din dake jikinta ya zame qasa don har yanxu batasa kayaba..Taheer ya runtse idonshi yanajin yanda zuciyarshi ke bugawa sosae...da kyar ya janyo duvet ya lullubeta dashi tareda yin addu'a ya shafa mata snn yai mata off din light ya bude kofan a hankali ya fita...nashi dakin ya koma amma Sam bacci yaki zuwa inda yake..sai ya shiga bathroom ya dauro alwala snn ya fito ya fara nafiloli.
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
General FictionDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...