🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
32
A hankali ya Kai hannunshi yana cycling lips dinta dake matukar tempting dinshi...sai ta fara motsi...shi Kuma yaci gaba dayi har ta bude idanunta a kanshi...ta dan turo bakin tace"daddy plss mana...baccin bai isheni ba"...tana kokarin juya baya taci gaba da baccinta ya kamata ya zaunar kusa dashi...ta sake turo bakin tana kallonshi...Taheer ya dauke idonshi a kanta da sauri jin tsigan jikinshi ya tashi...sai ya mike daga kan gadon gaba daya snn yace"ki tashi kiyi wanka..ummi nason mgn dake"..Layla ta zaro idanu waje tace"na shiga uku...daddy kace mata Ina bacci ne"...a hankali Taheer ya daga Mata kai alaman ya fada Mata...sai ta sauko daga gadon a guje tana fadin"shknn..nasan wlh ummi tayita mun fada knn..Kuma ni wlh baccin bai isheni ba"... juyowa Taheer yai zuwa inda
take...ya kama hanunta suka fita daga dakin yace"muje kiyi wankanki ki shirya..babu fadan da zatayi miki InshaAllah"... itadai bata sake mgn ba as tana tsoron me ummi zatace...Saida suka shiga dakinta snn ya saketa...ya shiga bathroom ya hada Mata ruwan wanka snn ya fito...yana dubanta yace"go ahead and take your bath..na fada maki ba abinda zai faru'...jiki a sanyaye Layla ta nufi bathroom din ta shiga...shi Kuma ya shiga nema Mata kayan da zatasa...lokacin da ta fito har ya dauko mata wata English gown sea green..gown din is handless sai red top da zaa dora a Kai...tana daure da dan towel dinta ta karasa gaban mirror ta zauna...Taheer ya debo kayan shafan ta daya fito dasu yazo ya jera mata su gaban mirrorn...tana kallonshi da murmushi tace mai"thank you"...shima yayi mata murmushin snn ya koma tareda zama gefen gado yana kallonta with adoration...ita Kuma ta dauki lotion dinta ta fara shafawa...bayan ta gama ta dauki humra dinta ta shafa a jikinta sosae snn ta shafa powder...ta sanya kajal a idanunta sai dan chapette a lips dinta...ta mike daga gaban mirror din tana kallonshi...kafin tayi mgn ya dauki kayan daya fito mata dashi yana Mika mata yace"here you go"...ta amsa kayan a hanunshi snn ta juya ta shiga bathroom...tasa kayan a ciki snn ta fito...Taheer mikewa tsaye yai kawai yana kallon yanda gown din yai mata kyau sosae...a hankali ya shiga takawa har zuwa inda take tsaye..ya kama hanunta zuwa gaban mirror ya zaunar da ita snn ya dauko comb yana ware gashin kanta daketa faman sheki...ta bata fuska tana kallonshi ta mirror tace"daddy is it necessary"...saida ya fara taje mata gashin a hankali snn yace"yes it is..and karki kuskura kimin kuka"...ta turo baki kawai tana kallon yanda ya dage yana taje kan...shiko Taheer he is doing it with pleasure...wani irin laushi ke gare gashin nata...sai yaji baiki su kwana nn wurin yana combing Mata shi ba...in kaga yanda yake taje kan a hankali sai kace kan jaririya...Layla kuwa dadi takeji don kmr susa yake Mata...Saida ya gama snn ya daure Mata shi da ribbon a tsakiyar kan nata...yana kallonta da murmushi ta cikin mirror din..itama murmushin take tana kallonshi tace"it look nice daddy..kafi ummi iya taje min kai ita nata da zafi takeyi"...still Taheer na murmushi ya mikar da ita tsaye tareda juyo da ita tana fuskantarshi...ya lumshe ido snn ya manna mata peck a forehead dinta kafin yace"I love you so much baby...bari in duba naji kmr an danna door bell"...Yana gama mgn ya juya tareda ficewa daga dakin...ita Kuma Layla ta fada kan gado tana sakin murmushi...he really is a nice man.Taheer na sauka ya bude kofan sai yaga driver ne ya kawo musu breakfast..ya amsa snn ya maida kofan ya rufe...ya ajiya basket din kan dinning snn ya sake haurawa sama...ya bude dakin nata ya sameta kwance tanata faman smiling...ya karasa ciki hanunshi rungume a kirji yace"to tashi muje muyi breakfast"...ba musu ta mike..shi Kuma ya sake kama hanunta suka fita daga dakin..bayan sun isa dinning yaja mata kujera ta zauna shi Kuma ya nufi kitchen don dauko plates da cups da zasuyi amfani dashi...yana daukowa ya dawo..sai ya shiga bude wormers din yana ganin abinda ke ciki...saida ya gama snn ya dawo da idonshi kanta yace"me kikeso a ciki"...maimakon ta amsa mashi sai ta mike tsaye tana duba wormers din daya bubbude...tayi pointing finger dinta kan Wanda ke daukeda fried plantain tace"one"...ta nuna Wanda ke daukeda pepper soup tace"two"...sai tea flask dake daukeda shayi da yaji different ingredients tace"three"...sai Kuma wani small one dake daukeda fried egg shima tace"four"...Taheer dake kallonta yana murmushi yace"is that all"...tana murmushin itama ta daga mai kai alaman yes...ya shiga zuba mata duk abunda ta lissafa din ita Kuma ta koma ta zauna inda take tanata aikin binshi da kallo...Saida ya gama ya tura Mata komai gabanta snn yace"oya Bismillah"...tace mai"thank you"..snn ta fara cin abincin...shima yai serving kanshi snn ya shiga ci a hankali...baya cikakken minti 2 bai dago ya kalleta ba..he don't know why bai taba gajiya da kallonta...Sun dauki almost 30 mins snn suka gama...yana kallon duk abubuwan da tace zataci ba wanda ta cinye duka...duk Saida ta rage..yai murmushi tareda kada kai..snn ya kwashi duk abubuwanda suka bata yai kitchen dasu...da sauri itama ta mike ta dauki sauran da bai dauka ba tabishi kitchen din dasu...ta ajiesu cikin sink kmr yanda taga ya ajiye sauran...sai taga ya shiga nannade hanun rigarshi...ta kwalo idanu waje tana fadin"daddy me zakayi"...yana ci gaba da nannade hannun nashi yace"wanke wanke Mana"...ta karasa gaban sink din da saurinta tace"Ni zan wanke daddy...ai basa da yawa"...yana girgiza kai yace"no babu abinda zakiyi baby..just sit down and watch kinji...ba sai kinyi komai ba"...ta makale kafada tana cewa"nidai I want to do it daddy..Mami tace kar in yadda in ringa bari kana aiki da kanka..so bakai zakayi wanke wanken nn ba ni zanyi"...Taheer dake kallonta yace"I see...ita tayi miki wnn huduban knn koh"...Layla ta daga Kai da sauri...ya karaso inda take tsaye gaban sink din yana fadin"ok..tunda hakane let's do it together"...yana rufe baki tace"to nine zanyi sabi sai kanayin dauraya"...ya daga Mata Kai alaman toh...ita Kuma ta dauko morning fresh dake ajiye a wurin ta hada kumfa sosae snn ta fara wanke wanke...tanayi yana daurayewa har suka gama..dayake ba wani abu masu yawa suka bata ba...Saida suka maida komai inda yake snn yaja hanunta suka fita yana ce Mata"now it's time to look around the house..let's start from outside"...Layla dai binshi takeyi har suka fita compound din gidan...Yana da girma sosae ga flowers da aka zagaye compound din dasu...car park na daga can gefe wanda 2 of his cars ke Parke a wurin...suka dawo cikin gidan nn ma katon parlor ne sosae..dake daukeda duk wasu abubuwa na more rayuwa...akwai bedroom mai daukeda toilet a nn cikin parlon snn akwai another toilet dake cikin parlor...sai dinnig area shima nada girma..daga gefenshi Kuma kitchen ne mai daukeda store a cikinshi...da suka haura sama nan ma it's another parlor sai dai shi wnn bai Kai na kasan girma ba...babu abunda babu a ciki tun daga kayan kyale kyale har zuwa furnitures da sauransu...shima yana daukeda mini dinnig daga can karshe...sai kofofi guda biyu dake opposite to each other amma da akwai distance sosae a tsakaninsu...left one din suka shiga...Wanda shine na Layla.. corridor ne mai daukeda two bedrooms kowanne da toilet...shima dayan is the same da natan..Wanda shine na Taheer din...Layla sai baza ido take duk inda suka shiga tana kalla tana smiling har suka gama...nan parlon sama sukai branching ya kwanto ta jikinshi yana shafa jelar gashinta dake yawo tsakanin wuya da bayanta yace"so how do you see the house"...ta sake lafewa a jikinshi snn tace"it's very beautiful daddy...I like it"...Saida yai kissing gashin nata snn yace"Alhamdulillah you like it".
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
General FictionDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...