🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
20
Yana isa office din Yusuf yayi parking nan waje..snn ya shiga ciki...Yusuf dake cike wasu files ya dago yana dubanshi snn yace"maza yau Kaine a office dina Kuma"...Taheer ya nemi wuri ya zauna snn yace"is that how to welcome a guest"...Yusuf yai dariya tareda ajiye pen dake hanunshi yace"ko ba guest ba...to Kai ba guest bane a nan"... murmushi kawai Taheer yayi snn ya gyara zama yace"guy you know what?...da sauri Yusuf ya girgiza kanshi yace"bani insha my friend...angon Sameera"...Taheer yadan yatsine fuska jin ya ambaci Sameera snn yace"mafarki na ya kusa zama gsky...am soon going to get married to the love of my life"...ya karasa mgn da murmushi...Yusuf ya danja tsaki yace"na sani Mana guy...yau saura kwana nawa ma?...wani harara Taheer ya maka mai kafin yace"meyasa baka ganewa ne wai...cewa fa nayi..am going to get married to the love of my life ba Sameera kaji nace ba"...Yusuf ya Dan bude idanu snn yace"maza ka sake batar Dani fa...just go straight to the point"...tsaki Taheer yaja snn yace"to kwanan nn zakaji na auri baby"...Yusuf ya wani zare ido kmr Wanda yaga abun tsoro snn yace"guy are you for real...I mean anya kuwa bakaci Kai ba?...Taheer ya saki dariya snn yace"kafa naci ba kai ba...kana nan zaune zan kawo maka ita har gidanka bayan munyi aure"... Yusuf da mamaki ya kasa barinshi ya mike daga inda yake ya dawo kujeran dake kusada Taheer ya zauna snn yace"maza fada min yanda akai pls..how comes...ya akai kayi convincing ummi and everyone"...ba bata lokaci Taheer yamai bayanin duk yanda sukayi da umma...wani irin ihu Yusuf ya saki yana cewa"mutumina baka da dama wlh...yanxu ba kunya saika auri 'yarka kace zakayi rayuwar aure da ita koh"...Taheer yace"mind you..ba 'yata bace...Mata tace"... Yusuf ya sake sakin wani dariyan yace"ai dole kace ba 'yarka bace yanxu...tunda kana sa ran aurenta...Shege Kanata yaudaran mutane da wani baby..baby..nan ko baa san kaunar aure kake Mata ba"...tsaki Taheer yaja snn yace"pls be serious Mana Yusuf...ban son irin wnn wasan"... Yusuf ya tsaida dariyan da yake snn yace"ok ok am sorry friend...yanxu ka fasa auren Sameera knn?...Saida Taheer ya Dan tabe baki snn yace"sunce tunda an riga anyi mgn wai dole sai na aureta"... Yusuf na gyada kai yace"so yanxu ka yadda da Sameeran knn?...Taheer yace"idan ma ban yadda da ita ba Yusuf ya zanyi...sunce saina aureta snn zaa bani baby ba yadda na iya ai...dole zan aureta ko banaso"...Yusuf yace"idan na fahimceka knn kana nufin...ka auri Sameera yanxu..bayan wasu shekaru Kuma sai ka sake auren Layla abi"...Taheer ya girgiza Kai da sauri yace"wani irin bayan wasu shekaru...tabbb..ai bana tunanin ma zan Kai shekara daya nan gaba ban aureta ba...kana nufin in barta knn tayita zuwa school salon wani ya ganta ya makale Mata koh"... Yusuf na zare ido yace"kaifa kace bazaka yi Mata aureba sai ta kusa gama sch...shine yanxu zakace bazaka Kai shekara daya ba"...a dan fusace Taheer yace"that doesn't matter... everything has changed now"... Yusuf yai Dan dariya snn yace"dole kace it doesn't matter mana tunda Kai zaka aureta...ni mamaki kake bani wlh"...Taheer ya saki murmushi yace"bazaka gane bane Yusuf...I love her...da kasan yanda nakeji akanta da duk bazakayi wnn mgnr ba wlh...ko shekaran ma I don't think zaa Kai ban aureta ba coz am eager you know...I can't wait"...Yusuf ya shiga girgiza Kai Yana dariya yace"mugu...ka gama gane musu yarinya snn kazo ka aureta...duk ba abinda baka saniba a jikinta"...tsaki Taheer yaja tareda daukan car key dinshi ya mike tsaye...Yana kallon Yusuf Rai a Dan bace yace"matsalana dakai knn wlh...Dan iska ne Kai...ya zaayi ka wani ce nasan komai a jikinta sai kace wanka nake sata a gaba ina mata"... Yusuf bai Dena dariya ba yace"yo na nawa Kuma...ai saidai kar a kuma"...Taheer bai sake cewa komai ba kawai ya fice daga office din...baiga amfanin mgn da wnn Dan iskan ba...da sauri yusuf yabi bayanshi yace"sorry doctor...wasa nakeyi wlh...pls come back akwai mgnr da nakesonyi da Kai...Taheer yai mai banza yaci gaba da tafiyarshi...sai da kyar Yusuf ya lallabashi suka koma ciki.
A can gida kuwa ran ummi idan yakai dubu to ya baci...tun dazu take Kiran wayarshi switch off...wato ma Yana sane ya kashe Mata waya...to ya gama duk guje gujen nashi zai dawo gida ya sameta.
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
General FictionDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...