🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
13
A hankali ya daga jajayen idanunshi ya sauke kan ummi...kmr zaice wani abu sai Kuma ya sake maida idon ya lumshe...umma ta Dan harari nafeesa tace"ke ba ruwanki dashi...kar Kuma ki sake irin wnn mgnr a gaban yara"...kema yaya kiyi hakuri a bar mgnr nn haka don Allah...Ni zanyi mgn dashi da kaina amma as for now ku kyaleshi yaje ya huta can't you all see he's exhausted?...ummi dai batace komai ba...umma ta mike zuwa inda yake ta kama hanunshi tana fadin"stand"...ba musu ya mike sai kawai yaga ta fara janshi har zuwa dakinta.
Ta maida kofa ta rufe bayan sun shiga dakin snn ta karasa gefen gado ta zauna tareda zaunar dashi a gefenta...idanunta a kanshi tace"fadamin Taheer...what exactly is wrong with you?..
Da mugun mamaki ya dago yana kallon umma...Allah dai yasa ba asirinshi ne zai tonu ba....yanzu idan umma ta gane ya zaiyi da ranshi...umma ta katseshi tana cewa"yane Ina mka mgn kayi shiru Taheer...kafiso in barka da Yaya koh...a hankali ya girgiza Mata Kai snn a hankali yace"umma ba abinda ke damuna fa...it's only stress Kuma da zaran na samu hutu I'll be alright"...umma na mai kallon tuhuma tace"karya kakeyi Taheer...abinda nakeso ka sani shine....the earlier you said abinda ke damunka the better for you...na tabbata idan nayi rantsuwa wani abu na damunka bazanyi kaffara ba...amma tunda you can't share it with me shknn...a hankali ya matso jikinta tareda dora kanshi kan kafadanta kawai sai hawaye sharr ya shiga bin kuncinshi....umma ta dafa kanshi jikinta duk yayi sanyi...tausayinshi ya kamata don tasan duk abinda ke damunshi ba karami bane....cikin raunanniyar murya yace"kawai kici gaba dayimin addu'a ummata... InshaAllah I'll be back to normal again"...umma naci gaba da shafa kanshi cikin sigan lallashi tace"InshaAllah son... amma ka dena wnn kukan Taheer sai kace namiji ba....kayi hakuri kaji...snn ka ragema kanka damuwa don zai iya ja maka matsala"...shi Kam Taheer ji yai kukan na sake tahowa...dama he's longing for a shoulder to cry on sai gashi Allah ya kawo....Saida ya kwashi almost 30 minutes yana kuka a jikinta snn yai shiru...umma duk tausayinshi ya cikata hadda 'dan kwallarta itama...she's wondering wani irin Abu ne zaisa matured mutum kmr Taheer kuka mai tsayi haka...kuka na gasken gaske hadda su majina haka....anya yaron nn ba wani matsalan gareshi yake boyewa ba....Taheer ya katse Mata tunani ta hanyar daga kanshi daga shoulder dinta ya zaro hanky daga aljihunshi yai wiping tears din dake fuskarshi....yasa hanunshi ya kamo nata yana kokarin Dora murmushi a fuskarshi yace"ba komai fa umma...ba wani abu bane"...umma na kallonshi da kyau tace"shknn Taheer...yanxu ka kwanta Bari in kawo ma abinci....da sauri yace"No umma inaso in farayin wanka"...then use this bathroom tunda part dinka akwai baqo"umma ta fada tana pointing bathroom dake dakin...tana kokarin fita yace"umma kayan da zansa fa?...tace"zan aiko a kawo maka"...tana fadan haka ta fita a dakin...wayan Layla ta Kira ta sanr da ita data dakko light kaya ta kawoma Taheer Yana dakinta...ba bata lokaci ta shiga bedroom dinshi ta dakko mai wani well ironed jallabiya ta nufi part din ummi dashi....lokacin umma na kitchen tana kokarin hada mai abinci...su ummi Kuma har yanxu suna parlon...Layla na kallon Al'ameen dake game a gefe tace"Ina daddy na yake?..."dakin umma"... Al'ameen ya fada hankalinshi na kan wayanshi....ba bata lokaci Layla ta nufi dakin umma...shiganta yayi daidai da fitowanshi a wanka...Yana tsaye gaban mirror yana goge jikinshi...ta sunkyar da kanta da sauri tace"am sorry daddy...umma tace in kawo mka wnn"...ta nuna jallabiyan dake hanunta...bai ko kalli inda takeba yace"drop it"ta karasa ta ajiye gefen gado tana kallonshi zatayi mgn yace"get out"...Tai tsaye cak tana kallonshi kmr wata sokuwa...ganin taki tafiya ya juyo a fusace yana kallonta yace"ki 6acemin da gani nace"...kawai saiga hawaye...dama tasan hakan zai faru...ba yanda batayi da Usman kan bataso ya bata drink din a baki ba amma yaqi...yanxu gashi zai ja mata matsala wurin daddy....a hankali ta fara tafiya zata zauna gefenshi kawai ya mike ya kama hannunta tareda bude kofa ya turata waje cikin muryar gargadi yace"kar ki sake dawomin nan...I want to be alone"....yana gama fada ya koma dakin snn ya maida kofa ya rufe...Layla sandarewa tayi a wurin stabar mamaki...yanxu ita daddy ke treating haka sai kace stranger...wasu hawaye suka sake wanke mata fuska...tanajin footstep alaman ana tahowa ta nan wurin tayi saurin goge tears din nata...umma ta karaso tana kallonta tace"ke me kikeyi a nn wurin har yanxu?.."ba komai umma...dama yanxu zan tafi..tana gama fada ta bar wurin da sauri...umma tabita da kallo.
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
BeletrieDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...