🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
39
Layla binshi da kallo tayi tana cigaba da kuka...yanxu daddy bazai tausaya Mata ba knn..does this mean daddy ya dena sonta knn.. innalillahi wainna ilaihi rajiun...sai ta sake kwanciya tana cigaba da rusa kuka..."Allah ya isa tsakanina dakai..ka cuceni ka shiga tsakanina da mijina..ban yafeba"..abunda take fada knn yayinda take rusa kukan nata.
Taheer bai fito daga bayi ba sai daya tabbatar da tayi bacci...a hankali ya karasa tareda zama nan kusa da ita...yasa hannu ya gyara mata gashinta da barbaje a face dinta..ya duba agogon wayanshi yaga 12 daidai...ya lumshe ido tareda sunkuyowa a hankali yayi kissing forehead dinta..murya can kasa yace"Happy Birthday my baby..I love you so much"...ya jima nn zaune yana kallonta kafin ya mike tareda kwanciya a extreme end of the bed...yanata kallon yanda take baccinta..gaba daya zuciyarshi ta sake dagulewa...bai so birthday dinta yazo a haka ba...yaso yayi mata abubuwa da dama a wnn ranar..amma he can't..."my baby 18 years old"...ya fada a hankali...lokaci daya kuma murmushi ya maye gurbin bacin ran dake kan face din nashi...shi yana 40 ita Kuma 18...this means he's 22 years older than her..Nafisa nada 20 years knn ta haifeta..shi kuma yanada 22..."Gosh what a mess!"...ya fada yayinda ya dafa goshinshi...har yanxu in yayi tunanin ya girmi mum dinta yakan danji wani iri..like wani irin kwamalaca ne wnn..love bai yimai adalci ba gsky..ya rasa inda zai sauka sai akan baby...shi kadai yaketa zancen zuci at thesame time yana murmushi...at this point sai yaji bacin ran nashi ya dan ragu unlike before...Yana sonta fiyeda komai a duniya..Yana sonta fiyeda son da yakema kanshi...he prays Allah ya sa a gano problem din nn..yanaso ya daidaita da matarshi ya zama ango shima kmr normal couple...
Da wnn tunanin bacci yayi awon gaba dashi.Da asuba sai daya dawo daga masjid snn ya tasheta bayan ya gama kare mata kallo...Yana ganin ta tashi ya mike zuwa inda ya shimfida dadduma..ya zauna a Kai snn ya dauki Alqur'ani daya ajiye nn wurin ya shiga karantawa a hankali...ita Kuma ta wuce bayi Kai tsaye ta dauro alwala snn ta fito... already tanada dogon riga da hijab da take sallah dasu a dakin..don haka ta zirasu a jikinta snn ta tayar da sallah..
Bayan ta idar itama Alqur'anin ta dauko ta shiga karantawa.. tana so tayi mgn dashi amma zata bari su gama karatun tukun..
Karfe 7 saura wayan Taheer dake ajiye kusa dashi ya shiga vibrating...ya dauki wayan yana kallon mai Kiran...*Nafeesah*...bai bata lokaci ba yayi picking call din...muryan Al'ameen yaji yace"daddy good morning"...ya Dan wara ido yace"morning Al'ameen..how are you"... Al'ameen yace"daddy am fine..pls ka kunna datanka munaso muyi video call da Yaa Layla"...Taheer yace"ok..bari in kunna"...yana gama fadan haka yayi hanging call din tareda kunna data dinshi...Yana shiga WhatsApp kuwa call din ya shigo...Saida yayi picking snn Mika mata...da sauri ta amsa..tana duba screen din wayan taga yaran da suka jere suna kallon wayan suma...kafin tayi mgn suka hada baki suna fadin"Happy Birthday to you... Happy Birthday to you...Happy Birthday dear sister.. Happy Birthday to you"....Layla dake murmushi at thesame time tana hawaye tace"Wow!!...ya akai na manta it's my birthday..you guys are really Amazing...thank you so much...I love you all"...ta karasa mgnr tana satan kallon Taheer dake kallonta shima yana murmushi...ba karamin dadi yaji da suka kirata ba..at least zataji dadi sunyi wishing dinta Happy Birthday...yana ganin ta kallo inda yake ya dauke Kai da sauri..yayi kmr ba ita yake kallo ba...ita Kuma ta sake maida kanta kan screen din tana kallonsu tace"to Ina Mami take"... Al'ameen yace"Nasan yau daddy yana nn yana planning big big suprises for you"...yana rufe baki Ramadhan yace"how I wish i can fly to Abuja so that inga big party da daddy zai shirya maki"...Layla ta share hawayen idonta..tana kokarin danne kukan dake son taho mata tace"silly boys...to ba wani big party da big suprise da ake shiryawa..am grown up now..am 18..so no more parties"...ta karasa mgnr tana kokarin dora murmushi a fuskanta...kana gani kasan yake takeyi...kafin su sake mgn Nafeesa ta karaso inda suke ta amsa wayan...tana duban su Al'ameen din tace"oya aje a fara Shirin school"...ba musu yaran suka tafi suna ce mata "ba bye"...Saida suka tafi snn Nafee ta dubi screen din with a smile on her face tace"Happy Belated Birthday to you..Allah yayima rayuwa albarka..Allah ya shiryaki yasa ki dena dabi'un yara"..Layla na murmushi snn tana hawaye tace"thank you Mami..Ina Abba"...Nafeesa tace"Abba yana Lagos tun jiya..but am sure bai manta ba maybe zai kiraki zuwa anjima"...Layla na gyada Kai tace"ohk Mami..Ina Hibba"...tace"Hibba na bacci..Ina daddyn naki yake muyi mgn"...a hankali tace"gashi"..snn ta tashi daga inda take ta Mika mai wayan...ya amsa bayan sun gaisa yace"Kun wanke kanku da kuka Kira...dama Ina nn Ina zuba ido inga wa da waye zasu manta da birthday din namu".. Nafeesa na dariya tace"to bamu manta ba..tun jiya ma yara keta damuna wai zasu Kira nace bazasu Kira da dare ba..shine yanxu daga suje suyi Shirin school suka dauki wayan suka Kira"...Taheer na gyada Kai yace"aikam sun kyauta.."Nafee tace"yanxu dai she's 18 so sai ka dena pampering dinta like a small baby"...har ya bude baki zaice"she is.. and will always be my little baby girl"...sai Kuma kmr Wanda ya tuna da wani abu ya fasa..ya
manta fa da sirika yake mgn...lol😹
YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
General FictionDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...