chapter fourty three

2K 89 3
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

43

Ringing biyu a na uku AY Gambo da zuwanshi school din knn yayi picking call din...bayan sun gaisa yake bama Taheer lbrin yanda sukayi da class rep dinsu Layla...wani mamakin ya sake kama Taheer wato Sameera ta wuce duk tunaninsu..knn shima kanshi class rep din tayi using dinshi ne ba tareda ya sani ba...shima Taheer lbrin yanda sukayi da ita yanxu a office dinshi ya bashi snn ya dora da fadin"yanxu hukuncin dana yanke zanje har gidansu in samu mahaifinta inyi masa bayani..inaso ya shiga tsakanina da ita don nan gaba idan ta sake yunkurin rabani da matata kotu ce zata rabamu da ita..yanxu ma sbd Ina ganin girman mahafinta ne kuma batayi succeeding ba amma wlh da kotu zan makata..so idan kanaga zamuje gidan nasu tare sai muje..idan kuma kana ga akwai hukuncin da zaka dauka shknn"...Taheer na gama mgn AY yace"ba damuwa sai muje gidan nasu tare..da Ina tunanin in hadata da hukuma amma kuma naga kmr bai kamata in kaita kara ba tunda she's a woman..ko ba komai Ina respecting Mata sosae..so taci albarkacin wnn respect da nake dashi a kan Mata..and InshaAllah zamuje tare wurin mahaifin nata..kaga koda next time ta sake wani abun muna da right da zamu kaita koma inane tunda mun hadata da iyayenta bata bari ba"...Taheer yace"shknn..yanxu yaushe kake free sai muje?.."AY yace"gaba daya yau am free..class daya gareni kuma 10 to 12"..."alright zan tura maka address din gidan zuwa anjima sai mu hadu a can"...Taheer ya fada mai...shima yace"ba damuwa Allah ya kaimu..na gode sosae"..nn sukayi sallama..Taheer ya tura mai address din gidansu Sameera kmr yanda yace..

A can school kuwa bayan sun gama lectures Layla ke bama Hanna lbrin duk abinda ya faru..Hanna tayi mamaki sosae tace"shiyasa nayita kiran wayanki bai shiga..gsky wnn matar ba karamar muguwa bace..ynxu kinga amfanin rashin boyema miji irin wnn issues din koh"...Layla tace"na gani wlh..na kumayi dana sani sosae..inata so in kiraki to bai bani wayana bafa sai yau"...Hanna na gyada kai tace"Allah ya kiyaye gaba..ynxu sai ki gyara next time...nima  na kwana biyu ban zuwa sch din sbd banjin dadi"...Layla ta Dan zaro idanu hadda gyara zama tace"Hanna kawai ki fadamin ciki ne dake..ni banga abin boyewa ba"...itama Hanna murmushi tayi kafin tace"two months"...Layla hadda fasa ihu tace"I can't wait wlh..kice mun kusa muyi 'da ko 'ya very soon".. Hanna na dan hararanta tace"bazaki gane bane babe..laulayi wahala wlh..ko abincin kirki ban iya ci ga fever kullum dashi nake kwana..ga shegen bacci kmr as'habul Kahfi..ga Kuma exams zamu fara very soon..ni ban San ya zanyi da karatu ba"...Layla tace"ba wani wahala kin fiya raki ne kawai..haka Zaki cigaba da hakuri har ki fita daga first trimester"...cikeda tsokana Hanna tace"babe fadamin..ya kikaji fisrt night din..akwai dadi koh"...wani zaro ido Layla tayi tana girgiza kai tace"ke Ina wani dadi..saura kadan in mutu wlh"...dariya sosai Hanna ta kwashe dashi tana fadin"yarinya taji maza..ni dama nasan duk kika shiga hanun mutumin nn sai kinci kaniyarki wlh..wnn soyayya da ake maki ai bazai tafi a banza ba..sai ya fanshe kayarshi tasss"...tsaki kawai Layla ta saki tana cigaba da hararanta...Hanna bata da kirki wlh..wato dariya ma take mata...

Taheer da AY kuwa sunje gidansu Sameera kmr yanda suka tsara..sun yima mahaifinta bayanin komai..sun Kuma ce mai ya tsawatar mata don idan ta sake aikata wani abu makamancin haka a nn gaba to hukuma ce zata rabasu da ita...da yake mahaifin nata is responsible and reasonable man...ya kirata yayi Mata fada sosae a gabansu kmr zai sa mata duka...ya Kuma ce lallai lalla ta nemi yafiyarsu...haka duk ta basu hakuri tana kuka....su Kuma sukayi sallama da dad dinta suka tafi.. the next time ta sake aikata wani abun dama kawai saidai tajita a hannun hukuma...wnn din ma don Taheer na respecting mahaifin nata ne shiyasa ya sanar dashi...tun lokacinda yazo ya sanar dashi ya fasa aurenta yasan cewa mahaifinta babban mutum ne.
Wannan kenan

Kwanaki nata tafiya yayinda Layla is becoming very occupied with her studies...kusan kullum sai sunyi test as exams dinsu is approaching...ta dage karatu sosae...duk abinda bata ganeba Taheer na koya Mata...har yanxu Kuma ba abinda ya sake shiga tsakaninshi da ita...duk yanda yakai ga so tana fara kuka yake hakura ya kyaleta...gaba daya a tsorace take da al'amarin don ba karamin wahala tasha a hannunshi ba last time...fannin girki kuwa zaace an samu improvement sosae...don tana iya girkinta ynxu ita kadai without watching any video...dukda bawai ta kware sosae ba amma she is really trying...taste din abincin ma na yanxu yafi na baya...Taheer na alfahari da ita ta wnn fannin Kam..Sam bata barinshi yace zaije siyan abinci yanxu..don bataso a kwace Mata shi..musamman yanda taji ana maza basuda tabbas..so bazata bashi single chance da zaisa  ya hadu da wata macen har su fara soyayya ba...
His only problem is yanda tun first night dinsu taki bari wani abu ya sake shiga tsakaninshi da ita...hakurinshi na gab da karewa don yanxu bazai iya hakurin da yayi a baya ba sbd ynxu yasan dadinta so bazai iya taking so much time without having her for the second time ba.

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now