*AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇*🖊️⚔️ALKALAMI YAFI TAKOBI WRITER"S ASSOCIATION🖊️⚔*
*(A.Y.T.W.A)*'Kungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin ya kamata.
*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
*Page🟨1*
"Dasauri ta fanno da gudu ta nufi Rumfar Malam,Yana ganinta Yana ganinta yace kinyi tsi yar gidan Malam bakyajin magana.
" Tace Malam cu habu ne yake dukana Waina fita babu ando,kunsan dai maganar yara bakinsu Akwai tsami Kuma wai 'Nashiga dakinsu Nadauki wayanshi Nayi Game shine yabugeni.
"Ai Malam idan akwai abinda yatsana bai Wuce Adaki Dijaba Acewarshi baisaka Sunan 'Uwarshi don adaketaba." Yariko Hannunta yace zo mushiga Yau sauna bigeshi Kar ku dauka dukan wasa dukan Kato.
"Yana shigowa Yasamu Inna Uwargida Yacimata Mutunci Kuma Yace taja wa danta kunne kada yakara dukar Masa Uwa.Shiru Inna Uwargida tayi Tana mamakin Hali irin na Malam indai kana son kaga bacinran Malam kadaki Dije'Ta tabe baki tawuce tana gunguni tana cewa Yarinya daga ita har Uwarta basa laifi Mtse tayi tsaki Tashige dakinta.
**********
" Wa cece Dije,Sunan yadauko Asaline daga Sunan Mahaifiyar Malam,Malam Yanada Yaya goma sha shidda,Wanda Duk Mazane 'Dije ce kawai Mace Wacce Amaryar shi Aishatu Wadda Suke kira Da Indo, Kuma'Dije ce kadai Yarta, Ayanzu "Dije tanada shekara Goma Aduniya Wanda ko kai Idan Kaga tabarar datakeyi saika Rike Baki.
" Sannan Tanada Wata Halitta Mai Kyau Da tsari,'Dije dai farace tas Ga dogon hanci siriri gabakinta Dan karamai ga ta da gashi Irin na fulanin Asali.gata yar duma duma komai cas cas kamar andasa mata Sannan duk yawan gashinta sai Malam yazauna Akeyinshi."Sannan yana matukar Son mahaifiyar Wanda son dayakeyiwa Mahaifiyarta ne yadawo kanta.'Saidai duk son dayakeyiwa Indo ita ko kadan bata Sonshi,Tunda Aka haifi Indo Kulawar 'Dije tadawo Hannun Malam Don cewa tayi bazata shayar da itaba,Haka Malam Ya tattara Indo takoma Dakin Inna Uwargida Mata mai hakuri Da juriya duk suru tunda Malam Zaiyi badai Tadaga ido ta kalleshiba Saboda Hakurinta Da juriya,
'Ita Inna Uwargida tanada Yaya Tara Duk Maza Sai Haule Mai 'Yaya Shidda Itace Ta tsakiyar,Sai Indo Amarya Ita Kuma daya, Itace " Dije Uwar Yan Rigima,"Malam Mahaifin Dije Asalinshi Ba fullatanine Dan Asalin Jihar Adamawa,Anan Aka Haifeshi Yagirma Wanda tun Yana karami Mahaifansa Suka mutu.sai Rokonshi Yadawo Hannun Mahaifin Indo Mahaifiyar Dija.Mahaifin Indo Aminin Mahaifin Malam ne.
Kibuyoni donjin cigaban Labarin✍🏻
[10/10 16: