43&44

140 2 0
                                    


*💋AUREN'DOLE*💋

👰👰👰👰👰👰

  *__Written by_ ✍️*

*Rabee'atu .B. Abdullahi*
(Ummu Maher)🍇🍇🍇🍇💋💋💋💋

*Y'ar mutan Nigeria*🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚

   *Page🟨43&44*

Ni kuwa na tsaya sororo kamar wata doluwa'Ina kallonshi har ya shiga dakinshi"Cendai Nayi ta maza'Na koma kitchen na had'a mai coffee d'in'Sannan Nayi hanyar d'akin shi Ina tsoronshi waini yau "Dijer ni'ce Zanje d'akin " Bashir shida take k'enk'emina wai k'azama Amman yau harda kirana.


Ina shiga d'akin na murd'a a'hankali cikin tsoro nayi sallama na shiga'Hamdala nayi tareda sauke wani gauron numfashi da naji saukar ruwa a'band'aki alamu yana wanka kenan.

Naji dad'i sosai i'na ajjewa na fita da gudu,Na koma d'akina cikeda tsoro,Ina komawa d'akina na je nayo wanka'na shafe jikina da mai lotion mai dad'i sannan nayi Sallah nasaka rigar baccina wata pink doguwace Amman shara_Shara ce,Nayi kwanciyata hankali kwance.


Yana futowa daga band'aki yana goge jikinshi'Wani irin feeling yakeji'rabonda matarsa"Zahrah ta kwana agida yau kwana biyar kenan suna wani Aiki A"asibiti.

"Bashir mutunne mabuk'aci baya tunanin zai iya kwanciya,Bai cire feeling d'in dake jikinshi'wani Abu yakeji a game da" Dijer Sone KO sha'awa.


Ya jiyo ya kalli'Cofee D'in dariya yayi yashafa kansa wato ma Ajjewa tayi tatafi yazauna yanashan cofee d'in hankalinshi yakai k'ololuwa atashi'shifa bai iya Neman Mata ba kuma"Dijer A'i matarshi ce'Saidai yanaganin yarinyar tayi k'ank'anta dayawa,Amman yarinyar KO"Zahrah bata isa ta nuna Mata halittaba daman yarinyar haka take,Cen kamar Wanda aka zabura ya tashi yafita daga d'akin dagashi sai boxer da singlet.

Su"Dijer fa anyi d'aid'ai Ana bacci tsayawa yayi akanta ai saiyaga ta koma mishi wata babbar mace'Ita kuwa baiwar Allah baccinta takeyi.

Ai tuni yahau kangadon ya janyota jikinshi wani irin k'amshi yaji tanayi gawani irin feeling dayaji yanayi,Nandanan yafara fita daga hayyacinshi zancefa yasha banban.

"Dijer kuwa jin abunda bata tab'a jibi sai mik'a takeyi tanajin dad'in abun shikuwa dayaga haka sai yacigaba dayin abunda yakeyi tuni yasaka Mata k'arfinshi.


" Dijer kuwa wani i'rin kuka takeyi  mai kamar ranta zai fita'Bashir kuwa cikin tausaya ahankali yake ribantarta Amman jin abun yafi k'arfinta kukanta takeyi kamar ranta zaifita.




"Tun tanaganinta aduniya harta daina jinta gaba d'aya,Nikuwa Ummu Maher tuni nayi fit,Sai muce" Dijer asuba tagari.


    **********

Da safe kuwa "Bashir Yana zaune yana kallon'Dijer gaba d'aya tafita daga hankalinta gashinta duk ya hargitse ya d'aga   hannuwanshi yayi  Yana godewa,Allah da " Hajiyarsa da ta had'a wannan Auren.

Tausayin"Dijer yakeji sosai cikin Wahalallen baccin da takeyi,Ya tashi ya d'auketa gaba d'aya sai cikin Abin wanka Wata iriyar razana tayi da ihu da k'er ta bud'e idanuwanta waza tagani'Bashir ne ya tsugunna agabanta Wani kallon Banza tayi mishi tuno azabar da yagana Mata takeyi.

Shi kuwa maimakon yaji haushi saiyaji wani irin sonta yana fizgarsa ga tsanin sha'awarta,Yace KO inzo miki Watsa mishi ruwa tayi da sauri ya fito daga ban d'akin yacire zanin gadon yanayiwa'Allah godiya,Dijer kuwa wani irin kuka takeyi abun tausayi tana tausayin kanta sosai.


Bashir fa yaji shiru ya lek'a ban d'akin dakanshi yashiga sukayi wanka tare,tanata yak'ushinshi harda duka shi abunma dariya ya bashi da k'er tabari ya wanketa don KO tafiya ta kasayi kuka kawai takeyi ya kwantar da'ita akan gadon ya lullub'eta tuni bacci ya d'auketa shima ya kwanta abayanta,ya janyota ahaka sukayi Bacci kamar ba"Bashir ba daga shiga sai soyayya sai kace asiri,to"Dijer kodai Malam yajik'a yabakine tun kina k'arama to sai ince Allah yasa dai "Bashir yajefa kwallo araga.



" Bashir ne yafara tashi yana manne da'Dijer KO tari idan tayi sai ya k'ara manneta ajikinshi wani irin so da k'auna yake nunawa "Dijer tunda abunnan yafaru shikkenan yazamar da" Dijer kullum ad'akinshi take kwana,don "Bashir kamar maye tun" Dijer nak'in yarda"Da Bashir harta fara yadda don yanzu dakantama take zuwa,Kuma wani lokacin idan zai tafi Idan tambayeshi zuwa gidansu'Surayya yana yadda tashiga susha hirarsu'Aunty Sadiya tana bawa'Dijer sirrika kalakala kuma tana amfani dasu.




   **********
Duk'ranarda "Zahra take gida saiya lallab'o yazo d'akina nima dayake jarababbiyarce irinshi,Har kishi nakeyi da" Zahra itakuwa dabatasan meyake faruwaba babu ruwanta,Yanzu har sati takeyi awajen Aiki.


Yanzu kullum da daddare sai munyi waya da"Hajiya tanajin dad'in yadda take ganina da d'an Nata da yake,Vedio  Call mukeyi'Da'ita,i'ta kuwa"Dijer Yanzu bak'aramin son"Bashir takeyi ba shima hakantake ab'angarenshi jinta yakeyi,Kamar inbabu ita bazai iya rayuwaba.


Dijer kuwa cikin d'an lokaci tayi kyau ta k'ara fari tayi k'iba,ga cika datayi kamar ba"Dijer y'ar yarinyar ba,Bashir kuwa yana tunanin sanar da"Zahra cewar'Dijer matarshi ce,don haka Yayi wata dabara duk sanda zasu kwanta da"Dijer saiya bata i'ta kuma idan tashiga band'aki sai ta zubar baisani ba....






*Ummu Maher ce*

*Vote*

*Share*
*And*

*Comment*✍️
[11/10 12:08] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now