6

99 4 0
                                    


*AUREN DOLE*

👰👰👰👰👰👰

*NA*
___
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇
_________________

*🖊️⚔️ALKALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*
_____*(A.Y.T.W.A)*____________   

'Kungiyar Da ta Kasance Ta Maru buta Masu Fasaha.Da sanin Ya  kamata.

*Bismillahir__Rahmanir__Rahim*
___________________

*Page🟨6*

"Kaltume Koda Taji Shiru Tasan halin mutumin nata ,Atsahon Shekara Biyar din dasu kayi Bai taba Nemantaba Saidai Ita Tanemeshi.Saboda "Haris Wani irin mutum ne da bashi Da wata sha,awa sosai mafi akasari idan" Kaltume ta nemeshi Wataran ma cewa yakeyi Ta fita Ta bashi wuri.

"Jan kunne gareku Matan Aure da wadanda Suka Kusa Shiga Da ga ciki.Zakiga Mace Har Mace Amma bata San yadda Zata Tada Mai Sha,awaba saidai Kiga "Yan mata awaje suna tada musu.Sabida Shigar Banza Da sukeyi.Kema Zai Hana Kiyi Mishi Dafatan kunji Fada Karwa ta.

" Ta tashi Ta bi shi Sa shen shi.Alokacin Ya fito daga Wanka ne Da ta wul Daure Aku gunshi,Sannan Akwai  Wani awuyanshi ya  goge sumar kanshi datayi Luf_luf, Bai Kalli Inda Take ba Yaci Gaba Da Abun Da Ya Keyi.

"Kaltume Ta Matso Ta Karbi Tawul Din Taci Gaba Da Go ge Mai.Sai Asanan Ya Kalle ta" Ta ce Yallabai Sannu Da Zuwa "Yace Yawwa Sannu,Nan fa Ta fara Yimai Kissa Irin Tamu Ta Mata Ayi wannan ayi wancen Nandai Shima Yabiye Mata.Ta tashi tabi Bayan sa Da tawul a k'ugunshi.

   *Wacece Kaltum*
_________________
" Asalin Sunan Tane Kaltume,Yar Garin Minna ce, Mahaifin ta Sunanshi,
"General Umar .A.Yaro.
Duk Yan Asalin Garin Minna ne Wato Niger.Mahai finta Sha ha Rarren Mai Kudine Ita Kadai Ya Haifa,Da Mahaifiyar Hajiya Maryam Wadda Akece Mata "Ya wusa.
" Ta taso Cikin Gata Daso Da Kuna.Asangarce Ta taso.
"Mahaifinta Abokin Baban "Haris Ne Kusan Za,a iya cewa ma Amininsa Ta Fannin Aikinsu Na Soja.

" Wata rana Haris Da Mahaifinshi Sunje Minna Gidan General Umar,Anan suka Hadu Da "Kaltume Ta dawo Daga Ameri ca daga Karatu Nanfa Tayi Tsalle Tace Shi Takeso, Mahaifinta Ya biye mata Ya Tambayarwa Yarsa Dan Amininsa Ya yadda Har Yagayawa Mahaifiyar" Haris Da shi Kanshi Uban Gayyar Kuma"Yace Nanba Da dewaba Za,ayi.
"Shi kuwa Harga Allah Baya Sonta,Hasalima Shifa Baisan Wani So ba.

"Mahaifin shi yace Ko zaiyi Hauka Sai Ya Aureta.Haka Kuwa Akayi Donshi" Haris Yana Son Iyayen shi Kuma Yana Yi musu Biyayya Sosai.Shiyyasa Suma Suke sonshi.

  *Cigaban Labari*
"Dije Kuwa Tana zuwa Gida Taringa Tuje Tuje,Babu Wanda Yayi Mata Magana.Can Sai ga Malam " Abubakar Yana Shigowa Yari ko Hannunta Yakira Jamilu Ya Ringa Zuba Mai Ruwan Bala'i Waizai Kashe Mai Uwa.Nan dai "Jamilu Ya bawa Malam Hakuri,Malam Ranar Har Chemist Yakai " Dije Wai An Yima Dukan Kawo Wuka Ita Kuwa "Dije Sai Wani Makale Kai Take yar Karamarta Da'ita Ta iya Kissaaa.

*Share&Comment*
Ummu Maher CE
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

______________

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now