*AUREN'DOLE*
👰👰👰👰👰👰
Written by
Rabee'atu(Ummu Maher Y'ar mutan Nigeria)🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚*Page 49&50*
Hajiya kuwa cikin fushi tafara Cewa"Bashir yanzu daman kwaya kake bawa yarinyarnan saboda karta haihu to ta Allah bata kaba ga cikinan harna wata biyar" Saikayi yadda zakayi dashi tunda dai kana jayayya da ubangiji.
Kuma sai Allah yasaka mata Azzalumi"Haris ya Dora da cewa a gaskiya "Bashir kayi rashin hankali dalili dame zaka ringa bawa matarka kwaya don kada tasamu ciki.
Bashir yace" Yaya Haris kaimafa bafa haka kake zaune ba kaima kana bawa matar.......
jiyayi antsinka mishi sabon Mari jikake tass Tass.
Hajiya ce Again takara kafamai mari"Tanunamai hanyar fita tace fita anan banason ganinka kuma kasani sai Allah yasakawa"Dijer.Bashir kuwa dasauri yafice don bayason ganin bacinran mahaifiyarsu Kiri_kiri.
Yana fitowa yaje yayi"Bizza ya koma France cikeda Maraicin"Dijer gefe d'aya na zuciyarshi yana tuna yadda"Dijer ta Minafunceshi"shifa bawai"Bayason Dijer ta haihu bane"Shi kawai yanason "Dijer bayason abunda zai tab'a lafiyarta ne shiyyasa yake haka yafison ta k'ara kwari.
**********
Dijer kuwa kullum tunanin Bashir ya addabeta,Ga cikinta harya shiga wata na " Gashi tun yanzu cikin wani irin girmane dashi ga nauyi kamar dutse.
Baby tadawo daga hutun Makaranta k'anwarsu"Bashir.
Dijer kuwa ta bata labarin komai da komai"Baby ma har kuka tayiwa"Dijer yanzu da yasaka tayi B'arifa akananan shekarunta da Meza ice.
Nandai taringa rarrashina da ban baki,Gefe d'aya kuma na cikin zuciyata kishi da kuma k'aunar Mijinane araina yanzu yanacen tare da wata.
*********
Cikina yanzu yakai wata takwas da watanni"idan kagannin na zama wata rusheshiya gakaton ciki agaba kamar zaifashe.
Ina zaune" Hajiya tana matsemun ruwan lemo daye shine abunda nafiso tun cikina yana k'arami.
Hajiya tace"Dijer yaushe zamu koma asibitine nace"Gobene Hajiya"Tace to Allah ya kaimu.
Nace"Hajiya alale nakesonci,Baby ta kalleni cikeda zolaya tace"Hmm Allah_Hajiya Aunty"Dijer kullum katashi sai tasakaka Aiki"Daga tace wannan sai tace wannan.
Na harareta"Nace oho dai ke kikasani dole kuma adafamun"Hajiya tace kyeleta "Dijer inma bata dafa miki ba" Ai dole ni indafa miki.
Baby tatashi"Dasauri tace oh ni"Baby gwara nadafa Mata kada Adakeni"Dukkaninmu muka saka dariya.
Daidainan naji wayata na ruri"Wazan gani"Surayya naga ansaka'Nayi murna nadauka Nanfa take shedamun"Suna Nigeria"daman su y'an Bauchine.
Nace yaushe zakuzo"tace kibani address Gobe zamuzo"Aunty sadiya ta haihu watanta hudu da haihu.
So saida yaran sukayi wayo Sannan Mukazo.
Munsha hira kafun nan muka yi sallama.
Nake sahaidawa Hajiya makotanmune a France mutanen kirki.
*******
Tunda daddare nakejin ciwo nayi shiru da bakina"Nanfa ciwo yakaru inata salati "Ciwonda tunda nake bantabajin irinshiba"Cen naji wani Abu kamar zai fito,Baby kuwa dasauri ta tashi cikin bacci take jiyo nishina
dagudu taje ta kirawo" Hajiya ta tsayarda"Baby abakin kofa Sannan tashiga.
Tana shiga kand'a nafito"Hajiya tana zuwa tafarayiwa"Dijer sannu ga tausayinta yacika zuciyarta"Gefe d'aya kuma haushin "Bashir takeji matuk'a don Wallahi koyau yadawo" Saita wanashi sosai don yasan"Dijer tana da Gatanta.
Nanfa nahaifi yarona"Namiji nasakeyin sabuwar nakuda na haifi santalelen yarona Namiji.
Hajiya kuwa cikin murna tafara gyarani da yarana kyawawa.
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
and*Comment*✍🏻💌
[11/10 12:11] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰